• English
  • Business News
Saturday, November 1, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

An Bude Taron Dandalin Kare Hakkin Dan Adam Na Beijing Na Shekarar 2022

by CMG Hausa
3 years ago
Hakkin Dan Adam

A yau ne, aka bude taron dandalin tattaunawa kan kare hakkin dan Adam na Beijing na shekarar 2022, bisa taken “adalci, da amincewa da bambance-bambance don sa kaimi ga raya sha’anin kare hakkin dan Adam”.

Kusan mutane 200 da suka hada da manyan jami’ai da masana da daga kasashe kimanin 70 da kungiyoyin kasa da kasa ciki har da MDD, da wakilan diflomasiya dake kasar Sin ne suka halarci taron.

  • Ya Dace A Hukunta Ta’Addancin Da Birtaniya Da Amurka Suka Aikata A Afghanistan

Shugaban kungiyar nazarin kare hakkin dan Adam ta kasar Sin Baimachilin ya bayyana a cikin jawabinsa cewa, tun bayan babban taron wakilan jam’iyyar kwaminis ta Sin karo na 18, kwamitin tsakiya na jam’iyyar kwaminis ta Sin, ya ke dora muhimmanci kan mutunta da kare hakkin dan Adam a matsayin muhimmin aikin gwamnatin kasar.

Jama’ar kasar Sin fiye da biliyan 1 da miliyan 400 sun kara jin dadin zaman rayuwa da tsaro da tabbatar da hakkinsu na dogon lokaci.

A halin yanzu, duniya ta shiga wani sabon yanayi na tashin hankali da sauye-sauye, kuma an kawo cikas wajen aiwatar da ajandar ci gaba mai dorewa nan da shekarar 2030 da MDD ta tsara, kamata ya yi kasa da kasa su tsaya kan hanyar makoma ta bai daya, da hada kai da amincewa da bambance-bambance, da yin tattaunawa cikin adalci, da cimma daidaito da magance matsalolinsu, ta cimma yarjejeniyar bunkasa sha’anin kare hakkin dan Adam, don inganta jin dadin jama’a, da kuma kyautata harkokin kare hakkin dan Adam a duniya baki daya.

LABARAI MASU NASABA

Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

CMG Ta Kammala Gabatar Da Rahoto Kan Ganawar Shugabannin Sin Da Amurka

Shugaban majalisar wakilai ta kasar Liberia Bhofal Chambers, ya yaba da kokarin da jam’iyyar kwaminis ta Sin da gwamnatin kasar Sin suke yi, wajen daidaita matsalar hakkin dan Adam na duniya. Ya kuma yi iyamin cewa, kasar Sin tana da karfin inganta da kiyaye hakkin bil-adama a duniya. (Zainab)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik
Daga Birnin Sin

Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

November 1, 2025
CMG Ta Kammala Gabatar Da Rahoto Kan Ganawar Shugabannin Sin Da Amurka
Daga Birnin Sin

CMG Ta Kammala Gabatar Da Rahoto Kan Ganawar Shugabannin Sin Da Amurka

October 31, 2025
Ministan Wajen Malawi: Tsarin Ci Gaban Kasar Sin Ya Samar Da Darussa Ga Kasashe Masu Tasowa
Daga Birnin Sin

Ministan Wajen Malawi: Tsarin Ci Gaban Kasar Sin Ya Samar Da Darussa Ga Kasashe Masu Tasowa

October 31, 2025
Next Post
‘Yan Bindiga Sun Sace Mutane 36 A Wani Sabon Hari A Kaduna

'Yan Bindiga Sun Sace Mutane 36 A Wani Sabon Hari A Kaduna

LABARAI MASU NASABA

Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

Xi: A Hada Kai Wajen Gina Al’ummar Bai Daya Ta Asiya-Pasifik

November 1, 2025
Dalibin Jami’ar Jos Ya Kashe Abokinsa Ya Binne Gawar A Rami

Dalibin Jami’ar Jos Ya Kashe Abokinsa Ya Binne Gawar A Rami

November 1, 2025
Sojoji Sun Kama Ƴan Ta’adda 20, Sun Ceto Mutane 17 Da Aka Yi Garkuwa Da Su

Sojoji Sun Kama Ƴan Ta’adda 20, Sun Ceto Mutane 17 Da Aka Yi Garkuwa Da Su

November 1, 2025
Waye Zai Lashe Ƙyautar Gwarzon Ɗan Wasan Afrika Na 2025?

Waye Zai Lashe Ƙyautar Gwarzon Ɗan Wasan Afrika Na 2025?

November 1, 2025
Gwamnatin Tarayya Ta Mayar Da Martani Kan Iƙirarin Trump Na Kisan Ƙare Dangi Ga Kiristoci

Gwamnatin Tarayya Ta Mayar Da Martani Kan Iƙirarin Trump Na Kisan Ƙare Dangi Ga Kiristoci

November 1, 2025
Shugabar Tanzania Samia Suluhu Ta Lashe Zaɓe, Duk Da Rikicin Da Ya Mamaye Ƙasar

Shugabar Tanzania Samia Suluhu Ta Lashe Zaɓe, Duk Da Rikicin Da Ya Mamaye Ƙasar

November 1, 2025
An Cafke Ma’aikatan Gidan Marayu Da Suka Sayar Da Yara 4 A Kan Naira Miliyan 3

An Cafke Ma’aikatan Gidan Marayu Da Suka Sayar Da Yara 4 A Kan Naira Miliyan 3

November 1, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Yadda Gwamnatin Tarayya Ta Dakile Yaɗuwar Ɓarkewar Cutar Dabbobi A Jihar Jigawa

November 1, 2025
Jerin Gwarazan Taurarinmu

Jerin Gwarazan Taurarinmu

November 1, 2025
CMG Ta Kammala Gabatar Da Rahoto Kan Ganawar Shugabannin Sin Da Amurka

CMG Ta Kammala Gabatar Da Rahoto Kan Ganawar Shugabannin Sin Da Amurka

October 31, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.