Dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Kogi, Sanata Dino Melaye, ya lashe akwatin zabensa.
Sakamakon zaben da aka bayyana bayan kada kuri’un a ranar Asabar, Melaye ya doke dan takarar gwamna na jam’iyyar APC, Ahmed Ododo da kuri’u 210 yayin da shi kuma ya samu 22.
- Za Mu Yi Amfani Da Fasaha Domin Bunkasa Samar Da Abinci – Gwamnati
- Sarki Sanusi II Ya Nemi Gwamnan Babban Bankin Nijeriya Ya Kawo Karshen Hauhawar Farashi
Sauran jam’iyyu sun samu kuri’u kamar haka; ADC 7, PRP 2, SDP 1, NRM 1, sai ADP da kuri’a daya.
Cikakken bayani na tafe…