ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Ake Kosan Filantan

by Bilkisu Tijjani
1 year ago
Kosa

Assalamu alaikum masu karatu, barkan mu da sake haduwa da ku a wannan makon a cikin shirin namu mai farin jini da albarka na Girki Adon Mata.

A yau shafin namu zai koya muku yadda ake kosan filantan

  • Kakakin Ma’aikatar Tsaron Sin Ya Yi Tir Da Sayar Da Makamai Da Amurka Ke Yi Wa Taiwan
  • Abuja Za Ta Zama Wani Abu Daban Idan Gwamnatin Tinubu Ta Kare A 2027 – Wike

Ga dai Abubuwan da ake bukata:

ADVERTISEMENT

Filantan, filawa, tattasai ko taruhu, albasa, magi, gishiri, kori.

 

LABARAI MASU NASABA

Yadda Ake Funkason Fulawa

Yadda Ake Yin Pizza A Gida

Ga kuma Yadda zaku hada:

Da farko za ku samu filantan wadda ta nuna sosai kuma ta fara rubewa, sai ki cire mata bawo ki dan yayyanka ta ki zuba a bilanda, sannan ki zuba tattasai ko taruhu wanda daman kin gyara shi sai ki nika su tare, nikan ya yi laushi sosai sai ki zuba shi a roba ki dan sa masa fulawa ki daure shi, sannan ki zuba magi da dan gishiri da kori ki juya su gaba daya, ki tabbatar da kaurinsa ya yi kamar kaurin kullin kosan wake, idan bai yi ba sai ki dan kara masa filawa har sai ya yi kauri kamar na wake saboda kar ya sha miki mai sosai, sai ki dora mai a wuta ki fara soya shi kamar yadda ake na wake.

A ci dadi lafiya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yadda Ake Funkason Fulawa
Girke-Girke

Yadda Ake Funkason Fulawa

December 20, 2025
Yadda Ake Yin Pizza A Gida
Girke-Girke

Yadda Ake Yin Pizza A Gida

December 14, 2025
Yadda Ake Yin Pizza A Gida
Girke-Girke

Yadda Ake Yin Pizza A Gida

December 7, 2025
Next Post
Illoli 10 Na Kwanciya Da Bangaren Hagu

Illoli 10 Na Kwanciya Da Bangaren Hagu

LABARAI MASU NASABA

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

December 21, 2025
Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025
Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

December 21, 2025
Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

December 21, 2025
Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

December 21, 2025
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

An Cafke Wani Mutum Da Ya Lakada Wa Dansa Duka Har Lahira A Edo

December 21, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.