Duk irin kwalliya da wasu matan suka iya idan aka zo maganar al’auara sai ka raina tsaftarsu. Ana so gaban mace ya zama da kamshi budurwa ko matar aure kuma akwai dalilai bakwai dake kawo hakan:
- Istimna’i wato idan sha’awarki ta motsa ki yi ta amfani da hannun ki wajen gamsar da kanki ko kuma madugo (Lesbian) Allah ya kyauta.
- Shugaban Namibia: Batun Bunkasuwa Yana Da Nasaba Da Kasar Sin
- Kasar Sin Da Kasashen Afirka Sun Yi Alkawarin Ciyar Da Ayyukan Zamanantarwa Gaba
- Ya kasance bayan kin gama saduwa da miji ba za ki wanke ba kawai sai dai ki yi kwanciyarki. 3. Dadewar wando (pant) a jiki ba’a son mace ta rika barin sa yana dadewa
- Yin amfani da ruwan sanyi wajen tsarki ko dai da zaran kin yi tsarki ba za ki goge ba ki saka wando a jike da danshi a jiki. 5. Duk lokacin da za ki yi tsarkin bayan gida (kashi) ki hada shi da wannan wurin ki cakude da sunan wankewa hakan kan sanya wari ko doyi ya samu wurin zama a gabanki
- Tafiya ba wando ya zamana ki sanya wando (pant) ba sabonki bane kina iya zuwa ko ina haka ba tare da wando a jikinki ba wasu har unguwa suna fita ba tare da wando ba daga ‘yan matan har masu auren. 7. Ko kuma bayan kin yi wankan tsarki na al’ada ba ki wanke gabanki da sabulun tsarki ko baki amfani da miski domin gun ya yi kamshi domin magance matsalar sai a kiyaye wadannan da na fada a sama kuma ya zama ana amfani da miski akai-akai.
Talla