(1B). sai kuma bangaren ingantatun maganin islamic wanda lalai wajibine ki yi amfani dasu domin maganin sanyi da duk wasu voyayyun cutuka za ki maganinsu cikin sauki tare da wankin mara gaba daya gasu kamaar haka:
Habbatussauda,hulba, kanimfari, kistil hindi, citta,tafarnuwa, raihan, habbatu rashad, yansun, zi’itir, ruman, tumeric:
- Kara Kakabawa Saura Haraji—Matakin Farfado Da Masana’antun Amurka Ko Girbar Abin Da Take Shukawa?
- Kasar Sin Za Ta Kara Sanya Harajin Fito Na Kaso 34% Kan Dukkan Kayayyakin Da Take Shigowa Daga Amurka
Za ki siya ko wanne kamar gwangwani daya ko rabin gwangwani sai a hade su waje daya adakesu ko a nikasu, za ki dinga daba cokali 1 babba a kofi daya na ruwa sai kisa zuma ko suge ki shanye kullum kafin biki da wata daya, ke ajikin kema za kiji canji yadda za kiji kiinsamu lafiya ga ni’ima na kara saukar muki nasha-nasha.
(2). Abinci: Dole ne saikin fara gyara daga cikin sannan kidawo waje saboda haka abinci kowacce yadanganta da abinda kike ci ne amma de lalle ne kidinga cin isasshen abinci kar yanayi na makaranta ko zuwa aiki ko wani guri yasa kidinga fashin cin abinci domin shi abinci dole sai dashi ne duk wani sinadarai daza ki sha zasuyi miki aiki saboda haka kikiyaye sosai kuma kidinga cin lafiyayyun abinci dazasu kara fidda miki shaf yazamto kowacce rana kina hada salad meyawa kicinyeshi ,kar kicika cin abinda zai birkita miki ciki don kuwa shifa zai dinga rage miki ruwan jikinki ne ,kidage da cin kayan dadi sosai awannan watannin.
(2b) abubuwa masu mahimmacin da ya kamata su zama abin Cinki : tuffa, vaure, inibi, musanman sati 4 na karshe.
(3).sinadare gyaran jiki: to anan fa matsalar take don gaskiya awannan yanayin idan har kina so ki ga kyakkyawan sakamako dole sai kinsha supplement na gyaran jiki masu ciko da mace saboda anfison aga amarya acike baza ki gane dagaske nake ba sai kin zauna nan awaje namiji yagama tsaraki yana ce miki kin hadu kina jin kanki kawai sai ranar daran farko za ki fara ganin canji.
Saboda haka koda bayanshi ma akwai wasu supplement dazasu kara miki kyau lokacin aurenki yakamata kinemo asalin original kisha domin yawancin mata dakike ganin jikinsu sumul sumul kamar su sukayi kansu ki gansu kamar alashe yanzu duk su suke sha shikuma gaskiya beda wata matsala da yawa domin suna kokari wurin inganta shi sosai.
Zamu ci gaba mako mai zuwa
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp