ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 16, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tinubu Da IBB Sun Yi Ganawar Sirri A Neja

by Sadiq
3 years ago
Tinubu

Shugaba Bola Tinubu, ya ziyarci tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya), inda suka yi wata ganawar sirri a gidansa da ke Jihar Neja.

Tinubu ya zarce gidan tsohon shugaban kasar bayan halartar taron kaddamar da shirin manoma da Gwamna Mohammed Umaru Bago ya aiwatar a Minna, babban birnin Jihar Neja.

  • SAHUR [Falalarsa Da Fa’idojinsa] Na 1
  • Wakiliyar CPPCC Wadda Take Kokarin Neman Mafita Ga Sha’anin Kiwon Reindeer

Tinubu ya ziyarci Jihar Neja a ranar Litinin domin ziyarar aiki ta kwana daya domin kaddamar da gyaran tashar jirgin saman Minna wanda yanzu aka sauya masa suna zuwa Bola Ahmed Tinubu, da sauran wasu ayyuka.

ADVERTISEMENT

Binciken LEADERSHIP ya nuna cewa, Shugaba Tinubu ya kai ziyara tare da shafe sama da sa’o’i guda yana tattaunawa da Janar Babagida, wanda shi ne shugaban mulkin sojan Nijeriya daga 1985 zuwa 1993, inda suka tattauna batutuwan da suka shafi kan iyakokin kasar nan.

An tattaro cewa gwamnan jihar Neja, Mohammed Umarci Bago ne, kadai ya halarci ganawar sirrin da aka yi tsakanin shugabannin biyu.

LABARAI MASU NASABA

An Kama Mutane Takwas Kan Rikicin Magoya Bayan APC da NDC A Kano

An Kashe Makiyaya Biyu a Wani Sabon Hari a Filato

An ruwaito cewa ya bai wa Tinubu shawara kan shirye-shiryen da gwamnati za ta yi na inganta rayuwar talaka, ya kuma yi alkawarin bai wa Tinubu shawara a duk lokacin da bukatar hakan ta taso.

MASU ALAKA

‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi
Manyan Labarai

An Kama Mutane Takwas Kan Rikicin Magoya Bayan APC da NDC A Kano

November 16, 2026
An Kashe Makiyaya Biyu a Wani Sabon Hari a Filato
Manyan Labarai

An Kashe Makiyaya Biyu a Wani Sabon Hari a Filato

November 16, 2026
Ƴan Bindiga Sun Kashe Ɗan China Da Sufeton Ƴansanda A Harin Kwanton Ɓauna
Manyan Labarai

Ƴan Bindiga Sun Kashe Ɗan China Da Sufeton Ƴansanda A Harin Kwanton Ɓauna

November 16, 2026
Next Post
Yadda Yunwa Da Kunci Suka Karu Bayan Fara Azumin Ramadan A Gaza

Yadda Yunwa Da Kunci Suka Karu Bayan Fara Azumin Ramadan A Gaza

LABARAI MASU NASABA

‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

An Kama Mutane Takwas Kan Rikicin Magoya Bayan APC da NDC A Kano

November 16, 2026
Sin Da Kasashe Da Yankunan Tattalin Arziki Na APEC Sun Cimma Nasarori Kimanin 50 A Fannonin Tattalin Arziki Da Cinikayya A Shekarar Bana

Sin Da Kasashe Da Yankunan Tattalin Arziki Na APEC Sun Cimma Nasarori Kimanin 50 A Fannonin Tattalin Arziki Da Cinikayya A Shekarar Bana

November 16, 2026
Layin Dogo Na Kasar Sin: Tsarin Sufuri Mai Biyan Mabambantan Bukatu

Layin Dogo Na Kasar Sin: Tsarin Sufuri Mai Biyan Mabambantan Bukatu

November 16, 2026
An Ci TikTok Tarar Fam Miliyan £12.7 Kan Karya Dokar Kananan Yara A Burtaniya

Hukumar Hisbah Ta Kama Wasu ‘Yan TikTok Kan Zargin Cin Zarafin Daurawa

November 16, 2026
Binciken CGTN: An Bayyana Ra’ayoyi Masu Kyau Kan Yin Aiki Tare Don Gina Al’ummar Asiya Da Tekun Fasifik Mai Makoma Ta Bai-daya

Binciken CGTN: An Bayyana Ra’ayoyi Masu Kyau Kan Yin Aiki Tare Don Gina Al’ummar Asiya Da Tekun Fasifik Mai Makoma Ta Bai-daya

November 16, 2026
An Kashe Makiyaya Biyu a Wani Sabon Hari a Filato

An Kashe Makiyaya Biyu a Wani Sabon Hari a Filato

November 16, 2026
Xi Ya Bukaci A Samar Da Sabon Ci Gaba Wajen Bunkasa Babban Yankin Tattalin Arziki Na Guangdong-Hong Kong-Macao A Matakin Koli

Xi Ya Bukaci A Samar Da Sabon Ci Gaba Wajen Bunkasa Babban Yankin Tattalin Arziki Na Guangdong-Hong Kong-Macao A Matakin Koli

November 16, 2026
Shugaba Tinubu Ya Amince Da Ɗaukar Sabbin Sojoji 28,000 Da Ƴansanda 50,000 — APC

Shugaba Tinubu Ya Amince Da Ɗaukar Sabbin Sojoji 28,000 Da Ƴansanda 50,000 — APC

November 16, 2026
Ƴan Bindiga Sun Kashe Ɗan China Da Sufeton Ƴansanda A Harin Kwanton Ɓauna

Ƴan Bindiga Sun Kashe Ɗan China Da Sufeton Ƴansanda A Harin Kwanton Ɓauna

November 16, 2026
An Kama Mutane 1,760 Kan Laifukan Ƙwayoyi, An Yanke Wa 890 Hukunci A Kano

An Kama Mutane 1,760 Kan Laifukan Ƙwayoyi, An Yanke Wa 890 Hukunci A Kano

November 16, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.