Connect with us

LABARAI

Mahara Sun Hana A Bizne Mutanen Da Suka Kashe A Sokoto

Published

on

Wasu mahara dauke da manyan makamai sun kai hare-hare a kauyukan kananan hukumomin Isa da Raba na jihar Sokoto da ke Nijeriya. Mazauna yankunan sun shaidawa manema labarai cewa; ‘yan bindigan sun kuma hana a gudanar da jana’izar gawarwakin mutanen da suka kashe ta hanyar yi wa wata makabartar garin Isa zobe.

Da safiyar yau Litinin ne aka yi jana’izar mutum 21 daga cikin mutum 25 da maharahan suka kashe a kauyukan a jiya Lahadi, har zuwa yanzu ba a samu an bizne mutanen ba, ‘yan bindigan sun yi wa kusan dukkan dazukkan da ke kewaye da kauyukan kawanya.

A biyo mu don samun cikakkun labarai….
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!

%d bloggers like this: