A cikin wannan satin ne masu shirya bayar da kyautar Ballon d’Or ta gwarazan ‘yan kwallon kafa na duniya sun fitar da jerin ‘yan takara na shekarar 2025. Kamar yadda aka fara, yanzu ana tantance bajintar ‘yan kwallon ne daga 1 ga watan Agusta na shekarar da ta gabata.
Ana yi wa kyautar ta Ballon d’Or, wadda ake bayarwa a kasar Faransa, kallon mafi daraja da ake karrama ‘yan wasan kwallo da ita a duniya.
Amma a 2016, hukumar kwallon kafa ta duniya Fifa ta kirkiro tata kyautar mai suna The Best, wadda Cristiano Ronaldo ya zama dan wasa na farko da ya lashe ta. Dan wasan tsakiya na Manchester City Rodri ne ya lashe kyautar a bara bayan ya taimaka wa kasarsa Sifaniya lashe kofin gasar nahiyar Turai ta 2024 a Jamus.
‘Yan takarar lashe kyautar Ballon d’Or maza Ousmane Dembele (PSG kuma dan asalin France)
Gianluigi Donnarumma (PSG kuma dan asalin Italiya) Jude Bellingham (Real Madrid kuma dan asalin Burtaniya)
Desire Doue (PSG kuma dan asalin France) Denzel Dumfries (Inter Milan kuma dan asalin Netherlands)
Serhou Guirassy (Borussia Dortmund kuma dan asalin Guinea) Erling Haaland (Man City kuma dan asalin Norway)
Biktor Gyokeres (Arsenal kuma dan asalin Sweden) Achraf Hakimi (PSG kuma dan asalin Morocco)
Harry Kane (Bayern Munich kuma dan asalin Burtaniya) Khbicha Kbaratskhelia (PSG kuma dan asalin Georgia)
Robert Lewandowski (Barcelona kuma dan asalin Poland) Aledis Mac Allister (Liberpool kuma dan asalin Argentina)
Lautaro Martinez (Inter Milan kuma dan asalin Argentina) Scott McTominay (Napoli kuma dan asalin Scotland)
Kylian Mbappe (Real Madrid kuma dan asalin France) Nuno Mendes (PSG kuma dan asalin Portugal)
Joao Nebes (PSG kuma dan asalin Portugal) Pedri (Barcelona kuma dan asalin Sifaniya) Cole Palmer (Chelsea kuma dan asalin Burtaniya) Michael Olise (Bayern Munich kuma dan asalin France) Raphinha (Barcelona kuma dan asalin Brazil)
Declan Rice (Arsenal kuma dan asalin Burtaniya) Fabian Ruiz (PSG kuma dan asalin Sifaniya) Birgil ban Dijk (Liberpool kuma dan asalin Netherlands) Binicius Jr (Real Madrid kuma dan asalin Brazil)
Mohamed Salah (Liberpool kuma dan asalin Egypt) Florian Wirtz (Liberpool kuma dan asalin Germany) Bitinha (PSG kuma dan asalin Portugal) Lamine Yamal (Barcelona kuma dan asalin Sifaniya)
‘Yantakarar Ballon d’Or Mata
Lucy Bronze (Chelsea kuma ‘yar asalin Burtaniya) Barbra Banda (Orlando Pride kuma ‘yar asalin Zambia) Aitana Bonmati (Barcelona kuma ‘yar asalin asalin Sifaniya)
Sandy Baltimore (Chelsea kuma ‘yar asalin France) Mariona Caldentey (Arsenal kuma ‘yar asalin Sifaniya) Klara Buhl (Bayern Munich kuma ‘yar asalin Germany) Sofia Cantore (Washington Spirit kuma ‘yar asalin Italiya)
Steph Catley (Arsenal kuma dan asalin Australia) Melchie Dumornay (Lyon kuma dan asalin Haiti) Temwa Chawinga (Kansas City Current kuma dan asalin Malawi)
Emily Fod (Arsenal kuma ‘yar asalin AMURKA) Cristiana Girelli (Jubentus kuma ‘yar asalin Italiya) Esther Gonzalez (Gotham kuma ‘yar asalin Sifaniya) Caroline Graham Hansen (Barcelona kuma ‘yar asalin Norway) Patri Guijarro (Barcelona kuma dan asalin Sifaniya)
Amanda Gutierres (Palmeiras kuma dan asalin Brazil) Hannah Hampton (Chelsea kuma dan asalin Burtaniya) Pernille Harder (Bayern Munich kuma ‘yar asalin Denmark) Lindsey Heaps (Lyon kuma ‘yar asalin AMURKA) Chloe Kelly (Arsenal kuma ‘yar asalin Burtaniya)
Marta (Orlando Pride kuma ‘yar asalin Brazil) Frida Leonhardsen Maanum (Arsenal kuma ‘yar asalin Norway) Ewa Pajor (Barcelona kuma ‘yar asalin Poland) Clara Mateo (Paris FC kuma ‘yar asalin France)
Alessia Russo (Arsenal kuma ‘yar asalin Burtaniya) Claudia Pina (Barcelona kuma ‘yar asalin Sifaniya) Aledia Putellas (Barcelona kuma ‘yar asalin Sifaniya) Johanna Rytting Kaneryd (Chelsea kuma ‘yar asalin Sweden) Caroline Weir (Real Madrid kuma ‘yar asalin Scotland) Leah Williamson (Arsenal kuma ‘yar asalin Burtaniya)
Sai kuma Gwarzon mai koyarwa na tawagar maza
Antonio Conte (Napoli) Luis Enrikue (Paris St-Germain) Hansi Flick (Barcelona) Enzo Maresca (Chelsea) Arne Slot (Liberpool)
Gwarzuwar mai koyarwa ta tawagar mata
Sonia Bompastor (Chelsea) Arthur Elias (Braz
il) Justine Madugu (Nigeria)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp