ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 15, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yusuf Buba Yakub Ya Yaba Da Matakan Da Kasar Sin Ta Dauka Na Taimaka Wa Afirka

by CMG Hausa
3 years ago
Yusuf

Shugaban kwamitin kula da harkokin waje na majalisar wakilan Nijeriya, Yusuf Buba Yakub, ya bayar da sanarwa a kwanan baya, inda ya bayyana cewa, yadda ministan harkokin wajen kasar Sin Wang Yi, ya sanar da soke basussuka 23 da kasar ke bin wasu kasashen Afirka 17 ba tare da kudin ruwa ba, ya kasance wani karin matakin yabawa tun bayan shekarar 2000.

Mr.Wang Yi ya sanar da hakan ne, lokacin da yake halartar taron masu aikin tabbatar da sakamakon da aka cimma, a taron ministoci karo na takwas na dandalin tattaunawar hadin gwiwar Sin da kasashen Afirka.

ICPC Za Ta Hada Hannu Da Kungiyar Masu Kula Da Sana’ar POS

ADVERTISEMENT

Ya kuma kara da cewa, zuwa shekarar 2019, gaba daya, gwamnatin kasar Sin ta soke basussukan da take bin kasashen Afirka, da suka kai dalar Amurka biliyan 3.4, matakin da ya shaida dankon zumuncin da ke tsakanin Sin da al’ummar Afirka.

Yusuf ya ce, baya ga soke basussukan da take bin kasashen Afirka, kasar Sin tana kuma ta kara shigar da kayayyaki daga kasashen Afirka, inda ta amince da kasashen Afirka su fitar da kayayyakinsu zuwa Sin ba tare da sanya musu kudin kwastan ba, don tallafa wa kasashen Afirka ta fannonin bunkasa ayyukan gona da na kere-kere, tare da kuma fadada hadin gwiwarta da kasashen Afirka, ta fuskokin tattalin arzikin zamani, da kiwon lafiya, da kiyaye muhalli da sauransu.

LABARAI MASU NASABA

Jakadan Sin A Japan Ya Bayyana Matukar Adawa Da Kalaman Firaminista Takaichi Dangane Da Kasar Sin

Bangaren Sauka Na Kumbon Shenzhou-21 Ya Iso Doron Duniya

Ya ce wadannan matakai da gwamnatin kasar Sin ta dauka a jere matakan diplomasiyya ne na sada zumunta, wadanda suka samar da misali ga sauran kasashen duniya. (Lubabatu)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Jakadan Sin A Japan Ya Bayyana Matukar Adawa Da Kalaman Firaminista Takaichi Dangane Da Kasar Sin
Daga Birnin Sin

Jakadan Sin A Japan Ya Bayyana Matukar Adawa Da Kalaman Firaminista Takaichi Dangane Da Kasar Sin

November 15, 2025
Bangaren Sauka Na Kumbon Shenzhou-21 Ya Iso Doron Duniya
Daga Birnin Sin

Bangaren Sauka Na Kumbon Shenzhou-21 Ya Iso Doron Duniya

November 14, 2025
Sin Za Ta Mayar Da Martani Idan Har Japan Ta Aiwatar Da Matakin Da Bai Dace Ba
Daga Birnin Sin

Sin Za Ta Mayar Da Martani Idan Har Japan Ta Aiwatar Da Matakin Da Bai Dace Ba

November 14, 2025
Next Post
Goro

Goron Juma'a

LABARAI MASU NASABA

Illolin Neman Kudi Ido Rufe Ba Tare Da Kula Da Halal Ko Haram Ba

Illolin Neman Kudi Ido Rufe Ba Tare Da Kula Da Halal Ko Haram Ba

November 15, 2025
Jakadan Sin A Japan Ya Bayyana Matukar Adawa Da Kalaman Firaminista Takaichi Dangane Da Kasar Sin

Jakadan Sin A Japan Ya Bayyana Matukar Adawa Da Kalaman Firaminista Takaichi Dangane Da Kasar Sin

November 15, 2025
Yanzu Satar Da Kuka Yi Ba Ta Da Amfani: Kwankwaso Ga Gwamnonin APC

Sanusi II Kaɗai Muka Sani A Matsayin Halataccen Sarkin Kano – Kwankwaso

November 15, 2025
Yadda Ake Miyar Margi (Margi Special)

Yadda Ake Miyar Margi (Margi Special)

November 15, 2025
Yadda Za Ku Gyara Kanku

Yadda Za Ku Gyara Kanku

November 15, 2025
NAF Ta Ragargaza Mafakar Ƴan Ta’adda A Zamfara, Ta Halaka Da Dama

NAF Ta Ragargaza Mafakar Ƴan Ta’adda A Zamfara, Ta Halaka Da Dama

November 15, 2025
Masu Kokarin Kashe Kansu Na Kara Karuwa A Nijeriya

Masu Kokarin Kashe Kansu Na Kara Karuwa A Nijeriya

November 15, 2025
Wakilai Daga Jihohi 19 Sun Isa Ibadan Don Taron PDP Na Ƙasa

Wakilai Daga Jihohi 19 Sun Isa Ibadan Don Taron PDP Na Ƙasa

November 15, 2025
Daliban FUTA 240 Sun Samu Digiri Mai Daraja Ta Daya

Daliban FUTA 240 Sun Samu Digiri Mai Daraja Ta Daya

November 15, 2025
Shakirat Ta Tsallaka Mataki Na Ƙarshe Na Zama Gwarzuwar Ƴar Wasan Afrika

Shakirat Ta Tsallaka Mataki Na Ƙarshe Na Zama Gwarzuwar Ƴar Wasan Afrika

November 15, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.