• Leadership Hausa
Thursday, March 23, 2023
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Majalisar Dokokin Kano Ta Amince Ganduje Ya Ciyo Bashin Biliyan 10 Don Sayen Na’urar CCTV

by Muhammad
9 months ago
in Kananan Labarai
0
Majalisar Dokokin Kano Ta Amince Ganduje Ya Ciyo Bashin Biliyan 10 Don Sayen Na’urar CCTV
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Majalisar dokokin jihar Kano, ta sahale wa gwamna Kano, Ganduje damar ciyo bashin naira biliyan 10.

Majalisar ta amince da ciyo bashin Kuɗaɗen saboda amfani da za a yi da su wajen sanya na’urorin CCTV domin kyautata tsaro a fadin jihar.

  • Tinubu Ne Basillar Dinke Baraka –Ganduje

Sahalewar ciyo bashin ya biyo bayan wata wasiƙa da gwamnan ya aike wa zauren majalisar, wanda Kakain Majalisar Hamisu Ibrahim Chidari ya karanta a zaman majalisar na ranar Laraba.

Ganduje ya ce, za a sanya na’urorin don’t magance matsalar tsaro a fadin jihar.

Rahotanni sun tabbatar da cewa, bayan tattauna batun a zauren majalisar, tuni ‘yan majalisar suka amince da bukatar gwamnan ta ciyo bashin kudaden.

Labarai Masu Nasaba

NIS Reshen Ribas Ta Kafa Kwamitin Bunkasa Walwalar Jami’ai

Zaben Gwamnoni: Ku Ankare Akwai Masu Shaidar Aikin Tsaro Ta Bogi, INEC Ga Masu Zabe

Tags: Bashin KudiBiliyan 10GandujekanomajalisaMajalisar Dokokin Kano
ShareTweetSendShare
Previous Post

Sojojin Nijeriya Sun Ce Sun Ragargaji Mayaƙan ISWAP, Sun Kashe Su A Jihar Borno

Next Post

Sojoji Sun Tsinci Daya Daga Cikin Matan Chibok Da Boko Haram Suka Sace

Related

NIS
Kananan Labarai

NIS Reshen Ribas Ta Kafa Kwamitin Bunkasa Walwalar Jami’ai

1 day ago
INEC Ta Kara Wa’adin Karbar Katin Zabe
Kananan Labarai

Zaben Gwamnoni: Ku Ankare Akwai Masu Shaidar Aikin Tsaro Ta Bogi, INEC Ga Masu Zabe

5 days ago
Shugabar Matan NNPP Reshen Abuja Ta ‘Yanta Fursunoni 4
Kananan Labarai

Shugabar Matan NNPP Reshen Abuja Ta ‘Yanta Fursunoni 4

1 month ago
Dan’asabe Ya Janye Kalaman Da Ya Yi A Kan Babban Asibitin Wudil
Kananan Labarai

Dan’asabe Ya Janye Kalaman Da Ya Yi A Kan Babban Asibitin Wudil

2 months ago
Gwamnatin Bauchi Ta Fayyace Zare Da Abawa Kan Filin Makabarta A Yolan Bayara
Kananan Labarai

Gwamnatin Bauchi Ta Fayyace Zare Da Abawa Kan Filin Makabarta A Yolan Bayara

2 months ago
Tambuwal Ya Gabatar Da Kasafin Kudinsa Na Karshe a Sakkwato
Kananan Labarai

Tambuwal Ya Gabatar Da Kasafin Kudinsa Na Karshe a Sakkwato

4 months ago
Next Post
Sojoji Sun Tsinci Daya Daga Cikin Matan Chibok Da Boko Haram Suka Sace

Sojoji Sun Tsinci Daya Daga Cikin Matan Chibok Da Boko Haram Suka Sace

LABARAI MASU NASABA

Xi Jinping Ya Kammala Ziyararsa A Kasar Rasha Cikin Nasara

Xi Jinping Ya Kammala Ziyararsa A Kasar Rasha Cikin Nasara

March 23, 2023
Matawalle Ya Karbi Faduwa, Ya Yi Fatan Alheri Ga Sabon Gwamnan Zamfara

Matawalle Ya Karbi Faduwa, Ya Yi Fatan Alheri Ga Sabon Gwamnan Zamfara

March 23, 2023
Siyasantar Da Batun Gano Asalin COVID-19 Dabara Ce Ta Boye Gaskiya

Siyasantar Da Batun Gano Asalin COVID-19 Dabara Ce Ta Boye Gaskiya

March 23, 2023
Jirgin Saman Nijeriya Zai Fara Aiki Kafin Ranar 29 Ga Mayu

Jirgin Saman Nijeriya Zai Fara Aiki Kafin Ranar 29 Ga Mayu

March 23, 2023
Ina So A Ko’ina A Ji Hikima Da Fasaharmu – Yusuf King

Ina So A Ko’ina A Ji Hikima Da Fasaharmu – Yusuf King

March 23, 2023
Hadin Gwiwar Sin Da Rasha Na Da Muhimmanci Sosai Ga Duniya

Hadin Gwiwar Sin Da Rasha Na Da Muhimmanci Sosai Ga Duniya

March 23, 2023
Ramadan: Lokutan Sahur Da Buda-baki Na Azumin Gobe A Wasu Birane

Ramadan: Lokutan Sahur Da Buda-baki Na Azumin Gobe A Wasu Birane

March 23, 2023
Gyare-gyare Su Kan Faru Ne Bisa Sauyawar Tunanin Mutum

Gyare-gyare Su Kan Faru Ne Bisa Sauyawar Tunanin Mutum

March 23, 2023
NLC Za Ta Shiga Yajin Aiki Saboda Karancin Kudi A Nijeriya

NLC Za Ta Shiga Yajin Aiki Saboda Karancin Kudi A Nijeriya

March 23, 2023
FEC Ta Amince Da Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Wajen Gina Barikin Jami’an NDLEA

FEC Ta Amince Da Kashe Sama Da Naira Biliyan 4 Wajen Gina Barikin Jami’an NDLEA

March 23, 2023
ADVERTISEMENT
Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.