ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, November 29, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 3 A Kauyen Kaduna

by Sadiq
3 years ago
Kaduna

An kashe manoma uku a unguwar Sabon Layi da ke karamar hukumar Birnin-Gwari a jihar Kaduna.

Lamarin ya faru ne da yammacin ranar Alhamis a cewar majiyoyi a yankin.

  • Ambaliyar Ruwa: Mutum 1 Ya Mutu, An Ceto 4 A Abuja
  • Za Mu Dawo Da Martabar ‘Yansanda A Idon ‘Yan Nijeriya -Sufeton ‘Yansanda

Usman Kasai, shugaban kungiyar ci gaban masarautar Birnin Gwari (BEPU) ya tabbatar da faruwar harin.

ADVERTISEMENT

Ya bayyana cewa wadanda abin ya shafa na aiki ne a gonakinsu a lokacin da ‘yan bindigar suka kai hari.

Wadanda aka kashen sun hada da Anas Sabonlayi, Abubakar Dankibiya, da Harisu Un-Guwar Lemu.

LABARAI MASU NASABA

Shugaban Sojoji Ya Gargaɗi Sabbin Sojoji Kan Shaye-shayen Miyagun Ƙwayoyi

2027: An Sanya Ranar Gudanar Da Zaɓen Ƙananan Hukumomi A Jigawa

Sun kasance mazauna Sabon Layi, karkashin Unguwar Kakangi.

Ana kara nuna damuwa kan karin hare-haren da ‘yan bindiga ke kai wa a yankin.

Idan ba a manta ba a makonnin da suka gabata, al’ummar yankin sun sha fuskantar irin wannan harin wanda ya yi sanadin mutuwar mutanen kauyen tara tare da tilastawa wasu da dama barin gonakinsu.

Ya zuwa yanzu dai gwamnatin jihar ko hukumar ‘yansanda ba su fitar da wata sanarwa a hukumance dangane da lamarin ba.

Da aka tuntubi kakakin rundunar ‘yansandan jihar, DSP Mohammed Jalige, ya ce yana tsaka da wani taro.

Amma ya yi alkawarin kiran wakilinmu, amma har zuwa lokacin hada wannan rahoto bai kira ba.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Shugaban Sojoji Ya Gargaɗi Sabbin Sojoji Kan Shaye-shayen Miyagun Ƙwayoyi
Labarai

Shugaban Sojoji Ya Gargaɗi Sabbin Sojoji Kan Shaye-shayen Miyagun Ƙwayoyi

November 29, 2026
2027: An Sanya Ranar Gudanar Da Zaɓen Ƙananan Hukumomi A Jigawa
Manyan Labarai

2027: An Sanya Ranar Gudanar Da Zaɓen Ƙananan Hukumomi A Jigawa

November 29, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja
Manyan Labarai

Sojoji Sun Ceto Mutane 50 Da Aka Yi Garkuwa Da Su, Sun Kashe ’Yan Ta’adda 10, Sun Kama Mutane 30

November 29, 2026
Next Post
Tsohon Kocin Chelsea Ya Koma Celta Vigo

Yunkurin Taiwan Na Halartar Babban Taron WHO Bai Yi Nasara Ba Har Sau 8

Yadda Ake Gane Cutar Noma Da Magance Ta

November 29, 2026
Za A Ci ’Yan Siyasa Masu Kalaman Ɓatanci Tarar Miliyan 10 Da Ɗaurin Watanni 12 — INEC

INEC Ta Nuna Damuwa Game Da Yadda Wasu Jam’iyyun Siyasa Ke Karya Dokokin Zabe

November 29, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Shirin Shekara 5 Na Yaƙi Da Safarar Miyagun Ƙwayoyi

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Shirin Shekara 5 Na Yaƙi Da Safarar Miyagun Ƙwayoyi

November 29, 2026
Kaduna

Zan Iya Auren Wanda Iyayensa Ba Musulmai Ba Ne?

November 29, 2026
An Nemi ‘Yan Siyasa Su Guji Mayar Da Masallatai Fagen Fafatawa

An Nemi ‘Yan Siyasa Su Guji Mayar Da Masallatai Fagen Fafatawa

November 29, 2026
2027: Kwankwaso Ya Buƙaci ’Yan Nijeriya Su Yi Watsi Da Siyasar Rarrabuwar Kai

2027:Kwankwaso Ya Yi Gargadi Kan Illar Saye Da Sayar Ƙuri’a

November 29, 2026
2027: Jam’iyyun Adawa 16 Sun Haɗa Kai Don Kayar Da APC A Kano

2027: Jam’iyyun Adawa 16 Sun Haɗa Kai Don Kayar Da APC A Kano

November 28, 2026

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.