Connect with us

Tauraruwa Mai Wutsiya

‘Yan Sanda Sun Cafke Mai Yin Kudin Jabu

Published

on

‘Yan sandar jihar Inugu sun cafke wani mutum mai yin kudin jabu.
Mai magana da yawun ‘yan sanda jahar Sufeto Ebere Amaraizu ya bayyana wa manema labarai ranar Lahadi a Inugu cewa, an samu nasarar kama Collins Oputa a ranar 26 ga watan Yuli. Amaraizu ya kara ‘yan sandar sashin Ogui su ne suka samu wannan nasarar kama wanda ake zargi.
“Oputa wanda ya yi wa’adar cewe shi dan kabilar Ohaji a jihar Imo amma yana zaune a gida mai lamba 4 a layin Fatimo na garin Ijegun ta jihar Legas.
“ An kama shi ne bayan wani bayanan sirri da aka samu a wajen wakilan da yake hulda da su” inji shi.
Amaraizu ya ce wanda aka kama ya taimakawa rundunar ‘yan sanda wajen binciken da suke yi domin zakulo sauran gungun wadanda ake zargi da buga kudin jabu.
Ana shi bangaran, Oputa ya yi ladaman abin da ya aikata tare da alkawarin cewa idan aka sake shi ba zai kara
Advertisement
Click to comment

labarai

%d bloggers like this: