• English
  • Business News
Monday, May 12, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Ta Kaddamar Da Tallace-Tallacen Yawon Bude Ido Na Lokacin Zafi Don Karfafa Sayayya

by Sulaiman and CGTN Hausa
10 months ago
in Daga Birnin Sin
0
Sin Ta Kaddamar Da Tallace-Tallacen Yawon Bude Ido Na Lokacin Zafi Don Karfafa Sayayya
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Labarai Masu Nasaba

A Koyi Darasi Daga Tarihi

Kada A Bata Ran Mahaifiya

A jiya Laraba ne aka fara wani gangamin tallace-tallacen aladu da yawon bude ido na hutun lokacin zafi a birnin Erdos, wani shahararren wurin yawon bude ido a yankin Mongoliya ta gida da ke arewacin kasar Sin.

Maaikatar aladu da yawon bude ido ta kasar wacce ta shirya gangamin ta ce, za a gudanar da ayyuka kusan 37,000 a fadin kasar don inganta al’adu da sha’anin yawon bude ido, tare da yayata sabbin yanayin sayayya da kuma manufofi masu fifiko.

  • Kamfanin Sin Ya Fitar Da Sabon Nau’in Karafan Kafafun Jiragen Kasa Masu Saurin Tafiya
  • Me Ya Sa Taron JKS Da Ake Yi Ya Jawo Hankalin Duniya

Ta kara da cewa, gangamin zai kunshi ayyukan yawon bude ido da dama, wadanda suka hada da yawon shakatawa na dare da tafiye-tafiyen karin ilimi, kuma za a tanadi matakan ingiza biyan bukatu kamar takardun rangwamen farashi da tikitin farashi mai rahusa a wurin don ingiza damar yin sayayya.

Hutun lokacin zafi da ke gudana a watan Yuli da Agusta na kowace shekara shi ne kololuwar lokaci na yawon shakatawa na cikin gida, musamman a tsakanin iyalai da yara. Rahoton da Ctrip mai ba da hidimar tafiye-tafiye ta yanar gizo ya fitar, ya nuna armashi a kasuwar yawon bude ido ta cikin gida ta kasar Sin a bana, inda adadin dake neman otal-otal da tikitin jirgin sama ta intanet ya karu da sama da kashi 20 cikin dari bisa shekarar bara. (Mai fassara: Yahaya)

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

ShareTweetSendShare
Previous Post

Gwamnatin Kaduna Ta Nisanta Kanta Akan Bidiyon Dukan Dan Balki Kwamanda

Next Post

Tsadar Rayuwa: ‘Yan Majalisa Sun Rage Albashinsu Da Kashi 50 Cikin 100

Related

A Koyi Darasi Daga Tarihi
Daga Birnin Sin

A Koyi Darasi Daga Tarihi

10 hours ago
Kada A Bata Ran Mahaifiya
Daga Birnin Sin

Kada A Bata Ran Mahaifiya

10 hours ago
Kuri’un Jin Ra’ayin Jama’a Na CGTN Sun Nuna Gamsuwar Akasarin Jama’a Da Cudanyar Cinikayya Tare Da Sin Fiye Da Amurka
Daga Birnin Sin

Kuri’un Jin Ra’ayin Jama’a Na CGTN Sun Nuna Gamsuwar Akasarin Jama’a Da Cudanyar Cinikayya Tare Da Sin Fiye Da Amurka

12 hours ago
Wang Yi: Ziyarar Shugaba Xi A Rasha Ta Kara Yaukaka Kawance Da Daidaito Tsakanin Sassan Kasa Da Kasa
Daga Birnin Sin

Wang Yi: Ziyarar Shugaba Xi A Rasha Ta Kara Yaukaka Kawance Da Daidaito Tsakanin Sassan Kasa Da Kasa

14 hours ago
Shugaba Xi Zai Halarci Bikin Bude Taron Ministoci Na Dandalin Sin Da CELAC Karo Na 4
Daga Birnin Sin

Shugaba Xi Zai Halarci Bikin Bude Taron Ministoci Na Dandalin Sin Da CELAC Karo Na 4

14 hours ago
Sin Na Fatan India Da Pakistan Za Su Kaucewa Kara Rura Wutar Tashin Hankali
Daga Birnin Sin

Sin Na Fatan India Da Pakistan Za Su Kaucewa Kara Rura Wutar Tashin Hankali

17 hours ago
Next Post
Tsadar Rayuwa: ‘Yan Majalisa Sun Rage Albashinsu Da Kashi 50 Cikin 100

Tsadar Rayuwa: 'Yan Majalisa Sun Rage Albashinsu Da Kashi 50 Cikin 100

LABARAI MASU NASABA

Zamfara Ta Ƙaddamar Da Kwamitin Kula Da Aikin 2025 Domin Kyautata Jin Dadin Alhazan Jihar 

Zamfara Ta Ƙaddamar Da Kwamitin Kula Da Aikin 2025 Domin Kyautata Jin Dadin Alhazan Jihar 

May 12, 2025
A Koyi Darasi Daga Tarihi

A Koyi Darasi Daga Tarihi

May 11, 2025
Kada A Bata Ran Mahaifiya

Kada A Bata Ran Mahaifiya

May 11, 2025
Sojoji Sun Cafke Dillalan Sayar Da Bindigu A Filato

Sojoji Sun Cafke Dillalan Sayar Da Bindigu A Filato

May 11, 2025
Kuri’un Jin Ra’ayin Jama’a Na CGTN Sun Nuna Gamsuwar Akasarin Jama’a Da Cudanyar Cinikayya Tare Da Sin Fiye Da Amurka

Kuri’un Jin Ra’ayin Jama’a Na CGTN Sun Nuna Gamsuwar Akasarin Jama’a Da Cudanyar Cinikayya Tare Da Sin Fiye Da Amurka

May 11, 2025
Ɗan Majalisa Ya Tallafawa Mata 400 A Sakkwato

Ɗan Majalisa Ya Tallafawa Mata 400 A Sakkwato

May 11, 2025
Wang Yi: Ziyarar Shugaba Xi A Rasha Ta Kara Yaukaka Kawance Da Daidaito Tsakanin Sassan Kasa Da Kasa

Wang Yi: Ziyarar Shugaba Xi A Rasha Ta Kara Yaukaka Kawance Da Daidaito Tsakanin Sassan Kasa Da Kasa

May 11, 2025
Shugaba Xi Zai Halarci Bikin Bude Taron Ministoci Na Dandalin Sin Da CELAC Karo Na 4

Shugaba Xi Zai Halarci Bikin Bude Taron Ministoci Na Dandalin Sin Da CELAC Karo Na 4

May 11, 2025
2027: Har Yanzu Ba Mu Saka Ranar Fara Sabunta Katin Zabe Ba — INEC

INEC Na Samun Matsin Lamba Don Kar Ta Yi Wa TNN Rajista — Kakakinta

May 11, 2025
Minista Ya Ƙaddamar Da Yekuwar Wayar da Kan Ɗalibai Kan Kafofin Sadarwa

Minista Ya Ƙaddamar Da Yekuwar Wayar da Kan Ɗalibai Kan Kafofin Sadarwa

May 11, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.