ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, October 26, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Ake Yin Pizza A Gida

by Bilkisu Tijjani
11 months ago
Pizza

Ci gaba daga makon da ya gaba ta

Assalamu alaikum masu karatu, barkanmu da sake haɗuwa daku a wannan makon a cikin shirin na mu mai farin jini da albarka na Girki Adon Mata.

 A yau shafin na mu zai ci gaba da koya mana yadda ake haɗa Pizza a gida:

ADVERTISEMENT

Abubuwan da ake buƙata:

Dough, Tomato paste, Cuku, Kaza, Kayan miya.

LABARAI MASU NASABA

Tuwon Alkama Da Miyar Taushe

Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna

  • An Yi Taron Tattaunawa Kan Littafi Na 5 Na Xi Jinping Kan Dabarun Shugabanci A Kenya 
  • Xi Jinping Ya Gana Da Takwaransa Na Kasar Faransa 

Yadda ake haɗawa:

Da farko za a shimfiɗa dough a kwanon gasashe, sannan sai a shafa tomato paste a saman, sai a zuba cuku a matsayin layi na farko sai a yanki kaza wadda dama an riga an tafasa ta da kayan ɗanɗano a zuba, sannan a kawo kayan miya a zuba a saman, sai a ƙara wani layin na cuku. A gasa na minti 15–20 a murhun gashi wato (oɓen), ko a soya shi a kan tanderu mai murfi idan babu oven.

Pizza
Bilkisu Tijjani
+ postsBio
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Tuwon Alkama Da Miyar Taushe
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Chicken Teriyaki Rice

MASU ALAKA

Tuwon Alkama Da Miyar Taushe
Girke-Girke

Tuwon Alkama Da Miyar Taushe

September 5, 2026
Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna
Girke-Girke

Yadda Bikin Girke-girke Ya Karfafa Alaka Tsakanin Musulmai Da Kiristoci A Kaduna

August 29, 2026
Yadda Ake Chicken Teriyaki Rice
Girke-Girke

Yadda Ake Chicken Teriyaki Rice

August 29, 2026
Next Post
Tarihin Gambo Sawaba (1)

Tarihin Gambo Sawaba (1)

LABARAI MASU NASABA

Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

Dawowar Taiwan Babban Yankin Sin: Kasashe Masu Tasowa Ba Za Su Bari Hannun Agogo Ya Koma Baya Ba

October 26, 2026
Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

Yadda Za A Kare Kai Daga Matsalolin Hunturu A Nijeriya

October 26, 2026
An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

An Gudanar Da Nune-Nunen Hotunan Dawowar Yankin Taiwan Karkashin Ikon Kasar Sin A Kasashen Afrika

October 26, 2026
Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

Daga Watan Janairu Zuwa Satumban Bana Harajin VAT Na Kayayyakin Sayayyar Daidai Da Sari A Kasar Sin Ya Karu Da Kaso 4.4 Bisa Dari

October 26, 2026
Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

Adamawa Ta Tinubu Ce – Fintiri

October 26, 2026
Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

Za A Gudanar Da Cikakken Zama Na Biyar Na Kwamitin Tsakiya Na 20 Na Jamiyyar Kwaminis Ta Kasar Sin

October 26, 2026
Sojoji Sun Ceto Mutane 2 Daga Hannun Mahara A Benue

Sojoji Sun Ceto Mutane 2 Daga Hannun Mahara A Benue

October 26, 2026
Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu

Kotu Ta Umarci El-Rufai Ya Kare Kansa Kan Zargin Yin Kutse A Wayar Ribadu

October 26, 2026
2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna

2027: Babu Wani Ɗan Takarar Adawa Da Zai Samu Kashi 25% Na Ƙuri’un Kaduna

October 26, 2026
Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato

Bayanin Sojoji Kan Taƙaddamarsu Da Ƴansanda A Filato

October 26, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.