• English
  • Business News
Monday, November 10, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Tirƙashi: Har Yanzu Wasu Ƴan Fansho Na Karɓar 500 A Wata

by Abubakar Sulaiman
1 year ago
Fansho

Ƙungiyar tsofaffin ma’aikata ta Nijeriyar (NUP) ta bayyana cewa wasu d suka yi ritaya na karɓar ƙananan kuɗaɗe kamar Naira ₦500 a matsayin fansho a wata.

Alhassan Musa, Sakataren NUP na Jihar Kaduna, ya bayyana cewa halin da ya sa  waɗannan tsofaffin ma’aikatan ke cikin mawuyacin hali, musamman a kudancin ƙasar nan da jihohin da ke samar da mai duk da cewar suna samun kuɗaɗen tallafi masu yawa daga Gwamnatin Tarayya.

  • Dokar Fansho Ta Majalisar Dokoki: Dokar Son Kai Ko …?Kanun Labarai
  • Gwamnan Zamfara Ya Biya ‘Yan Fansho Hakkokinsu Fiye Da Nb7

Ya ce har gwamma wasu jihohin Arewacin ƙasar da Abuja, inda fansho ke tsakanin Naira 3,500 zuwa Naira 18,000, sai dai a Jihar Kaduna mafi ƙarancin fansho Naira 30,000 a shekarar 2020 a zamanin mulkin Gwamna Nasir El-Rufa’i.

Musa ya yi kira da a sake duba ƙarin kashi 50% a mafi ƙarancin fansho duba da yanayin tattalin arzikin ƙasar a halin yanzu.

Ya jaddada cewa NUP ta yi wannan kira ne tun lokacin da mafi ƙarancin albashi na ƙasa ya kasance Naira 30,000, kuma tana tsammanin da sabon albashin Naira 70,000, tsofaffin ma’aikata su ma za su samu irin wannan ƙarin.

LABARAI MASU NASABA

Wani Sabon Hari Kan Al’ummar Da Ke Iyaka Da Katsina A Kano Ya Rutsa Da Mata 5

Yadda Sojoji Suka Tarwatsa Haramtattun Matatun Mai 14 A Yankin Neja Delta 

Ya kuma ce bai kamata wani tsohon ma’aikaci ya rika karɓar ƙasa da Naira 70,000 ba, yana mai yin kira da a tabbatar da adalci tsakanin kuɗaɗen da ma’aikata masu aiki da tsofaffin ma’aikata ke samu.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Da Dumi-duminsa: ‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Basarake A Ondo
Labarai

Wani Sabon Hari Kan Al’ummar Da Ke Iyaka Da Katsina A Kano Ya Rutsa Da Mata 5

November 10, 2025
Matatun mai
Labarai

Yadda Sojoji Suka Tarwatsa Haramtattun Matatun Mai 14 A Yankin Neja Delta 

November 10, 2025
Jibrin Kofa
Labarai

Ɗan Majalisar Wakilai, Jibrin Ƙofa Ya Sauya Sheƙa Daga NNPP Zuwa APC

November 10, 2025
Next Post
An Kaddamar Da Kawancen Masana’antun Raya Tattalin Arzikin Sufurin Jiragen Fasinja Da Marasa Matuka Dake Zirga-zirga Maras Nisa Daga Doron Kasa Na Beijing Da Tianjin Da Hebei

Boko haram

Sojoji Sun Fatattaki Boko Haram, Sun Ceto Mutane 86 Da Aka Sace A Borno

November 10, 2025
Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Na Ci Gaba Da Zama Muhimmin Ginshiki Ga Ci Gaban Nahiyar 

Hadin Gwiwar Sin Da Afirka Na Ci Gaba Da Zama Muhimmin Ginshiki Ga Ci Gaban Nahiyar 

November 9, 2025
An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025

An Rufe Taron Kolin Wuzhen Na Ayyukan Yanar Gizo Na Duniya Na Shekarar 2025

November 9, 2025
Katsina United Ta Shiga Komar Hukuncin Hukumar NPFL

Katsina United Ta Shiga Komar Hukuncin Hukumar NPFL

November 9, 2025
Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

Xi Ya Gana Da Shugabar IOC Tare Da Shugaban IOC Na Karramawa

November 9, 2025
CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032

CMG Ya Cimma Yarjejeniyar Samun Iznin Watsa Shirye-shiryen Wasannin Olympics Daga Shekarar 2026 Zuwa 2032

November 9, 2025
Kasar Sin Ta Yi Nasarar Harba Sabbin Taurarin Dan Adam Na Gwaji

Kasar Sin Ta Yi Nasarar Harba Sabbin Taurarin Dan Adam Na Gwaji

November 9, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.