Zanga-zanga: Gwamnatin Kano Ba za Ta Amince Da Barnata Dukiyar Al’umma Ba
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi kakkausar gargadi kan duk wani nau'i na tashin hankali yayin zanga-zangar da ...
Read moreDetailsGwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi kakkausar gargadi kan duk wani nau'i na tashin hankali yayin zanga-zangar da ...
Read moreDetailsMajalisar dattawa ta bukaci masu da'awar zanga-zanga a fadin Nijeriya da su dakatar da shirye-shiryensu domin ci gaban kasa. Shugaban ...
Read moreDetailsGwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da kwamitin ba da shawara kan sabon albashin ma’aikata. Sa’o’i 48 ...
Read moreDetailsRundunar ‘yansandan Nijeriya ta kama wani matashi mai shekaru 34, Suleiman Yakubu, wanda aka yada a wani faifan bidiyo na ...
Read moreDetailsDaya daga cikin wadanda suka shirya zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa, mai taken 'Take It Back Movement', ya sha alwashin ...
Read moreDetailsShugaban jam’iyyar NNPP na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bukaci ‘yan Nijeriya da su nemi sauyi ta hanyar dimokuradiyya ...
Read moreDetailsMasana tattalin arziki sun yi kira ga gwamnati da ta rage harajin da ake dora wa  kananan masana’antu domin su ...
Read moreDetailsRahotannin na nuna cewa, wasu da ba a san ko su wanene ba suna shirin jagorantar gudanar da gaggarumar zanga-zanga ...
Read moreDetailsA wani kakkausan kira na wanzar da zaman lafiya, Shugaban Ma’aikatan jihar Kebbi, Alhaji Sifiyanu Garba Bena, ya bukaci matasa ...
Read moreDetailsShugaba Bola Tinubu ya yi taron gaggawa da manyan sarakunan gargajiya a gidan Gwamnati (Aso Rock Villa) da ke Abuja ...
Read moreDetails© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.