• English
  • Business News
Wednesday, November 5, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Za Mu Kula Da Yara Lokacin Sanyi

by Sister Iyami Jalo
3 years ago
Sanyi

Jama’a assalamu alaikum, barkanmu da wannan lokaci na sanyi. Da fatan Allah ya nuna mana karshensa lami lafiya, amin.

Lokacin sanyi wani yanayi ne da ke zuwa da nau’i daban-daban. Sanyi ko hunturu kamar yadda aka sani lokaci ne da yake bukatar kulawa dari bisa dari, musamman ma ga yara.

  • Dakile Talauci: Dama Ta Karshe Kafin Zaben 2023
  • Celestine Babayaro Ya Sake Bayyana Bayan Ya Bace

Iyaye musamman iyaye mata akwai wani nauyi na musamman da ya rataya a kansu lokacin hunturu inda za mu ga cewar ko babba ne sanyi na masa illa balle kuma yara kanana wadanda ba su san yadda za su kula da kansu ba.

Ga wasu daga cikin hanyoyi da za mu bi don kulawa da yaranmu lokacin sanyi:

  • Iyaye musammam uwa ta tabbatar ta samar wa yaranta kayan sanyi irin su hula, rigan sanyi da kuma dogon wando dogo.
  • Kanana yara irin jarirai yana da kyau a samar musu pampas wanda zai taimaka wajen tare jikewar kaya wanda hakan zai taimaka sosai don hana yara kamuwa da cutar sanyi irin su Mura, tari da kuma sauran cuttuka da hakan ka iya haifarwa.
  •  Masu fitsarin kwance a wannan fannin ana so uwa ta zama mai sa ido sosai, da kuma hakuri da juriya domin kuwa idan uwa ba ta da hakuri da juriya to yaranta sun yi ta kamuwa da cuttukan da ke tattare da sanyi kenan. Idan yaro ya yi fitsari ana so uwa komai dare ta tashi ta canza masa kaya da kuma shimifida saboda rashin yin haka na iya cutar da lafiyar yara.
  • Ya’ya mata ana so uwa ta kula sosai wajen kare lafiyar yaranta musammsn `ya’ya mata. Rashin saka dankwali ga ‘ya mace ka iya haifar da illoli daban-daban ga lafiyarta. Rashin saka dankwali musamman lokacin sanyi yana iya haifar da matsanancin ciwon kai da kuma cutar mura da tari ga ‘ya mace.

Iyaye sai mu kula.

LABARAI MASU NASABA

Kundin Tsarin Mulkin Nijeriya Bai Yadda Da Tauye Haƙƙin Addini Ba – Minista

Majalisar Dattawa Ta Amince da Naira Tiriliyan 1.1 Don Biyan Bashin ‘Yan Kwangila – Akpabio

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Kundin Tsarin Mulkin Nijeriya Bai Yadda Da Tauye Haƙƙin Addini Ba – Minista
Labarai

Kundin Tsarin Mulkin Nijeriya Bai Yadda Da Tauye Haƙƙin Addini Ba – Minista

November 5, 2025
…ACF Ta Nesanta Kanta Da Goyon Bayan Akpabio
Labarai

Majalisar Dattawa Ta Amince da Naira Tiriliyan 1.1 Don Biyan Bashin ‘Yan Kwangila – Akpabio

November 5, 2025
An Nemi Kasashen ECOWAS Su Samar Da Kariya Ga Yankunan Hakar Ma’adanai
Manyan Labarai

ECOWAS Ta Ƙaryata Iƙirarin Trump Kan Kisan Kiristoci A Nijeriya

November 5, 2025
Next Post
Likitoci 10,000 Kacal Suka Rage A Nijeriya – NARD

Tsohon Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Ya Rasu Yana Da Shekaru 86

Tsohon Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Ya Rasu Yana Da Shekaru 86

November 5, 2025
Ɗan Majalisar Amurka Ya Zargi Kwankwaso Da Hannu A Kisan Kiristoci A Nijeriya

Ɗan Majalisar Amurka Ya Zargi Kwankwaso Da Hannu A Kisan Kiristoci A Nijeriya

November 5, 2025
Sanata Barau Ya Tsaya Takarar Shugaban Majalisar Dattawa

Ba Na Jin Tsoron Trump – Martanin Sanata Barau Ga Akpabio

November 5, 2025
CIIE Na Sin Karin Tagomashi Ne Ga Kasashen Afrika

CIIE Na Sin Karin Tagomashi Ne Ga Kasashen Afrika

November 5, 2025
Ma’aikatar Yaɗa Labarai Da BoS Ta Kaduna Sun Ƙulla Yarjejeniyar Samar Da Sahihan Bayanai Ga Al’umma

Ma’aikatar Yaɗa Labarai Da BoS Ta Kaduna Sun Ƙulla Yarjejeniyar Samar Da Sahihan Bayanai Ga Al’umma

November 4, 2025
Sin Ta Kaddamar Da Kwas Din Horon Fasahar Gwaje-Gwaje A Cibiyar CDC Ta Afrika

Sin Ta Kaddamar Da Kwas Din Horon Fasahar Gwaje-Gwaje A Cibiyar CDC Ta Afrika

November 4, 2025
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

‘Yansanda Sun Ceto Mutane 3 Da Aka Sace A Kwara

November 4, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.