• English
  • Business News
Sunday, October 19, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Likita Ya Yi Gargadi A Kan Tsaftace Kunnuwa Ta Hanyar Amfani Da Tsinke

by Idris Aliyu Daudawa
3 years ago
Kunne

Chijioke Anekpo wani kwararen likitan kunne,hanci da makogwaro ne  wanda kuma daga Jihar Enugu  ce yake sashen Kudu maso gabashin Nijeriya  ya yi karin bayani ne kan illar da mutum wanda ke da dabi’arnan ta  goge kunnuwansa wanda akasarin  mutane suka saba yi da  sunan  ai suna tsaftace kunnuwansu  ne.

A hirar da aka yi da shi Anekpo ya yi kira ne da mutane da su bar irin ita dabi’arnan ta sa auduga a kunnuwansu da sunan suna tsaftace su, saboda a sanadiyar yin hakan suna iya fuskantar matsalolin da suka shafi lafiya.

  • An Fara Ginin Katafariyar Tashar Samar Da Lantarki Daga Hasken Rana Da Kafin Iska A Arewacin Kasar Sin
  • NIS Ta Bankado Sabbin Dabarun Da Masu Safarar Mutane Ke Amfani Da Su A Jihar Bayelsa

Anekpo yace hakiaka akwai illa sai dai yin hakan ya danganta ne da yawan karar sautin da mutum ke ji ne.Yin haka da yawa ka iya yi ma kunnuwan mutum illa.

Bugu da kari kuma ya yi karin haske akan wasu abubuwan da suke jawo matsalar data shafi lafiya ga kunnuwan mutane da kuma na wadanda basu kawo matsala.

Sai dai yace” Babu wata matsala idan ruwan sabulu ya shiga cikin kunnuwan mutum lokacin da yake yin wanka,domin koda ruwan ya shiga cikin kunnuwan mutum yana fita da kansa bayan wani dan lokaci.

LABARAI MASU NASABA

Matsalar Tsaro: Janar Irabor Ya Nemi A Sa Dokar Ta-baci A Wasu Sassan Nijeriya

Masana Sun Bayyana Yadda Za A Magance Ficewar Kamfanoni Da Masana’antu Daga Nijeriya

Ya kara da cewar bai dace a rika goge kunnuwa ba domin kuwa sanin  kunne wani bangare ne na jikin mutum ne, don haka kokarin da za ayi na tsaftace su kansa, a kaiga shiga wata matsala, koda-yake, ba kowa ne ya san da hakan ba.

Yace mutum zai iya goge daga wajen kunnuwansa amma ba ciki ba saboda illar dake tare da yin haka.

Likitan ya kara da cewa ya dace daga haihuwa har  ya zuwa ranar da mutum zai koma ga mahaliccinsa kar ya goge cikin kunnywansa musamman ma da auduga.Saboda ana iya samun matsala a wasu lokuttan inda audugar na iya makalewa a cikin kunnuwan mutum ta samar masu da matsala.

Wani abu kuma daban Dokta Anekpo yace ruwan sanyi na iya cutar da mutum idan har bai saba da yin hakan ba wato shan shi.

Shan ruwan sanyi ga da bai saba ba na iya sa mutum ya kamu da cutar tari ko mura.

Ya kara da cewa babu illa amma a tabbatar da cewar shi ruwan bai da zafi sosai domin idan akwai aka sha zai iya kona baki.

Gashin hanci ai yana taimakawa ne wajen kare datti ko kuma kurar da mutum zai iya shaka, bai kamata a rika aske gashin dake cikin hanci ba amma ba laifi bane a rage tsawon gashin.

Bugu da kari ashe irin al’adarnan ta cire Tasono ma wata illa ce domin yawan cire tasonon  daga hanci ne ke sanadiyar kamuwa  da Habo.

Anekpo ya kara da cewar da akwai matukar illa amma ga wadanda suke fama da cututtukan da suka hada da huhu da zuciya baya ga haka takunkumin fuska ba shi da illa ga  lafiyar mutum.

Hayaki musamman daga abubuwan hawa yana cutar da lafiyar mutum domin a cikin hayakin akwai sinadarin ‘carbon monodide’ wanda ke cutar da zuciya da huhu.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Mun Dakile Hari A Kano Da Ka Iya Zama Mafi Muni A Tarihin Nijeriya —Irabor
Rahotonni

Matsalar Tsaro: Janar Irabor Ya Nemi A Sa Dokar Ta-baci A Wasu Sassan Nijeriya

October 17, 2025
Masana Sun Bayyana Yadda Za A Magance Ficewar Kamfanoni Da Masana’antu Daga Nijeriya
Rahotonni

Masana Sun Bayyana Yadda Za A Magance Ficewar Kamfanoni Da Masana’antu Daga Nijeriya

October 11, 2025
Ranar Malamai Ta Duniya: Rashin Kulawa Ke Sa Malamai Barin Aiki
Rahotonni

Ranar Malamai Ta Duniya: Rashin Kulawa Ke Sa Malamai Barin Aiki

October 11, 2025
Next Post
Da Dumi-Dumi: Al-Nassr Ta Sayi Cristiano Ronaldo 

Da Dumi-Dumi: Al-Nassr Ta Sayi Cristiano Ronaldo 

LABARAI MASU NASABA

gombe

Ɗaliban Jihar Gombe Sun Samu Ƙarin Kashi 100 Na Kuɗin Tallafin Karatu

October 18, 2025
Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

October 18, 2025
An Bude Taron Sanin Makamar Aiki Na Cika Shekaru 80 Da Kafuwar MDD A Wuhan Na Kasar Sin

An Bude Taron Sanin Makamar Aiki Na Cika Shekaru 80 Da Kafuwar MDD A Wuhan Na Kasar Sin

October 18, 2025
Tsadar Rayuwa Da Karuwar Ta’addanci Na Ci Gaba Da Tagayyara ‘Yan Nijeriya

DHQ Ta Ƙaryata Rahoton Yunƙurin Yi Wa Tinubu Juyin Mulki

October 18, 2025
Da Ɗumi-ɗumi: ‘Yansanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-zangar Adawa Da Dokar Ta-ɓaci A Ribas

‘Yansanda Sun Kai Samame Maboyar ‘Yan Ta’adda, Sun Kwato Miyagun Kwayoyi A Gombe

October 18, 2025
Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya

Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya

October 18, 2025
ASUU

Cikin Wata 9 Farfesoshi 309 Sun Bar Aiki A Jami’o’in Gwamnati, In Ji ASUU

October 18, 2025
Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

October 18, 2025
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

October 18, 2025
Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

October 18, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.