ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, November 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 3 A Kasuwa A Zamfara

by Sadiq
3 years ago
Zamfara

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari wata kasuwa a garin Tsafe da ke karamar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara, inda suka kashe mutane uku tare da raunata da dama.

Wata majiya daga yankin, ta bayyana cewa ‘yan bindigar sun kai hari kasuwar ne da misalin karfe 11 na safiyar Lahadi, inda suka bude wuta kan mai uwa da wabi.

  • Kurakuren Da Ma’aurata Ke Tafkawa?
  • Abubuwa Tara Game Da Babban Limamin Kasar Ghana, Sheikh Sharubutu Mai Shekaru 104 A Duniya

Kakakin rundunar ‘yansandan jihar, ASP Yazid Abubakar, ya tabbatar da faruwar harin.

ADVERTISEMENT

Sai dai ya ce rundunar ba ta tantance adadin wadanda suka mutu a harin ba.

Kakakin ya kara da cewa an tura karin jami’an hadin gwiwa na sojoji da ‘yansanda zuwa wajen da lamarin ya faru domin fatattakar ‘yan bindigar.

LABARAI MASU NASABA

Kwastam Ta Miƙa Tankar Gas 2 Hannun NMDPRA Kan Zargin Karkatar Da Kaya A Kano

An Kashe Mutane 21 A Wash Hare-hare A Filato Da Jigawa

“Muna da labarin harin da aka kai Tsafe, ‘yan bindigar sun shiga garin, an kuma samu asarar rayuka, amma ba zan iya tabbatar da alkaluman ba yanzu.”

Tuni dakarun sojoji da sauran hukumomin tsaro suka yi dirar mikiya a yankin domin tabbatar da tsaro al’ummar da ke rayuwa a yankin.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Kwastam Ta Miƙa Tankar Gas 2 Hannun NMDPRA Kan Zargin Karkatar Da Kaya A Kano
Labarai

Kwastam Ta Miƙa Tankar Gas 2 Hannun NMDPRA Kan Zargin Karkatar Da Kaya A Kano

November 27, 2026
An Kashe Mutane 21 A Wash Hare-hare A Filato Da Jigawa
Manyan Labarai

An Kashe Mutane 21 A Wash Hare-hare A Filato Da Jigawa

November 27, 2026
Gwamnatin Tarayya Da Kano Za Su Yi Wa Mata Da Hara 20,000 Inshorar Lafiya
Labarai

Gwamnatin Tarayya Da Kano Za Su Yi Wa Mata Da Hara 20,000 Inshorar Lafiya

November 27, 2026
Next Post
Uba Da Ɗa Sun Mutu Wajen Ciro Waya A Masai A Kano

Uba Da Ɗa Sun Mutu Wajen Ciro Waya A Masai A Kano

LABARAI MASU NASABA

AMG Ta Bayyana Goyon Bayan Kalaman Uba Sani Kan Zaɓen 2027

AMG Ta Bayyana Goyon Bayan Kalaman Uba Sani Kan Zaɓen 2027

November 27, 2026
An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Magadan Garuruwa Na Duniya Na 2026 A Birnin Urumqi

An Gudanar Da Taron Tattaunawa Na Magadan Garuruwa Na Duniya Na 2026 A Birnin Urumqi

November 27, 2026
A Kasance Tare Da CMG Cikin Shirin “30 Degrees North Latitude”

A Kasance Tare Da CMG Cikin Shirin “30 Degrees North Latitude”

November 27, 2026
An Fara Nuna Shirin “Kaunar Xi Jinping Ga Aladu” A Manyan Kafofin Watsa Shirye-Shirye Na Sri Lanka

An Fara Nuna Shirin “Kaunar Xi Jinping Ga Aladu” A Manyan Kafofin Watsa Shirye-Shirye Na Sri Lanka

November 27, 2026
Babban Jami’in Pakistan: Hadin Gwiwar Sin Da Pakistan Na Nufin Cika Alkawura

Babban Jami’in Pakistan: Hadin Gwiwar Sin Da Pakistan Na Nufin Cika Alkawura

November 27, 2026
“OK Movement” Ta Janye Goyon Bayanta Ga Obi Da NDC

“OK Movement” Ta Janye Goyon Bayanta Ga Obi Da NDC

November 27, 2026
Li Qiang Zai Gudanar Da Taron Tattaunawa Da Shugabannin Manyan Kungiyoyin Tattalin Arzikin Kasa Da Kasa

Li Qiang Zai Gudanar Da Taron Tattaunawa Da Shugabannin Manyan Kungiyoyin Tattalin Arzikin Kasa Da Kasa

November 27, 2026
Kwastam Ta Miƙa Tankar Gas 2 Hannun NMDPRA Kan Zargin Karkatar Da Kaya A Kano

Kwastam Ta Miƙa Tankar Gas 2 Hannun NMDPRA Kan Zargin Karkatar Da Kaya A Kano

November 27, 2026
Sin Ta Kafa Kungiyar Inganta Harkokin Ilimin Kimiyya Da Fasaha Don Bunkasa Managartan Ayyukan Kirkire-Kirkire

Sin Ta Kafa Kungiyar Inganta Harkokin Ilimin Kimiyya Da Fasaha Don Bunkasa Managartan Ayyukan Kirkire-Kirkire

November 27, 2026
An Kashe Mutane 21 A Wash Hare-hare A Filato Da Jigawa

An Kashe Mutane 21 A Wash Hare-hare A Filato Da Jigawa

November 27, 2026

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.