• English
  • Business News
Saturday, October 25, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

‘Yansanda Sun Kwato Makamai Da Dala 255,000 A Kwara

by Sabo Ahmad
3 years ago
'Yansanda

Rundunar ‘yansandan jihar Kwara, ta samu nasarar kwato,makamai da harsasai da kuma zunzurutun kudi dala 255,000 daga wani da ake zargi a inda ‘yansandan ke binciken ababen hawa kan hanyar Bode zuwa Saadu a karamar hukumar Moro da ke jihar.

An kama bindiga AK-47 guda biyu da harsasai guda 70 da kuma kwanson harsashi guda 50 na AK-47 da kuma waya guda 11 da wasu guraye da layu.

  • Shugaban Kasar Sin Ya Tattauna Da Takwaransa Na Cote d’Ivoire

Kamar yadda mai Magana da yawun rundunar ‘yansandan, SP Okasanmi Ajayi,ya bayyana a Ilorin, wanda ya ce, wannan abin ya faru ne a wurin da ‘yansanda ke duba a baben hawa a kan hanyar Bode zuwa Saadu.
Okasanmi ya ce, “Daga cikin babbar nasarar da suaka samu ta yin amfani da wannan dabara ita ce wadda suka samu ranar 31, Disamba 2022, a yankin Bode Sadu da ke karamar hukumar Moro, yayi ‘yansansa suka shiga yankin suka kama wani a kan babur kirar Bajaj.”

Mai magana da yawun ‘yansandan ya ce, ‘yansandan na ci gaba da kokarin ganin sun kama wanda ake zargin wanda kuma ke daya daga cikin masu garkuwa a wannan a garin Ekiti da Kogi da kuma wasu sassa na jihar Kwara.

Kwamishinan ‘yansanda na jihar Kwara, ya yi alkawarin kakkabe dukkan wasu bata-garin da suka hana al’umma zama lafiya a dukkan fadin jihar. Sanna kuma ya yi wa al’ummar jihar Kwara fatan alheri, musamman a wannan sabuwar shekara da aka shiga, kamar yadda ya ce.

LABARAI MASU NASABA

Jami’an Tsaro Sun Kwato Wayoyi 45 Daga Hannun Wata Kungiyar Barayi

‘Yansanda Sun Kama Mutum Hudu Da Ake Zargi Da Aikata Muggan Laifuka A Yobe

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Jami’an Tsaro Sun Kwato Wayoyi 45 Daga Hannun Wata Kungiyar Barayi
Kotu Da Ɗansanda

Jami’an Tsaro Sun Kwato Wayoyi 45 Daga Hannun Wata Kungiyar Barayi

October 4, 2025
‘Yansanda Sun Ceto Mutum 21 Da Aka Sace, Sun Kwato N4.8m Kuɗin Fansa
Kotu Da Ɗansanda

‘Yansanda Sun Kama Mutum Hudu Da Ake Zargi Da Aikata Muggan Laifuka A Yobe

October 4, 2025
Yaki Da Miyagun Kwayoyi: Kamfanin LEADERSHIP Da NDLEA Sun Kulla Kawance
Kotu Da Ɗansanda

NDLEA Ta Farmaki Masu Safarar Muggan Kwayoyi A Sassan Nijeriya

September 27, 2025
Next Post
“Sabon Ci Gaban Kasar Sin, Da Sabbin Damammaki Na Duniya” An Gudanar Da Zagayen Tattaunawa Na Turai-Asiya A Nan Birnin Beijing

"Sabon Ci Gaban Kasar Sin, Da Sabbin Damammaki Na Duniya" An Gudanar Da Zagayen Tattaunawa Na Turai-Asiya A Nan Birnin Beijing

LABARAI MASU NASABA

Sin Da Amurka Sun Fara Tattaunawa Kan Tattalin arziki Da Cinikayya A Kuala Lumpur

Sin Da Amurka Sun Fara Tattaunawa Kan Tattalin arziki Da Cinikayya A Kuala Lumpur

October 25, 2025

Bankin Providus

October 25, 2025
Firaministan Sin Ya Isa Singapore Don Ziyarar Aiki

Firaministan Sin Ya Isa Singapore Don Ziyarar Aiki

October 25, 2025

Hukumar NASENI

October 25, 2025
An Gudanar Da Taron Cika Shekaru 80 Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan Da Dawo Da Shi Kasar Sin A Beijing

An Gudanar Da Taron Cika Shekaru 80 Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan Da Dawo Da Shi Kasar Sin A Beijing

October 25, 2025

Daɓid Adeyemi

October 25, 2025
Wakilin Sin: Shawarar GGI Ta Nuna Yadda Za A Jagoranci Bunkasa Makomar MDD

Wakilin Sin: Shawarar GGI Ta Nuna Yadda Za A Jagoranci Bunkasa Makomar MDD

October 25, 2025
Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka

Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka

October 25, 2025
Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15

Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15

October 25, 2025
Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu

Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu

October 25, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.