• English
  • Business News
Thursday, October 30, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kashifu Inuwa: Sama Da Mutum 500 Sun Ci Gajiyar Tallafin Dogaro Da Kai A Jihar Jigawa

by Ruqayyat Sadauki
3 years ago
Tallafi

Sama da mutum 500 ne suka ci gajiyar tallafin dogaro da kai a Jihar Jigawa. Gidauniyar Qatar da Gidauniyar Malam Inuwa wacce shugaban (NITDA) Kashifu Inuwa ya kafa su ne su ka ba da tallafin.

Gabatar da tallafin ya gudana a ranar Litinin a hedikwatar gidauniyar da ke Haɗejia, Jigawa.

  • Majalisar Dokokin Kano Ta Amince Ganduje Ya Ciyo Bashin Biliyan 10 Don Sayen Na’urar CCTV

Shugaban gidauniyar Dr. Hussaini Baban ya bayyana cewa mata 200 an tallafa musu da kekunan ɗinki an kuma tallafawa wasu mutum 300 da injin malkaɗe sai kuma mutum 3 an ba su Kwamfiyuta da mutum 13 da aka ba wa kayan aikin kafinta, sai wasu 13 da aka ba wa Baburan hawa na guragu.

Kashifu

Gwamnan Jigawa wanda mataimakinsa Umar Namadi ya wakilta tare da sarkin na Haɗejia Alhaji Adamu Maje sun godewa shugaban na NITDA da gidauniyar tasa da ta ƙasar ta Qatar.

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Ta Saki Naira Biliyan 2.3 Ga ASUU

Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba Tare Da Sun Ajiye Makamai Ba Tamkar Miƙa Wuya Ne – Gwamna Lawal ga Hukumomin Tsaro

Sauran manyan baƙi a wurin taron sun haɗa da shugabannin ƙananan hukumomi da ƴan majalissu, inda daga ƙarshe kuma su ka ziyarci wuraren da za su sake aiwatar da ginin gidaje da makarantu bayan sun buɗe wanda su ka yi.

Kashifu Na Ɗaya Daga Cikin Wanda Talakawan Nijeriya Ke Amfana Da Dukiyarsa

Kashifu Inuwa na ɗaya daga cikin mutane da dama da ke yin tasiri a ɓangarensa, wanda bai ci  ya cinye bai tuna da na ƙasa da shi ba ko da bai sawa cikinsa komai ba. A Nijeriya yana ɗaya daga cikin mai ba da agaji ga jama’a ta kowanne ɓangare na wanda zai iya aiwatarwa.

kashifu

Kashifu shi ne wanda ke ba da gudummawar kuɗinsu, lokaci, tare da gogewarsa da gwaninta ko basira don taimakawa wasu da samar da mafi kyawun duniyarsu ta nuni da azasu hanya mai kyau, yana mai da hankali da mayar da hankali ga al’umma, yin canji da samar da canji mai kyau.

Duk wannan aikin agajin da ya ke yi ba shi da alaƙa da siyasa ko naɗin gwamnati, ga jama’ar da masu hannu da shuni ke ganawa da ƙungiyoyin ƙasa-da-ƙasa, domin kare al’ummarsa ‘yan Nijeriya baki ɗaya.

“Rayuwar sadaukarwa irin ta Kashifu abin sha’awa ce ga kowa daga cikin mu, sirrin rayuwa shi ne bayarwa, lokacin da kuke badawa, domin kaima idan kaba wani Allah zai ninka maka, don haka muna roƙon yaci gaba da badawa kar ya daina”, kamar yadda Tony ya bayyana.

  • https://en.wikipedia.org/wiki/Inuwa_Kashifu_Abdullahi

Muna roƙon Allah ya ƙara maka Malam Kashifu matsayi mafi ɗaukaka, sannan ya maka kyakkywan ƙarshe, tare da gina maka gida a Aljannah.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Asuu
Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Saki Naira Biliyan 2.3 Ga ASUU

October 29, 2025
Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba Tare Da Sun Ajiye Makamai Ba Tamkar Miƙa Wuya Ne – Gwamna Lawal ga Hukumomin Tsaro
Labarai

Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba Tare Da Sun Ajiye Makamai Ba Tamkar Miƙa Wuya Ne – Gwamna Lawal ga Hukumomin Tsaro

October 29, 2025
majalisar kasa
Labarai

Majalisar Wakilai Ta Amince Da Bukatar Amso Bashin Dala Biliyan 2.34 A Kasuwar Jari Ta Duniya

October 29, 2025
Next Post
Tattalin Arzikin Sin Ya Samu Kyakkyawan Tagomashi A Watan Mayu

Tattalin Arzikin Sin Ya Samu Kyakkyawan Tagomashi A Watan Mayu

LABARAI MASU NASABA

Sakamakon Nazarin CGTN Ya Yabawa Gudunmuwar Sin Ga Dunkulewar Yankin Asiya Da Pasifik

Sakamakon Nazarin CGTN Ya Yabawa Gudunmuwar Sin Ga Dunkulewar Yankin Asiya Da Pasifik

October 29, 2025
Asuu

Gwamnatin Tarayya Ta Saki Naira Biliyan 2.3 Ga ASUU

October 29, 2025
Sabon Ingantaccen Hadin Gwiwar “Sin-ASEAN 3.0″ Ya Kafa Sabon Misali Na Hadin Kan Yanki

Sabon Ingantaccen Hadin Gwiwar “Sin-ASEAN 3.0″ Ya Kafa Sabon Misali Na Hadin Kan Yanki

October 29, 2025
Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba Tare Da Sun Ajiye Makamai Ba Tamkar Miƙa Wuya Ne – Gwamna Lawal ga Hukumomin Tsaro

Sulhu Da ’Yan Bindiga Ba Tare Da Sun Ajiye Makamai Ba Tamkar Miƙa Wuya Ne – Gwamna Lawal ga Hukumomin Tsaro

October 29, 2025
An Yi Taron Tataunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Moscow, Manama, Da Budapest

An Yi Taron Tataunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Moscow, Manama, Da Budapest

October 29, 2025
majalisar kasa

Majalisar Wakilai Ta Amince Da Bukatar Amso Bashin Dala Biliyan 2.34 A Kasuwar Jari Ta Duniya

October 29, 2025
An Samu Ingantuwar Yanayin Iska Da Ruwa Cikin Watanni 9 Na Farkon Bana A Sin

An Samu Ingantuwar Yanayin Iska Da Ruwa Cikin Watanni 9 Na Farkon Bana A Sin

October 29, 2025
Kotu Ta Umarci Ƙwace Dala 49,700 Daga Tsohon Jami’in INEC

Kotu Ta Umarci Ƙwace Dala 49,700 Daga Tsohon Jami’in INEC

October 29, 2025
Yadda Kasar Sin Ke Kara Kyautata Tsarin Kare Muradun Al’umma A Bangaren Shari’a

Yadda Kasar Sin Ke Kara Kyautata Tsarin Kare Muradun Al’umma A Bangaren Shari’a

October 29, 2025
COAS Shaibu Ya Sha Alwashin Murƙushe ‘Yan Ta’addar Lakurawa 

COAS Shaibu Ya Sha Alwashin Murƙushe ‘Yan Ta’addar Lakurawa 

October 29, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.