Connect with us

Tauraruwa Mai Wutsiya

Dan Sanda Ya Kashe Dan Achaba A Taron Siyaya A Jihar Ondo

Published

on

Wani dana Okada da har yanzu ba’a gane ko shi wannene ba ana zargin cewar ‘yansanda ne suka kashe shi a birnin Ipogun daga kararamar Hukumar Ifedore ta jihar Ondo ranar Alhamis da yamma.
Shi dai dansandan wanda har yanzun ba ambaci sunan shi ba, shi dai ani jamio’in taro ne na n dan majalisar akilai ne ta tarayya, mai wakiltar Idanre, har ila yau kuma a karekashin jam’iyayar SDP Ifedore Tajudeen Adefisoye. Kamar dai yadda majiyar ta ci gaba da bayanin cewar, shi dantakarar ya tafi gari ne wajen misalin karfe shida da rabbi na yamma, sabod ya yakin nema.
Ita majiyar ta ci gabha da bayanin cewar shi dantakarar ya tafi garin Ipogun, sai ‘yan Okada masu yawa suka tunkare shi, ana cikin yin hakan ne kuma sai ga mai tsaron lafiyar dankakar ya kai harbi, ya same shi a ka na take kuma ya mutu”
Majiyar tamu ta kara bayyana cewar ganin haka ke nan sai su abokan suka harzuka, har ma suka fara yin zanga-zanga, saboda sunyi kokarin su kashe shi dan siyasasr ne, amma kuma sai yayi sa’ar tserewa.
An dai kona motocin shi dan takarar guda biyu, wannan aikin kuma matsan da suka fusata ne suka yi shi.
Amma kash! dk wani kokarin da aka yi na a samu magana da shi dantakarar ya cimma tura, saboda kuwa halin da wayar shi take ciki ya nuna an kulle ta ne.
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yansanda ta jihar Ondo Mista Femi Joseph ya bada tabbacin an kashe mutum daya, amma kuma har yanzu bai sami wani cikakken bayani ba.
“Amma kuma duk da hakan. ya bada tabbacin cewar shi al’amarin ya faru ne a Birni, an kumab kashe mutum daya.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!