Connect with us

LABARAI

June 12: MURIC Ta Jinjinawa Buhari

Published

on

Shugaban kungiyar kare hakkin Musulmi ta MURIC, Farfesa Ishaq Akintola, a yau Laraba ya jinjinawa shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa yadda ya ayyana ranar 12 ga watan Yuni a matsayin ranar Dimokradiyya.

Akintola ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da ya fitar a garin Legas, inda ya bayyana cewa Buhari ya tsaya ne akan gaskiya da adalci bisa yadda ya ayyana wannan ranar. Ya ci gaba da cewa; Buhari ya cancanci yabo bisa yadda ya fito ya aikata abin da gwamnatocin baya suka kasa aikatawa a cewar Akintola.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!