• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Yadda Ake Kafa Kamfanin Burodi

by Maryam Ibrahim
3 years ago
Burodi

Jama’a Assalamualaikum barkanmu da sake saduwa wannan makon a shafinmu mai albarka inda za mu yi magana akan yadda Ake kafa kamfanin Burodi.

Kamfani na nufin duk wurin kasuwanci ne da mutum ko wasu mutane suka hadu akan wata haaja suna kokarin su ga sun gyara ta yadda za’a saya, ta hanyar kamfani ne kasa ke zama lafiya a tattalin arziki kuma idan ka bude Ka taimaki wasu su samu aiki.

  • Messi Ya Fi Maradona A Argentina –In Ji Kocinsa
  • 2023: Atiku Ya Sha Alwashin Ƙara Wa Jihohi Da Ƙananan Hukumomi Ƙarfin Iko

Burodi yana daya daga cikin manyan abinci wanda ake yawan ci a fadin duniya ba ma wai a kasar Hausa ba kawai.

A dalilin haka ne kasuwancin Burodi ya na da riba kuma ana samun kudi da shi. kamfanin Burodi yana daya daga cikin kamfanonin da ya kamata ka sani wanda suka ta’allaka da abubuwan bukata yayin bude kamfanin Burodi.

  1. Jari
  2. Wurin yi wato kamfanin ma’aikata
  3. kayan masarufi kamar fulawa
  4. kayan masarufi kamar su fulawa, Yeast, butter, Suga, gwangwanayen gasawa, rumbun gasawar na da ko kuma na Zamani, hanyar raba Burodin.

Abubuwan da ke taimakawa wajen gina kamfanin

LABARAI MASU NASABA

Dalilin Da Ya Sa Kashi 50 Na Ƙanana Da Matsakaitan Sana’oi Ke Durƙushewa A Nijeriya– FRC

Sana’ar Hada Sabulun Aloe Vera

1.Mallakar lambar CAC:A Nijeriya idan kana son bude kamfani mallakar lambar CAC na da matukar amfani gare ka da kuma kamfanin ka saboda kana da shaidar kasuwanci ta kasa.

Inda amfanin haka ya na taimakawa ko da gwamnati ta na son ta ba da wani tallafi ko kuma rance ga masu kamfani ana saurin samu.

2.Rajista da NAFDAC: yanayin kasuwancin Burodi yana karkashin kamfanonin masu abinci dole ne ka biyo ta hanyar Hukuma Mai Kula da Hada Abinci da Magunguna ta Kasa wato NAFDAC don masu sayen kayan ka sun fi jin dadi su ga akan abin akwai wannan lambar sun san gwamnati ta tantance shi.

3.Rajistar da kungiyoyin Burodi:Ya kamata ka hada kai da takwarorinka a cikin harkar kasuwancin wadanda kuke sana’a iri daya.

Hakan Yana taimakawa saboda ko kudi sun karu ko kuma wani ragi za ka sani a nan.

Bayan haka kuma akwai kyaututtuka da kungiyoyi masu zaman kansu suke samu daga wasu ko kuma daga gwamnati musamman idan wata matsala ta samu ana kuma iya samun tallafi a ce sai wadanda suke a ciki ka ga yana da kyau ka yi rajista da ka hadu da su domin samun ci gaba.

Yanayin kasuwancin Burodi:

Akwai matakan kasuwancin daban-daban ne wadansu wanda aka fi yi kuma aka fi samun nasara su ne:

  1. Daga kamfani zuwa ‘yan talla
  2. Daga ‘yan talla zuwa masu shayi ko kuma shaguna
  3. Daga masu shayi ko masu shaguna zuwa masu saye daidai
  4. Daga masu kamfani zuwa masu saye daidai

Allah ya ba mu sa’a

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Dalilin Da Ya Sa Kashi 50 Na Ƙanana Da Matsakaitan Sana’oi Ke Durƙushewa A Nijeriya– FRC
Sana'a Sa'a

Dalilin Da Ya Sa Kashi 50 Na Ƙanana Da Matsakaitan Sana’oi Ke Durƙushewa A Nijeriya– FRC

August 3, 2025
Sana’ar Hada Sabulun Aloe Vera
Sana'a Sa'a

Sana’ar Hada Sabulun Aloe Vera

February 1, 2025
Masu Harkar PoS Sun Bayyana Dalilin Karin Kudin Cire Kudi
Labarai

Masu Harkar PoS Sun Bayyana Dalilin Karin Kudin Cire Kudi

November 22, 2024
Next Post
Zaben 2023: Majalisar Dinkin Duniya Da ECOWAS Sun Yi Sabon Gargadi

Zaben 2023: Majalisar Dinkin Duniya Da ECOWAS Sun Yi Sabon Gargadi

LABARAI MASU NASABA

An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an

An Yi Taron Kaddamar Da Tsarin Kawancen Kafafen Watsa Labarun Kasashe Masu Tasowa Da Dandalin Yada Labarai Na Bidiyo Karo Na 13 A Xi’an

November 6, 2025
CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

November 6, 2025
Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

November 6, 2025
Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Gina Sabbin Gidaje Ga Alƙalai, Da Samar Da Ruwa A  FCT

Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Gina Sabbin Gidaje Ga Alƙalai, Da Samar Da Ruwa A  FCT

November 6, 2025
Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji

Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji

November 6, 2025
Shugaba Xi Ya Jaddada Bukatar Gina Ingantaccen Yankin Ciniki Cikin ’Yanci Na Tashar Ruwa Ta Hainan

Shugaba Xi Ya Jaddada Bukatar Gina Ingantaccen Yankin Ciniki Cikin ’Yanci Na Tashar Ruwa Ta Hainan

November 6, 2025
Amurka Ta Yi Barazanar Ƙwace Kadarorin Ƙungiyoyin Makiyaya A Nijeriya 

Amurka Ta Yi Barazanar Ƙwace Kadarorin Ƙungiyoyin Makiyaya A Nijeriya 

November 6, 2025
A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

November 6, 2025
Gwamnatin tarayya

Ta’addanci Ba Zai Yi Nasara Ba A Ƙasarmu — Tinubu

November 6, 2025
Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari

Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari

November 6, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.