ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Gobara Ta Lashe Kasuwar Katako Ta Gwambe

by Rabi'u Ali Indabawa and Sulaiman
12 months ago
Gobara

Wuta mai girma ta tashi a Kasuwar Katako da ke Gombe, inda ta lalata dukiya da darajarta ta kai miliyoyin Naira.

Wutar, wadda rahotanni suka ce ta fara ne da sassafe a ranar Laraba, ta bazu cikin sauri zuwa cikin tarin shagunan da ke dauke da katako, injuna da sauran kayayyakin da ke saurin kamawa da wuta.

  • Gwamnan Kano Ya Ɗauki Malaman Lissafi 400 Aiki
  • Allah Ya Tsarkake Iyalan Annabi (SAW) Daga Kazanta

Bayanan farko daga ’yan kasuwa da mazauna yankin sun nuna cewa wutar na iya faruwa ne sakamakon matsalar lantarki.

ADVERTISEMENT

 

Majiyoyi sun ce wasu na’urorin lantarki an bar su a kunne bayan rufe kasuwa, kuma lokacin da wuta ta dawo, hakan na iya haifar da tashin gobarar.

LABARAI MASU NASABA

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

Matashi Ya Yi Ƙaryar Mutuwa Don Gudun Ka Da A Kama Shi Kan Zargin Satar Babur

 

Da ma’aikatan kashe gobara suka iso wurin, wutar ta riga ta cinye gine-gine da dama, lamarin da ya sa ’yan kasuwar suka shiga lissafin asara mai nauyi tare da kokarin ceto abin da za su iya daga shagunansu.

 

Kasuwar Katako ta Gombe na daga cikin manyan cibiyoyin kasuwanci na jihar, kuma muhimmiyar hanyar samun kudaden shiga ga gwamnati, inda take samar wa daruruwan masu sana’a, masu gini da ’yan kasuwar katako hanyoyin dogaro da kai.

 

A lokacin da aka rubuta wannan rahoton, jami’ai ba su bayyana adadin shagunan da gobarar ta shafa ba ko jimillar darajar asarar da aka yi ba.

Gobara
Rabi'u Ali Indabawa
+ posts Bio
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Kamfanin Siminti Na Dangote Ya Ƙara Ƙaimi Wajen Inganta Ayyukan Direbobinsa A Faɗin Afirka
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Kamafanin Simintin Dangote Ya Ƙara Kaimi Wajen Inganta Ayyukan Direbobinsa A Faɗin Afirka
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Kamfanin Simintin Dangote Ya Ware Miliyoyi Don Tallafawa Karatun Al’ummar Gboko
  • Rabi'u Ali Indabawa
    https://hausa.leadership.ng/author/rabiu-ali-indabawa/
    Samar Da Kayayyakin Cikin Gida Na Da Muhimmanci Wajen Ƙarfafa Tattalin Arziki – Dangote
Gobara
Sulaiman
+ posts Bio
  • Sulaiman
    Wang Yi Ya Yi Kira Da A Wanzar Da Tattaunawa Tsakanin Sin Da Amurka
  • Sulaiman
    Hira Ta Musamman Da Babban Sakataren ASEAN, Kao Kim Hourn
  • Sulaiman
    An Kammala Gasar Olympic Ta Dakar Ta 2026
  • Sulaiman
    Baiwar Da Allah Ya Yi Wa Annabi Muhammad SAW

MASU ALAKA

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa
Manyan Labarai

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

November 14, 2026
Kotu Ta Hana Miji Magana Da Matarsa Tsawon Mako Biyu
Manyan Labarai

Matashi Ya Yi Ƙaryar Mutuwa Don Gudun Ka Da A Kama Shi Kan Zargin Satar Babur

November 14, 2026
Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili
Manyan Labarai

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

November 14, 2026
Next Post
WTO Ta Yaba Da Gudunmawar Da Sin Ta Bayar Ga Bunkasa Fasahar Noma A Afirka 

WTO Ta Yaba Da Gudunmawar Da Sin Ta Bayar Ga Bunkasa Fasahar Noma A Afirka 

LABARAI MASU NASABA

Wang Yi Ya Yi Kira Da A Wanzar Da Tattaunawa Tsakanin Sin Da Amurka

Wang Yi Ya Yi Kira Da A Wanzar Da Tattaunawa Tsakanin Sin Da Amurka

November 14, 2026
Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

November 14, 2026
Hira Ta Musamman Da Babban Sakataren ASEAN, Kao Kim Hourn

Hira Ta Musamman Da Babban Sakataren ASEAN, Kao Kim Hourn

November 14, 2026
An Kammala Gasar Olympic Ta Dakar Ta 2026

An Kammala Gasar Olympic Ta Dakar Ta 2026

November 14, 2026
Kotu Ta Hana Miji Magana Da Matarsa Tsawon Mako Biyu

Matashi Ya Yi Ƙaryar Mutuwa Don Gudun Ka Da A Kama Shi Kan Zargin Satar Babur

November 14, 2026
Mataimakin Shugaban Jami’ar ABU ya Buƙaci Ma’aikata Su Rungumi Fasahar AI

Mataimakin Shugaban Jami’ar ABU ya Buƙaci Ma’aikata Su Rungumi Fasahar AI

November 14, 2026
SAW

Baiwar Da Allah Ya Yi Wa Annabi Muhammad SAW

November 14, 2026
Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

November 14, 2026
Zainab-Musa-Kwankwaso-and-Governor-Abba

Matar Gwamnan Kano Ta Nemi Saki, Ta Amince Ta Mayar Da Sadakinta

November 14, 2026
APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

November 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.