Matatar man Dangote da ke Ibeju-Lekki a Jihar Legas, ta fara aiki.
Matatar wadda ke cikin daya daga wadda ta fi girma a duniya da ke Nijeriya ta fara aiki da sanyin safiyar ranar Juma’a.
- Kotun Koli Ta Tabbatar Da Abba Kabir Yusuf A Matsayin Zababben Gwamnan Kano
- Rage Kashe Kudaden Tafiyar Da Gwamnati: Mu Gani A Kasa – ‘Yan Nijeriya
Hakan ya biyo bayan samun danyen mai miliyan shida da matatar ta yi a makon nan.
Cikakken bayani na tafe…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp