ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Manyan Kamfanonin Nijeriya 6 Da Suka Durkushe A 2023

by Bello Hamza
2 years ago
2023

A cikin yanayin mastalolin tattalin arzikin da Nijeriya ke fuskanta, manyan kamfanonin gida Nijeriya sun dukushe tare da dakatar da ayyukansu a cikin wata 10 na shekarar 2023.

Matsaloli da dama suka taimaka wajen durkushewar kamfanonin sun kuma hada da karancin kudaden kasashen waje, karancin wutar lantarki, cunkoso a tashoshin jiragen Ruwan Nijeriya da kuma yawan haraji daga bangarori da dama sauran matsalolin sun hada da kuma uwa uba mastalar tsaro da ta addabi sassan Nijeriya.

  • Jihar Kaduna Za Ta Ƙarfafa Ƙawancen Tattalin Arziki Da Ƙasar Jamus
  • Kasar Sin Ta Harba Kumbon Dakon Kaya Domin Aikewa Da Kayayyaki Ga Tashar Sararin Samaniya

A daidai lokacin da kamfanonin cikin gida ke kurkushewa, wasu manyan kamfanonin kasashen waje sun bayyana aniyarsu na ficewa daga Nijeriya, kasar da ke yi wa kirari da babbar kasuwa a Afirka, manyan kamfanonin da suka bayyana aniyarsa na fita daga Nijeriya sun hada da ‘GladoSmithKline’ ‘Consumer Nigeria’, ‘Ekuinor’, Sanofi, Bolt Food, da kuma kamfanin ‘Procter & Gamble’.

ADVERTISEMENT

Matsaloliin fa ake fuskanta basu bar kamfanonin cikin gida ba, wannan yake bayyana tsananin bukatar gwamnati ta kai musu tallafi don su farfado.

A sanarwa da BusinessDay ta fitar ranar Alhamis na makon jiya, ta zayyana kamfanoni 6 da suka daina aiki a cikin wata 10 na shekarar 2023, sun kuma kasance kamar haka:

LABARAI MASU NASABA

Danyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Karu Zuwa Ganga Miliyan 1.436 —OPEC

An Jinjina Wa Tinubu Bisa Mayar Da Ofishin Ayyukan NPA Garin Warri

  1. Kamfanin ‘Mayor Biscuits Limited (MABISCO)’ ya daina aiki ne a watan Maris 2023, an kuma kafa kamfanin ne a shekarar 2016, kamfanin na sarrafa tan 3.2 a awa daya yana kuma da masu rarraba musu kaya 300 a fadin Nijeriya.
  2. Kamfanin 54Gene: ya fara aiki ne a shekara 4 da suka wuce da jarin fiye da na dala miliyan 45, ya kuma durkushen ne a watan Satumba 2023.
  3. Kamfanin Lazarpay: an kafa kamfanin ne shekara 2 da suka wuce ya kuma durkushe a 2023 saboda lalacewar jari.
  4. Kamfanin kera allura na ‘Jubilee Syringe Manufacturing Company: a shekarar 2017 aka kafa kamfanin ya kuma durkushe a watan Disamban 2023 saboda wasu matsaloli da suka fuskanta na gudanarwa.
  5. Kamfanin DropD: ya fara aiki ne a watan Nuwamba na shekarar 2021 ya kuma durkushe a watan Disamba saboda dalilan da suka hada da mastalolin tattalin arzikin da Nijeriya ke fuskanta.
  6. kamfanin Okadabooks: kamfanin da ya jagoranci harkar saye da buga littafai ta na’u’rorin zamani ya durkushe ne bayan ya yi shekara fiye da 10 yana harkokinsa, cikin dalilansa na dakarar da aiki sun hada da matsalolin tattalin arziki da ya addabi Nijeriya dama duniya gaba daya.

A yayin da Nijeriya ke ci gaba da fuskantar mastalolin tattalin arzik, durkushewar wadannna kamfanoni ya tayar da tunannin halin da sauran kananan masana’antu suke ciki a Nijeriya, musamman kuma ya fito da bukatar samar musu da tallafi na musamman don ganin ba su durkushe ba.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Danyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Karu Zuwa Ganga Miliyan 1.436 —OPEC
Tattalin Arziki

Danyen Mai Da Nijeriya Ke Hakowa Ya Karu Zuwa Ganga Miliyan 1.436 —OPEC

December 19, 2025
An Jinjina Wa Tinubu Bisa Mayar Da Ofishin Ayyukan NPA Garin Warri
Tattalin Arziki

An Jinjina Wa Tinubu Bisa Mayar Da Ofishin Ayyukan NPA Garin Warri

December 19, 2025
Annabi SAW Ya Zarce Duk Sauran Annabawa Yawan Mu’uzijoji
Tattalin Arziki

Gwamna Radda Ya Dora Harsashin Gina Ma’aikatar Sarrafa Rogo A Katsina

December 13, 2025
Next Post
Yadda Za A Cike Takardar Shiga Sojan Nijeriya Bangaren Masu Digiri (Short Service)

Yadda Za A Cike Takardar Shiga Sojan Nijeriya Bangaren Masu Digiri (Short Service)

LABARAI MASU NASABA

Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

December 21, 2025
Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

December 21, 2025
An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

December 21, 2025
Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025
Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

December 21, 2025
Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

December 21, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.