ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, November 18, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 3, Sun Sace 130 A Zamfara

by Sadiq
3 years ago
Zamfara

‘Yan bindiga sun kashe mutane uku tare da sace wasu mutane 130 a kauyen Goran Namaye da ke karamar hukumar Maradun a Jihar Zamfara.

Wani mazaunin yankin mai suna Salisu Lawali, ya shaida wa wakilinmu ta wayar tarho cewa ‘yan bindigar sun yi wa garin kawanya ne da misalin karfe 1:00 na daren ranar Alhamis.

  • Shari’ar Ganduje Ta Ɗauki Zafi, An Sauya Alƙali
  • JAMB Ta Sake Fitar Da Wasu Sakamakon Jarrabawa 36,540

Lawali ya kara da cewa wadanda aka yi garkuwa da su galibi mata ne da kuma wasu maza, inda ya tabbatar da kashe mutane uku a yayin harin.

ADVERTISEMENT

“Yayin da nake magana da ku, da yawa daga cikin mutanenmu sun bace kuma an kashe mana mutane uku a wannan mummunan lamari,” in ji shi.

Mazaunin garin ya kuma kara da cewa ‘yan bindigar sun zo da yawa a kan babura dauke da muggan makamai.

LABARAI MASU NASABA

2027: An Nemi INEC Ta Gurfanar Da Masu Tafka Rikicin Zabe A Gaban Kotu

Kotu Ta Ɗage Sauraron Ƙarar Sakin Auren Gwamnan Kano Zuwa 15 Ga Disamba

Ya kara da cewa “Sun zo da yawa kuma sun mamaye kauyen gaba daya, inda suka sace mutane da dama.”

Lawali ya yi kira ga gwamnatin tarayya da na jihohi da su kawo musu dauki.

“Ina so na yi kira ga gwamnatin tarayya da na Jihar Zamfara da su turo mana jami’an tsaro domin gano maboyar wadannan ‘yan ta’adda da kuma kubutar da mutanenmu.”

Ya zuwa yanzu babu wata sanarwa daga jami’an tsaro a jihar kan faruwar lamarin.

MASU ALAKA

Za A Ci ’Yan Siyasa Masu Kalaman Ɓatanci Tarar Miliyan 10 Da Ɗaurin Watanni 12 — INEC
Manyan Labarai

2027: An Nemi INEC Ta Gurfanar Da Masu Tafka Rikicin Zabe A Gaban Kotu

November 17, 2026
Kotu Ta Ɗage Sauraron Ƙarar Sakin Auren Gwamnan Kano Zuwa 15 Ga Disamba
Manyan Labarai

Kotu Ta Ɗage Sauraron Ƙarar Sakin Auren Gwamnan Kano Zuwa 15 Ga Disamba

November 17, 2026
Taimakon Bayanai Da Amurka Ke Ba Mu Na Taimaka Wa Yaƙi Da Ta’addanci – Ministan Tsaro
Manyan Labarai

Taimakon Bayanai Da Amurka Ke Ba Mu Na Taimaka Wa Yaƙi Da Ta’addanci – Ministan Tsaro

November 17, 2026
Next Post
Amurka Za Ta Lashe Amanta Game Da Karin Harajin Rashin Adalci Da Ta Bugawa Kasar Sin

Amurka Za Ta Lashe Amanta Game Da Karin Harajin Rashin Adalci Da Ta Bugawa Kasar Sin

LABARAI MASU NASABA

NDC Ta Buƙaci Jam’iyyun Adawa Da ’Yan Nijeriya Su Tantance Rajistar Masu Zaɓe ta INEC

NDC Ta Buƙaci Jam’iyyun Adawa Da ’Yan Nijeriya Su Tantance Rajistar Masu Zaɓe ta INEC

November 17, 2026
Shugaban APC Na Gombe Da Daraktan Yaƙin Neman Zaɓe Sun Jikkata a Hatsarin Mota

Shugaban APC Na Gombe Da Daraktan Yaƙin Neman Zaɓe Sun Jikkata a Hatsarin Mota

November 17, 2026
Xi Ya Bukaci A Gaggauta Gina Tsarin Sharia Na Gurguzu Mai Adalci Da Inganci

Xi Ya Bukaci A Gaggauta Gina Tsarin Sharia Na Gurguzu Mai Adalci Da Inganci

November 17, 2026
AFCON: Super Eagles Sun Yi Tuntuɓe Bayan Tanzania Ta Riƙe Su Kunnen Doki

AFCON: Super Eagles Sun Yi Tuntuɓe Bayan Tanzania Ta Riƙe Su Kunnen Doki

November 17, 2026
Takunkumin Amurka Na Hana Fitar Da Kwakwalwar Na’ura Ta “Chip” Tsagwaron Matsin Lambar Tattalin Arziki Ne

Takunkumin Amurka Na Hana Fitar Da Kwakwalwar Na’ura Ta “Chip” Tsagwaron Matsin Lambar Tattalin Arziki Ne

November 17, 2026
Tinubu

Yanzu-yanzu: Tinubu Ya Amince da Kafa Tashar Jiragen Ruwa ta Cikin Ƙasa A Kebbi

November 17, 2026
Xi Ya Gana Da Shugabannin Mexico, Chile Da Peru A Shenzhen

Xi Ya Gana Da Shugabannin Mexico, Chile Da Peru A Shenzhen

November 17, 2026
APC Na Fuskantar Kalubale Wajen Samun Ƙuri’un Arewa Saboda Tsadar Rayuwa – Sanatan Kano

APC Na Fuskantar Kalubale Wajen Samun Ƙuri’un Arewa Saboda Tsadar Rayuwa – Sanatan Kano

November 17, 2026
Fafutukar Kasar Sin Wajen Samar Da Zaman Lafiya Da Dorewar Hadin Gwiwa Tsakanin Kasashen Duniya Ba Tare Da Nuna Wariya Ba

Fafutukar Kasar Sin Wajen Samar Da Zaman Lafiya Da Dorewar Hadin Gwiwa Tsakanin Kasashen Duniya Ba Tare Da Nuna Wariya Ba

November 17, 2026
Za A Ci ’Yan Siyasa Masu Kalaman Ɓatanci Tarar Miliyan 10 Da Ɗaurin Watanni 12 — INEC

2027: An Nemi INEC Ta Gurfanar Da Masu Tafka Rikicin Zabe A Gaban Kotu

November 17, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.