Connect with us

BIDIYO

DA DUMI-DUMINSA: An Sasanta Ali Nuhu Da Adam Zango

Published

on

An sasanta tsakanin fitattun jaruman Kannywood guda biyu, wato Ali Nuhu da Adam A. Zango a Kano.

Hadaddiy kungiyar masu shirya finafinan Hausa ta kasa, MOPPAN, karkashin jagorancin Malam Abdullahi Maikano, ce ta yi wannan aiki a ofishin dattijon Kannywood kuma shugaban majalisar amintattu na kungiyar, wato Malam Abdulkarim Mohammed a yau Asabar.

Sakataren kungiyar MOPPAN reshen jihar Kano, Malam Salisu Officer, shi ne ya tabbatarwa da LEADERSHIP A YAU wannan bayani, ya na mai cewa, yanzu Ali zai janye karar da ya kai Adamu.

A saurari karin bayani…
labarai

Share This

Share this post with your friends!