A yau ne aka sanar da rasuwar Daraktan fim din ‘Izzar So’ da wasu fina-finai da dama, Nura Mustapha Waye.
Jarumin shirin film din, Lawan Ahmed ne ya tabbatar da rasuwar Nura Waye a yau Lahadi.
Muna Addu’ar Allah ya gafarta masa, ya kyauta namu zuwan.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp