ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Friday, November 27, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 7, Sun Sace 26 A Neja

by Sadiq
4 years ago
Neja

‘Yan bindiga sun kashe mutum bakwai tare da sace wasu 26 a karamar hukumar Mashegu da ke Jihar Neja.

A cewar shugaban karamar hukumar, Umar Jibrin Igede, wanda ya tabbatar da harin da ‘yan bindiga suka kai yankuna bakwai a Minna a ranar Lahadi, ya bayyana cewa, hare-haren sun sa daruruwan mazauna yankin tserewa daga gidajensu.

  • ‘Yansanda Sun Mika Wa Almajiran El-Zakzaky Motocinsu Da Aka Kama
  • Gwamnatin Kano Ta Kafa Kwamitin Mutum 17 Don Mika Mulki Ga Gwamnati Mai Jiran Gado

Igede ya kuma bayyana cewa ‘yan bindigar sun kashe daruruwan mazauna yankin tsakanin watan Janairu zuwa Maris 2023.

ADVERTISEMENT

“Tuni ‘yan bindiga suka sa mutanenmu barin gidajensu saboda hare-hare.

“A cikin makonni biyun da suka gabata, ‘yan ta’adda sun kai hari a Kulho, Sahon Rami, da Tashan Hajiya da sauran yankuna.

LABARAI MASU NASABA

Al’ummar Kaduna Da ’Yan Bindiga Suka Kai Wa Hari Sau 24 Na Shirin Barin Garinsu

Kwankwaso Ya Zargi Gwamnan Kano Abba Da Amfani Da EFCC Don Cimma Muradun Siyasa

“Yawancin mazauna kauyukan da lamarin ya shafa sun bar gidajensu zuwa sansanin ‘yan gudun hijira da ke Kontagora da sauran wurare domin kare lafiyarsu.”

Shugaban ya yi kira ga gwamnatin jihar da sauran jami’an tsaro da abin ya shafa da su kawo musu dauki domin kawo karshen hare-haren ta’addanci a karamar hukumar.

“Hare-haren da ake kai wa jama’a na na haifar da babbar barazana ga tsaro ga mazauna kauyukan.”

Jin ta bakin kakakin ‘yan sandan Jihar, DSP Wasiu Abiodun, ya ci tura.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

‘Yan Bindiga Sun Sace Mata 7 A Wani Sabon Hari Da Suka Kai Kajuru
Manyan Labarai

Al’ummar Kaduna Da ’Yan Bindiga Suka Kai Wa Hari Sau 24 Na Shirin Barin Garinsu

November 27, 2026
2027: NDC Za Ta Duba Yiwuwar Dawo Da Tallafin Man Fetur Domin Sauƙaƙa Wa ’Yan Nijeriya
Siyasa

Kwankwaso Ya Zargi Gwamnan Kano Abba Da Amfani Da EFCC Don Cimma Muradun Siyasa

November 27, 2026
2027: IBB Da Abdulsalami Sun Amince Da Tinubu  — Gbajabiamila
Manyan Labarai

2027: IBB Da Abdulsalami Sun Amince Da Tinubu — Gbajabiamila

November 27, 2026
Next Post
Gwamnoni Za Su Gana Da CBN, EFCC, ICPC, FIRS Kan Tattalin Arziki

Gwamnoni Za Su Gana Da CBN, EFCC, ICPC, FIRS Kan Tattalin Arziki

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Bindiga Sun Sace Mata 7 A Wani Sabon Hari Da Suka Kai Kajuru

Al’ummar Kaduna Da ’Yan Bindiga Suka Kai Wa Hari Sau 24 Na Shirin Barin Garinsu

November 27, 2026
Gwamnatin Kano Ta Gabatar Da Buƙatu 10 A Gaban Kwamitin Gyaran Tsarin Mulkin Nijeriya

Gwamnatin Kano Ta Buƙaci Kwankwaso Ya Daina Jawo Abba Cikin Matsalolinsa Da EFCC

November 27, 2026
Kaduna: Ilimin Firamare Hakki Ne, Ba Dama Ce Ga Wasu Ba — Uba Sani

2027: Ga Dalilan Da Za Su Sa Arewa Zaɓen Tinubu — Uba Sani

November 27, 2026
2027: NDC Za Ta Duba Yiwuwar Dawo Da Tallafin Man Fetur Domin Sauƙaƙa Wa ’Yan Nijeriya

Kwankwaso Ya Zargi Gwamnan Kano Abba Da Amfani Da EFCC Don Cimma Muradun Siyasa

November 27, 2026
Allah Ya Bai Wa Annabi (SAW) Mu’ujizozi Fiye Da 2,000 A Alƙur’ani

Wasu Annabawa Da Sauran Bayin Allah Da Suka Yi Magana A Tsummar Jego

November 27, 2026
Za A Iya Kayar Da Tinubu Cikin Sauƙi A Zaɓen 2027 — Baba Ahmed

Za A Iya Kayar Da Tinubu Cikin Sauƙi A Zaɓen 2027 — Baba Ahmed

November 27, 2026
2027: IBB Da Abdulsalami Sun Amince Da Tinubu  — Gbajabiamila

2027: IBB Da Abdulsalami Sun Amince Da Tinubu — Gbajabiamila

November 27, 2026
Sin Ta Bukaci Japan Ta Gaggauta Lalata Makamai Masu Guba Da Ta Yi Watsi Da Su

Sin Ta Bukaci Japan Ta Gaggauta Lalata Makamai Masu Guba Da Ta Yi Watsi Da Su

November 26, 2026
Kasar Sin Ta Fitar Da Shirin Bunkasa Tsare-tsaren Sadarwa Da Take Son Cimmawa Zuwa 2030

Kasar Sin Ta Fitar Da Shirin Bunkasa Tsare-tsaren Sadarwa Da Take Son Cimmawa Zuwa 2030

November 26, 2026
2027: Ba Zan Je Majalisa Don Faɗa Da Gwamnatin Tarayya Ba – Bala Muhammad

2027: Ba Zan Je Majalisa Don Faɗa Da Gwamnatin Tarayya Ba – Bala Muhammad

November 26, 2026

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.