Connect with us

KASUWANCI

NNPC Da AGIP Za Su Kara Megawat 500 A Babban Layin Wuta Na Kasa

Published

on

A bisa kokarin da ake yi na farfado da samar da wutar lantarki kasar nan, kamfanin NNPC tare da hada ka da kamfanin mai na Agip sun yi alkawarin zagwa wajen wanzar da aiki da ake kanyi kashi na biyu na Okpai na samar da wutar lantarki mega watt 500.

Shugaban kamfanin rikunonin NNPC, Dakta Maikanti Baru, ya sanar da hakan a lokacin da ya karbi bakuncin sabon mataimakin shugaba Manajin Darakata na kamfanin NAOC mista Fiorillo Lorenzo a ofishin ranar Talatar data gabata.

Dakta Maikanti Baru yace, aikin na Okpai zai kara karfin samar da wutar lantarki daga kashi goma zuwa sha biyu bisa dari.
Advertisement
Click to comment

labarai

Share This

Share this post with your friends!