Yeast wani Abu ne da ake sakawa a wasu nau’ikan abinci wanda ke kara musu armashi da kuma saka shi ya yi kyau da kumburi, yawanci ana saka shi a kwabin fulawa yawanci idan za a yi sinasir, puff puff da sauran su.
Yadda ake hada yeast shi ne
Za a samu irin waken soya a jika shi a ruwa a cire bawon.
A shanya a rana ko kuma a inda aka san zai bushe a shanya shi ya kai kwanaki 3 zuwa 4, sai a soya a nika ya zama gari, a tace da abun tata wato rariya kuma a kara sodium bimetal silicate ya zama preserbatibe, misali kilogoram 3 na waken soya zuwa 0.1 na sodium bimetasilicate.
Idan aka hada sai a nemi mazubi mai kyau a zuba shi a rika amfani da shi ko kuma a sa don sayarwa.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp