ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, October 24, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Surikar Sarki Aminu Ado Bayero Ta Rasu

by Sadiq
5 months ago

Allah Ya yi wa Surikar Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, Hajiya Karima Lawal wadda aka fi sani da Yayar Gandu, rasuwa.

Marigayiyar ita ce mahaifiyar Hajiya Hadiza Aminu Ado Bayero, matar Sarki Aminu Ado Bayero.

Ta rasu a wani asibiti da ke Kano bayan gajeriyar rashin lafiya.

ADVERTISEMENT

Tuni al’umma daga ciki da wajen Kano suka shiga bayyana alhininsu kan rasuwarta.

An bayyana marigayiyar a matsayin mace mai mutunci wadda ta sadaukar da rayuwarta wajen kula da iyalinta da kuma yi wa al’umma hidima.

LABARAI MASU NASABA

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 10 A Taraba, Sun Kwashi Kayan Abinci

Me Tinubu Zai Yi Wa Arewa Alƙawari A Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓensa A Kaduna?

Ta rasu ta bar ‘ya’ya tara da jikoki da dama.

Majiyoyi sun ce za a yi jana’izarta a yau Talata da misalin ƙarfe 4 na yamma a Fadar Nassarawa da ke Kano.

MASU ALAKA

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 10 A Taraba, Sun Kwashi Kayan Abinci
Manyan Labarai

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 10 A Taraba, Sun Kwashi Kayan Abinci

October 24, 2026
Tinubu Ya Ce Ba Zai Iya Raka ‘Yan Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓensa Kowace Jiha Ba
Siyasa

Me Tinubu Zai Yi Wa Arewa Alƙawari A Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓensa A Kaduna?

October 24, 2026
Magoya Bayan ‘Tinubu Must Come’ Da ‘Tinubu Must Go’ Sun Yi Arangama
Manyan Labarai

Magoya Bayan ‘Tinubu Must Come’ Da ‘Tinubu Must Go’ Sun Yi Arangama

October 24, 2026
Next Post
Shugaban Amurka Donald Trump Ya Iso Beijing

Shugaban Amurka Donald Trump Ya Iso Beijing

LABARAI MASU NASABA

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 10 A Taraba, Sun Kwashi Kayan Abinci

Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 10 A Taraba, Sun Kwashi Kayan Abinci

October 24, 2026
Gwamnatin Kaduna Ta Musanta Zargin Kashe Tiriliyan 2.3 Kan Gangamin APC

Gwamnatin Kaduna Ta Musanta Zargin Kashe Tiriliyan 2.3 Kan Gangamin APC

October 24, 2026
Hukumar Zaɓe Ta Wayar Da Kan Nakasassu Kan Kaɗa Ƙuri’a A Zamfara

Hukumar Zaɓe Ta Wayar Da Kan Nakasassu Kan Kaɗa Ƙuri’a A Zamfara

October 24, 2026
Tinubu Ya Ce Ba Zai Iya Raka ‘Yan Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓensa Kowace Jiha Ba

Me Tinubu Zai Yi Wa Arewa Alƙawari A Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓensa A Kaduna?

October 24, 2026
Taron Kaduna Ya Tabbatar Da Goyon Bayan Arewa Maso Yamma Ga Tinubu — Musa Iliyasu

Taron Kaduna Ya Tabbatar Da Goyon Bayan Arewa Maso Yamma Ga Tinubu — Musa Iliyasu

October 24, 2026
Magoya Bayan ‘Tinubu Must Come’ Da ‘Tinubu Must Go’ Sun Yi Arangama

Magoya Bayan ‘Tinubu Must Come’ Da ‘Tinubu Must Go’ Sun Yi Arangama

October 24, 2026
MDPCO Ta Soki Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu A Kaduna

MDPCO Ta Soki Ƙaddamar Da Yaƙin Neman Zaɓen Tinubu A Kaduna

October 24, 2026
Zaɓen 2027 Ba Kamar Na 2023 Ba Ne, Wannan Karon Ƙuri’un Kaduna Na Tinubu Ne — Gwamna Uba Sani

Zaɓen 2027 Ba Kamar Na 2023 Ba Ne, Wannan Karon Ƙuri’un Kaduna Na Tinubu Ne — Gwamna Uba Sani

October 24, 2026
Ambaliyar Ruwa Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane 245, Ta Raba 214,997 Da Muhallansu A 2026 – NEMA

Ambaliyar Ruwa Ta Yi Sanadin Mutuwar Mutane 245, Ta Raba 214,997 Da Muhallansu A 2026 – NEMA

October 24, 2026
Babban Jami’in Diflomasiyya Na Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Jamhuriyyar Congo

Babban Jami’in Diflomasiyya Na Kasar Sin Ya Gana Da Takwaransa Na Jamhuriyyar Congo

October 23, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.