ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 17, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Warin Gaba  (Baginal Odor)

by Bilkisu Tijjani
1 year ago
Portrait of shocked young curly haired teen girl in casual hoodie closing mouth with hand, keeping secret information, oh my god gesture. Indoor studio shot isolated on pink background

Portrait of shocked young curly haired teen girl in casual hoodie closing mouth with hand, keeping secret information, oh my god gesture. Indoor studio shot isolated on pink background

LABARAI MASU NASABA

Farashin Kayan Abinci Na Cigaba Da Sauka A Jihohin Arewa Maso Gabas

Hauhawar Farashin Kayayyaki A Nijeriya Ta Ragu Zuwa Kashi 16.065%

Duk irin kwalliya da wasu matan suka iya idan aka zo maganar al’auara sai ka raina tsaftarsu. Ana so gaban mace ya zama da kamshi budurwa ko matar aure kuma akwai dalilai bakwai dake kawo hakan:

  1. Istimna’i wato idan sha’awarki ta motsa ki yi ta amfani da hannun ki wajen gamsar da kanki ko kuma madugo (Lesbian) Allah ya kyauta.
  • Shugaban Namibia: Batun Bunkasuwa Yana Da Nasaba Da Kasar Sin
  • Kasar Sin Da Kasashen Afirka Sun Yi Alkawarin Ciyar Da Ayyukan Zamanantarwa Gaba 
  1. Ya kasance bayan kin gama saduwa da miji ba za ki wanke ba kawai sai dai ki yi kwanciyarki. 3. Dadewar wando (pant) a jiki ba’a son mace ta rika barin sa yana dadewa
  2. Yin amfani da ruwan sanyi wajen tsarki ko dai da zaran kin yi tsarki ba za ki goge ba ki saka wando a jike da danshi a jiki. 5. Duk lokacin da za ki yi tsarkin bayan gida (kashi) ki hada shi da wannan wurin ki cakude da sunan wankewa hakan kan sanya wari ko doyi ya samu wurin zama a gabanki
  3. Tafiya ba wando ya zamana ki sanya wando (pant) ba sabonki bane kina iya zuwa ko ina haka ba tare da wando a jikinki ba wasu har unguwa suna fita ba tare da wando ba daga ‘yan matan har masu auren. 7. Ko kuma bayan kin yi wankan tsarki na al’ada ba ki wanke gabanki da sabulun tsarki ko baki amfani da miski domin gun ya yi kamshi domin magance matsalar sai a kiyaye wadannan da na fada a sama kuma ya zama ana amfani da miski akai-akai.
ADVERTISEMENT
ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Farashin Kayan Abinci Na Cigaba Da Sauka A Jihohin Arewa Maso Gabas
Labarai

Farashin Kayan Abinci Na Cigaba Da Sauka A Jihohin Arewa Maso Gabas

November 17, 2025
NBS
Labarai

Hauhawar Farashin Kayayyaki A Nijeriya Ta Ragu Zuwa Kashi 16.065%

November 17, 2025
‘Yansanda Sun Tsaurara Tsaron Iyakokin Kano Bayan Hare-haren ‘Yan Bindiga 
Labarai

‘Yansanda Sun Tsaurara Tsaron Iyakokin Kano Bayan Hare-haren ‘Yan Bindiga 

November 17, 2025
Next Post
An Tona Asirin Ainihin Dalilin Saukar Hadimin Tinubu

An Tona Asirin Ainihin Dalilin Saukar Hadimin Tinubu

LABARAI MASU NASABA

Adadin Motocin Da Sin Ke Fitarwa Waje Ya Karu Da Kashi 15.7 Cikin Watanni 10 Na Farkon Bana

Adadin Motocin Da Sin Ke Fitarwa Waje Ya Karu Da Kashi 15.7 Cikin Watanni 10 Na Farkon Bana

November 17, 2025
Farashin Kayan Abinci Na Cigaba Da Sauka A Jihohin Arewa Maso Gabas

Farashin Kayan Abinci Na Cigaba Da Sauka A Jihohin Arewa Maso Gabas

November 17, 2025
An Bude Taron Tattaunawa Kan Wayewar Kai Tsakanin Sin Da Kasashen Larabawa Karo Na 11 A Beijing

An Bude Taron Tattaunawa Kan Wayewar Kai Tsakanin Sin Da Kasashen Larabawa Karo Na 11 A Beijing

November 17, 2025
NBS

Hauhawar Farashin Kayayyaki A Nijeriya Ta Ragu Zuwa Kashi 16.065%

November 17, 2025
Firaministan Sin Ya Isa Rasha Domin Halartar Taron SCO

Firaministan Sin Ya Isa Rasha Domin Halartar Taron SCO

November 17, 2025
‘Yansanda Sun Tsaurara Tsaron Iyakokin Kano Bayan Hare-haren ‘Yan Bindiga 

‘Yansanda Sun Tsaurara Tsaron Iyakokin Kano Bayan Hare-haren ‘Yan Bindiga 

November 17, 2025
Kudaden Kasafin Kudin Sin Sun Karu Da Kashi 0.8 Cikin Watanni 10 Na Farkon Bana

Kudaden Kasafin Kudin Sin Sun Karu Da Kashi 0.8 Cikin Watanni 10 Na Farkon Bana

November 17, 2025
Rashin Tsaro: Atiku Ya Yi Allah-wadai Da Harin Makarantar ‘Yan Mata Ta Kebbi

Rashin Tsaro: Atiku Ya Yi Allah-wadai Da Harin Makarantar ‘Yan Mata Ta Kebbi

November 17, 2025
An Sanya Hannu Kan Yarjejeniyoyin Cinikayya Na Biliyoyin Kudi Yayin Baje Kolin CHTF Na Kasar Sin

An Sanya Hannu Kan Yarjejeniyoyin Cinikayya Na Biliyoyin Kudi Yayin Baje Kolin CHTF Na Kasar Sin

November 17, 2025

MACBAN Ta Nemi Amurka Ta Cire Sunanta Daga Jerin Waɗanda Ta Ƙaƙabawa Takunkumi

November 17, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.