Bukukuwan Maulidi: Gwamnan Zamfara Ya Taya Al’ummar Musulmi Murnar Ranar Haihuwar Fiyayyen Halitta.
Gwamna Dauda Lawal ya taya daukacin al'ummar Musulmin Zamfara da Nijeriya murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta, Annabi Muhammad SAW. ...
Read more