• English
  • Business News
Sunday, September 14, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Motsa Jiki Na Hana Kamuwa Da Muggan Cututtuka -WHO

by Rabi'u Ali Indabawa
3 years ago
in Rahotonni
0
Motsa Jiki Na Hana Kamuwa Da Muggan Cututtuka -WHO
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Hukumar lafiya ta duniya ta ja hankali inda tace mutane kusan milyan 500 na iya kamuwa da cututtuka masu hadari,irin masu alaka da zuciya  a duniya,kiba,cutar sikari,da sauran cututtuka wadanda kamuwa dasu nada nasaba da  rashin motsa jiki.Wannan kuma nan da shekara ta 2020 zuwa 2030.

WHO awani rahoton shekarar 2022 data fitar na duniya dangane da motsa jiki wanda aka wallafa ranar Laraba ta makon daya gabata ta bayyana cewa mutane milyan 500 na iya kamuwa da muggan cututtuka tsakanin shekarar 2020 da 2023.Wannan kuma ya danganta ne idan har su gwamnatoci kasashen duniya sun ki daukar matakin da zai inganta amfanin motsa jiki ga al’umma.

  • Kasar Sin Ta Fitar Da Takardar Bayani Kan Matsayinta Na Warware Matsalar Ukraine A Siyasance
  • Ya Zama Wajibi Al’umma Su Fito Don Zabar Shugabanni Masu Adalci – Wakili

Shi rahoton dangane da al’amarin daya shafi motsa jikina shekarar 2022 yayi nuni ne akan bukatar da ake da ita ta yin amfani da shawarwarin da aka bada na bukatar kara yawan motsa jiki,wannan ba a kaiyade ga shekarun da ake bukatar motsa jikin ba kowa yana iya motsa jikinsa.

Bayanan da aka tattaradaga kasashe 194 ya nuna irin cigaban da aka samu gaba daya, babu wani cigaban da za a iya cewa an samu, saboda abin yana tafiyar Hawainiya ne don haka ne su kasashen ua dace su fara amfani da su shawarwarin tsare- tsaren da zasu taimaka wajen bunkasa bugawar Zuciya, daukar matakan da za su taimakawa wajen hana kamuwa da Cututtuka, da kuma rage ayyukan kula da lafiyar al’umma kan cibiyoyin kula da lafiyar.

A taimakawa kasashe su kara al’amarin daya shafi motsa jiki, kamar yadda tsarin dokar motsa jiki na duniya ya bayyana tsakanin shekarar 2018-2030, ya fitar da tsare- tsare da shawarwari 20.

Labarai Masu Nasaba

Yadda Ahlul Faidhati Mai Diwani Group Suka Yi Maulidin Cikar Annabi (SAW) Shekara 1,500 Da Haihuwa 

Abin Fargaba Ne Yadda Bashin Nijeriya Ya Haura Tiriliyan 149 – Shugaban Majalisar Wakilai 

Wadannan shawarwarin sun hada da hanyoyi masu kyau tare da karfafawa mutane da basu kwarin gwiwa,kan hawan keke,da kuma tafiya,ga kuma samar da karin tsare tsare,ga kuma bada dama, ta al’amarin motsa jiki,kamar kulawa da kananan yara,  kananan asbitoci, da kuma wuraren aiki.

“Ana rasa abubuwan da duniya ta amince dasu na hanyoyi zuwa wuraren shakatawa, hanyar amfani da keken hawa, da kuma hanyar tafiya ta kasa duk kuwa da yake akwai irin hakan a wasu kasashe,” cewar Fiona Bull, da yake shi ne shugaban sashen motsa jiki kamar yadda yace.

Hakanan ma, ba wani bayani ko rahoto kan wani cigaban da aka samu na samar da abubuwan more rayuwa da zasu taimaka wajen karuwar motsa jiki.

“Abin zai iya kasancewa ba wani abin azo a gani na cigaba domin ba abinda ke nuna lalle babu wasu tsare- tsare ko zuba jari.

“Abinda ya dace ayi shi ne za ayi da yake akwai yadda za’a cimma burin motsa jiki kamar yadda ya dace,”Ms Bull tace haka a wani bayani said in a statement.

Rahoton yayi kira da kasashe dasu dauki al’amari motsa jiki a matsayin wata hanyace ta inganta lafiya da kuma maganin kamuwa da muggan cututtuka, ta yin amfani da tsarin motsa jiki a wasu tsare- tsaren da suka dace domin samar da abubuwan da za yi amfani dasu wajen horarwa.

“Yana dakyau ga kula da lafiyar al’umma da ala’amarin daya shafi tattalin arziki wajen inganta karin motsa jiki, ga  kowa da kowa a cewar,” Ruediger Krech”.

Ya dace mu harzarta shigar da manufofin da suka dace kan motsa jiki ga kowa da kowa da kuma tabbatar da mutane sun samu damar da za su motsa jikinsu ba tare da fuskantar matsala ba.

Wannan rahoton yayi kira ga dukkan kasashe da masu ruwa da tsaki su dauki duk matakan da suka dace na cimma muradan a kalla kashi 15, sai kuma kawo karshen irin yanayin da za a iya shiga sanadiyar rashin motsa jiki nan da shekara ta 2030 shekara ta 2030.


Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

Tags: Cibiyoyin LafiyaCutaLafiyaMotsa JikiWHO
ShareTweetSendShare
Previous Post

Wasu Halayen Da Maza Ke Nuna Wa Uwargida In Sun Shirya Karin Aure

Next Post

Gwamnan Bauchi Ya Kada Kuri’arsa, Ya Gamsu Da Kokarin Jami’an Zabe

Related

Ahlul Faidhati Mai Diwani Group
Rahotonni

Yadda Ahlul Faidhati Mai Diwani Group Suka Yi Maulidin Cikar Annabi (SAW) Shekara 1,500 Da Haihuwa 

2 days ago
Majalisa Ta Nemi Jami’an Tsaro Su Ceto Daliban Jami’ar Gusau 30 Da Aka Sace
Rahotonni

Abin Fargaba Ne Yadda Bashin Nijeriya Ya Haura Tiriliyan 149 – Shugaban Majalisar Wakilai 

6 days ago
Arewa
Rahotonni

Matsalar Tsaro: Gwamnonin Arewa Sun Bullo Da Sabbin Matakan Yaki Da Ta’addanci

1 week ago
'Yan Bindiga
Rahotonni

Sulhu Da ‘Yan Bindiga Ya Fara Haifar Da Da Mai Ido A Katsina

1 week ago
Gidauniyar ‘Ya’yan Sarakunan Arewa Sun Marawa Sarkin Musulmi A Matsayin Shugaban Majalisar Sarakuna
Rahotonni

Babban Taron Lauyoyi Na Kasa: Sarkin Musulmi Ya Gargadi Alkalai Kan Tabbatar Da Adalci

2 weeks ago
Sin Ta Fara Amfani Da Tauraron Dan Adam Wajen Duba Manyan Hanyoyin Wutar Lantarki A Karo Na Farko
Rahotonni

Cire Tallafin Wutar Lantarki Zai Kara Kuntata Rayuwar ‘Yan Nijeriya – Kungiyar Kwadago

2 weeks ago
Next Post
Gwamnan Bauchi Ya Kada Kuri’arsa, Ya Gamsu Da Kokarin Jami’an Zabe

Gwamnan Bauchi Ya Kada Kuri'arsa, Ya Gamsu Da Kokarin Jami'an Zabe

LABARAI MASU NASABA

Sama Da Fam Biliyan Uku Aka Kashe A Firimiyar Ingila Wajen Sayen Ƴan Wasa

Sama Da Fam Biliyan Uku Aka Kashe A Firimiyar Ingila Wajen Sayen Ƴan Wasa

September 14, 2025
Me Ya Sa Bayern Liverkusen Ta Kori Erik Ten Hag Bayan Wasanni Biyu?

Me Ya Sa Bayern Liverkusen Ta Kori Erik Ten Hag Bayan Wasanni Biyu?

September 14, 2025
An Karrama Fitattun Fina-Finai A Bikin “Golden Panda” Da Ya Gudana A Lardin Sichuan Na Kasar Sin

An Karrama Fitattun Fina-Finai A Bikin “Golden Panda” Da Ya Gudana A Lardin Sichuan Na Kasar Sin

September 14, 2025
Matashi Ya Rasa Ransa A Yunƙurin Satar Kyabul Ɗin Taransifoma A Maiduguri

Matashi Ya Rasa Ransa A Yunƙurin Satar Kyabul Ɗin Taransifoma A Maiduguri

September 14, 2025
‘Yansanda Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane 8, Sun Kubutar Da Mutane 3 A Jihar Bauchi

An Kama Wani Sojan Gona Ɗauke Da Bindiga A Katsina

September 14, 2025
Rashin Tsaro Ya Sa Ƴan Gudun Hijira Mamaye Makarantun Benuwe Da Neja Da Katsina

NPA Ta Fara Aiki Da Sabon Tsarin ETO A Tashar Apapa

September 14, 2025
Sojojin Nijeriya Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 139, Sun Cafke 132 A Cikin Sati 2 —Hedikwatar Tsaro

Sojoji Sun Ceto Mutane 30 Da Aka Yi Garkuwa Da Su, Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Da Dama

September 14, 2025
Ɗalibai 750 Sun Amfana Da Bashin Karatu Na Naira Milyan 32.14 A Jihar Gombe

Ɗalibai 750 Sun Amfana Da Bashin Karatu Na Naira Milyan 32.14 A Jihar Gombe

September 14, 2025
Da Ɗumi-ɗumi: ‘Yansanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-zangar Adawa Da Dokar Ta-ɓaci A Ribas

‘Yansanda Sun Ceto Yara 5 Da Aka Sace A Adamawa

September 14, 2025
Rashin Tsaro Ya Sa Ƴan Gudun Hijira Mamaye Makarantun Benuwe Da Neja Da Katsina

Dawowa Hutu Ya Tayar Da Hankalin Iyaye Saboda Ƙarin Kuɗin Makaranta

September 14, 2025
Talla

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In

Add New Playlist

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.