ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, October 28, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

’Yan Bindiga Sun Sace Mata 29 Da Wani Yaro A Jihar Neja

by Sadiq
3 hours ago

Wasu ’yan bindiga sun kai hari wasu ƙauyuka huɗu a Ƙaramar Hukumar Mariga ta Jihar Neja, inda suka sace mata 29 da wani yaro.

Maharan sun mamaye ƙauyukan Kwimo, Kalgo, Kakaki da Mabona, kafin haɗin gwiwar jami’an tsaro ƙarƙashin jagorancin sashen ’yansanda na Bangi su fara bin sahunsu.

Wani mazaunin yankin, Mohammed Ibrahim, ya ce jami’an tsaron sun yi nasarar ceto wasu daga cikin matan da aka sace.

ADVERTISEMENT

Mai magana da yawun rundunar ’yansandan Jihar Neja, SP Wasiu Abiodun, ya tabbatar da harin da kuma ceto wasu daga cikin waɗanda aka sace.

Ana sa ran samun ƙarin bayani a kan lamarin…

LABARAI MASU NASABA

TUC Ta Yi Watsi Da Ƙarin Tallafin Sufuri Na ₦70,000, Ta Nemi A Biya Mafi ƙarancin Albashin ₦300,000

Zan Yi Wa Tinubu Kamfen Idan Ya Magance Matsalar Tsaro – Bafarawa

MASU ALAKA

TUC Ta Yi Watsi Da Ƙarin Tallafin Sufuri Na ₦70,000, Ta Nemi A Biya Mafi ƙarancin Albashin ₦300,000
Manyan Labarai

TUC Ta Yi Watsi Da Ƙarin Tallafin Sufuri Na ₦70,000, Ta Nemi A Biya Mafi ƙarancin Albashin ₦300,000

October 28, 2026
Zan Yi Wa Tinubu Kamfen Idan Ya Magance Matsalar Tsaro – Bafarawa
Siyasa

Zan Yi Wa Tinubu Kamfen Idan Ya Magance Matsalar Tsaro – Bafarawa

October 28, 2026
EFCC Ta Sake Buɗe Binciken Zarge-Zargen Cin Hanci Kan Atiku
Siyasa

Shirin Tinubu Na Sake Ciyo Bashin Dala Biliyan 20.5 Ya Tabbatar Da Hasashena – Atiku

October 28, 2026
Next Post
Gwamnati Da NLC: Abin Da Ma’aikata Ya Kamata Su Sani Kan Tallafin Sufuri Na ₦70,000

Gwamnati Da NLC: Abin Da Ma’aikata Ya Kamata Su Sani Kan Tallafin Sufuri Na ₦70,000

LABARAI MASU NASABA

Majalisar Dattawa Ta Buƙaci A Tsaurara Tsaro Bayan Kashe Mutane A Taraba

Majalisar Dattawa Ta Buƙaci A Tsaurara Tsaro Bayan Kashe Mutane A Taraba

October 28, 2026
Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

Tsibirin Lemu: Wuri Mai Ni’ima Da Ke Kunshe Da Tarihin Gwagwarmayar Kafuwar Kasar Sin

October 28, 2026
Sin Da Gambia Sun Gudanar Da Taron Musayar Kwarewa A Kungiyar Ciniki Ta Duniya

Sin Da Gambia Sun Gudanar Da Taron Musayar Kwarewa A Kungiyar Ciniki Ta Duniya

October 28, 2026
Sin Ta Yi Kira Da a Gaggauta Tsagaita Bude Wuta Tare Da Yin Tattaunawa Cikin Ruwan Sanyi Tsakanin Amurka Da Iran

Sin Ta Yi Kira Da a Gaggauta Tsagaita Bude Wuta Tare Da Yin Tattaunawa Cikin Ruwan Sanyi Tsakanin Amurka Da Iran

October 28, 2026
Gwamnati Da NLC: Abin Da Ma’aikata Ya Kamata Su Sani Kan Tallafin Sufuri Na ₦70,000

Gwamnati Da NLC: Abin Da Ma’aikata Ya Kamata Su Sani Kan Tallafin Sufuri Na ₦70,000

October 28, 2026
’Yan Bindiga Sun Sace Mata 29 Da Wani Yaro A Jihar Neja

’Yan Bindiga Sun Sace Mata 29 Da Wani Yaro A Jihar Neja

October 28, 2026
Sin Da Karin Kasashe 25 Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar MDD Ta Inganta Hada-Hadar Dakon Hajoji

Sin Da Karin Kasashe 25 Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar MDD Ta Inganta Hada-Hadar Dakon Hajoji

October 28, 2026
Abubuwan Da Ke Hana Yaran Arewacin Nijeriya Zuwa Makaranta

Abubuwan Da Ke Hana Yaran Arewacin Nijeriya Zuwa Makaranta

October 28, 2026
Majalisar Dokokin Sakkwato Ta Amince Da Kafa ’Yansandan Jihohi

Majalisar Dokokin Sakkwato Ta Amince Da Kafa ’Yansandan Jihohi

October 28, 2026
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Shirin Bayar Da Lamunin Gidaje Mara Kuɗin Ruwa A Kano

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Shirin Bayar Da Lamunin Gidaje Mara Kuɗin Ruwa A Kano

October 28, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.