Jama’a barkan ku da kasancewa tare da wannan shafi na Goron Juma’a, da fatan kowa zai yi juma’a lafiya. Kamar kowanne mako wannan shafi na kawo wasikun gaisuwa na masu karatu da kuka aiko zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa. A yau ma shafin na tafe da wasu sakonnin gaishe-gaishen naku kamar haka:
Assalamu aikum. LEADERSHIP Hausa, godiya da jinjina ga Edita bisa samar mana da dama domin mu sada zumunci ga ‘yan’uwa da abokan arziki. Allah ya kara wa wannan Jaridan tamu farin jini da daukaka a fadin duniya baki daya.
Da farko, ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga babana Alhaji Bello Abubakar, sai kuma matarsa Hajiya Bilkisu Bello Abubakar, tare da ‘ya’yansu Hafiz Bello Abubakar, da Hauwa Bello Abubakar, da kuma Mustapha Bello Abubakar, da Fatima Bello mamam mu wato Hajiya Bilkisu Bello Abubakar kamar su Hajiya Safiya Ahmad Yabo, sai kuma Hajiya Sa’adatu Ali Haruna, da Hajiya Halimatu Abbas Bella, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Hajiya Hauwa Abbas Bello. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Mas’ud Bello, Sokoto.
Salam. Ina so in mika sakon barka da Juma’a ga dukkan abokaina kamar Yusuf Shu’aibu Wambai Ikara jihar Kaduna, sai kuma Isma’il mai shago Wambai, tare da Abubakar Sadik mai kankana Zuba Abuja, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Malam Hasan Bakano mai gidan wanka Zuba Abuja. Da fatan suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka amin. Barka da Juma’a.
Daga Abubakar Yusuf, Zaria.
08032337145
Bayan dubu gaisuwa mai dabbun yawa ga ma’aikatan wannan gidan Jaridan da kuma tare da fatan alheri nake mika gaisuwar Goron Juma’a ga Alhaji Bature mai Lemu Ikara, sai kuma Baba Ibrahim Ikara, tare da Zainab Bature Ikara (Ummu Mus’ab) da Babana Mustapha Lawal, daga karshe ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga Kwasau Family. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.
Daga Ahmad Mustapha, Kwasau.
08036681108
Salam, gaisuwar Goron Juma’a da masoyana kamar su mai gidana Farfesa Musa Yakubu, sai kuma ‘ya’yansa Raji Musa Yakubu da Aminu Musa Yakubu, tare da Fatima Hamisu, da Imam Ahmad, daga korshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Mustapha Hamisu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.
Daga Usman Hamisu, Kaduna.
08160874213
Dubu gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan Jarida tamu mai tarin albarka. Ina so in mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokanaina kamar haka Muhammad Idris, sai kuma Kalifa baba Ahmad, tare da Umar Dogara Inkiya Lauka-lauka,da Adon Wanki wato baban Amir da Muhibbat, Oga Ubale Mai wanki da guga, tare da Zubairu Dogi, daga karshe ina mai mika gaisuwar Goron Juma’a ga Dan ladi Kalmi. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin.
Daga Abdurrazak Badarawa, Kaduna.
08056455866
Gaisuwar Goron Juma’a cike da farin ciki ga dangina Hassan Yusuf da ke karamar hukumar Kagarko a jihar Kaduna, da Shehu Umar Kagarku, sai kuma Shehu Yusuf Kagarko, tare da Abdul’Aziz Abdullahi Kagarko, da Zakari Isma’il, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga Malam Falalu Abdullahi da ke garin Abuja. Da fatan duk suna nan lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Isma’il Yusuf, Kagarko.
08168499372
Dubun gaisuwa tare da fatan alheri ga wannan fili namu mai tarin albarka. Ina so in mika gaisuwar Goron Juma’a ga masoyana kamar su Shugaban Kwamitin Badarawa Road Kaftin, sai kuma Shahu Shagari, tare da Yakubu Kada, da Ali Police, sai Baba Kafinta, da Dansisi, tare da Miko a Legas, sai kuma Iliya Kazode, da Sagir Kazode mai Lemu a Abuja, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Muttaka ango Batsari. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.
Daga Shugaba Ahmad Badarawa, Kaduna.
08066039228
Salamu alaikum. Fatan alheri ga wannan fili namu mai tarin albarka, Allah ya daukaka wannan Jaridan tamu a Duniya baki daya. Gaisuwar Goron Juma’a ga makusantana kamar su Abubakar Shuaibu, sai kuma Maharazu Shuaibu, tare da Fatima Shuaibu, da kuma Halima Shuaibu, da Yusuf Shuaibu, sai kuma Usman Shuaibu, daga karshe ina mika sakan Goron Juma’a ga Kakan mu Hannatu Shuaibu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Aisha Usman Shuaibu Badarawa, Kaduna.
07039863413