• English
  • Business News
Thursday, October 16, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kula Da  Kanki Bayan Haihuwa Abu Ne Muhimmi 4

by Bilkisu Tijjani
4 months ago
Haihuwa

Ci Gaba Daga Makon Da Ya Gabata

Bayan haihuwa ke ‘ya mace ki sani kazanta ba taki bace, baki daya tsaftarki dole ki nunka ta, walau C/s akai miki ko kuwa da kanki kika haihu.

Musamman tsaftar mara, matse-matsi zuwa gaba kada ki yi wasa, saboda kin ga a lokacin kina fitar da abin da muke kira Lochia wanda ake kira jinin Nifasi, wato jinin haihuwa wannan na dada saki bulnerable to infection. Sannan ki guji amfani da kayan matsi da sauransu kasa da sati 12 na haihuwarki, idan ma ba za ki iya bari ba. Saboda in ma kin ki muna jiye miki tsoron endometritis ko sepsis.

  • Ƙungiyar Lauyoyi Musulmi Reshen Kaduna Ta Yi Allah-Wadai Da Kisan Matafiya A Filato
  • Kula Da Kanki Bayan Haihuwa Abu Ne Muhimmi

Kina iya yin wankanki koda a ranar da aka yi miki C/s ne, sai dai ya zamto kina da kayan gyaran jiki duk sanda kikai wanka gurin ya jike ki zauna ki cire audugar, da bandaji ki wanke gun da iodine ki canza sabon dressing din gun shikenan.

In ba ki da kayan yin hakan to ki guji jika gurin ake kebe shi in an zo wanka. Sannan duk bayan kwana 3 kya iya zuwa aduba ko a nemo ma’aikacin lafiya; a dai tabbatar gurin baya fid da ruwa inma yana ruwa to atabbatar bame jini-jini bane. Saboda gudun samuwar Surgical Site Infection da yana iya sa kwayoyin cuta su yi ta cin fatarki a hankali suna karawa gurin girma, ki zo ki shiga masifa. Ki lura da duk wani canji da za ki gani a wurin, kar ki yi kasa agwiwa kema likitar kanki ce. 

LABARAI MASU NASABA

Yadda Za A Magance Amosanin Baki

Hadin Tsumin Baure

Galibi bayan haihuwa cikin mata kan bude, kwai cin abinci. Babu komai hakan ba zai sa ki nauyi fiye da kima ba muddin kina shayarwa, nauyin ba zai canza daga yadda yake ba kafin ki ciki a baya. 

Bayan kwana 3 zuwa 5 da haihuwa galibi mama ke fara cika tsir-tsir ya rika ciwo. Koda sha yaro yake yana zafi don haka ba matsala bane ki rika matsewa wani kaso saboda ki sami relief. Kada duk sanda kika ji ciwo ki ce dole dai jariri ya sha alhalin ya koshi, wannan ke sa su yawan tumbudi.

Muddin kika ji jaririnki na gyatsa tare da yawan tsilla fitsari hakan alamace ta kyakkyawar shayarwa don haka in mama na yi miki ciwo dalilin cika kike matsewa kina rage shi.

Za Mu CI Gaba Makon Zuwa Idan Allah Ya Kai Mu

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Yadda Za A Magance Amosanin Baki
Ado Da Kwalliya

Yadda Za A Magance Amosanin Baki

October 4, 2025
Hadin Tsumin Baure
Ado Da Kwalliya

Hadin Tsumin Baure

September 27, 2025
Gyaran fuska
Ado Da Kwalliya

Gyaran Fuska Da Laushin Fata

August 30, 2025
Next Post
Sin Ta Samu Nasarorin A Zo A Gani Wajen Yaki Da Miyagun Kwayoyi

Sin Ta Samu Nasarorin A Zo A Gani Wajen Yaki Da Miyagun Kwayoyi

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Za Ta Tallafa Wa Fursunoni Bayan Kammala Zaman Kurkuku

Gwamnatin Tarayya Za Ta Tallafa Wa Fursunoni Bayan Kammala Zaman Kurkuku

October 16, 2025
Amupitan Ya Isa Majalisar Dattawa Domin Tantance Shi A Matsayin Sabon Shugaban INEC

Amupitan Ya Isa Majalisar Dattawa Domin Tantance Shi A Matsayin Sabon Shugaban INEC

October 16, 2025
Majalisar Dattawa Ta Fara Tantance Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC

Majalisar Dattawa Ta Fara Tantance Amupitan A Matsayin Sabon Shugaban INEC

October 16, 2025
An Dakatar Da Tashi Da Saukar Jirage A Kenya Don Karɓar Gawar Raila Odinga

An Dakatar Da Tashi Da Saukar Jirage A Kenya Don Karɓar Gawar Raila Odinga

October 16, 2025
Gwamnan Edo Ya Umarci Kwamishinoni Su Riƙa Sanya Hular Tinubu

Gwamnan Edo Ya Umarci Kwamishinoni Su Riƙa Sanya Hular Tinubu

October 16, 2025
Baba-Ahmed Ya Zargi El-Rufai Da APC Kan Haifar Da Rashin Tsaro Don Neman Mulki

Baba-Ahmed Ya Zargi El-Rufai Da APC Kan Haifar Da Rashin Tsaro Don Neman Mulki

October 16, 2025
Jami’an FRSC Sun Mayar Da N6.2m Da Suka Tsinta Bayan Aukuwar Hatsarin Mota A Katsina

Jami’an FRSC Sun Mayar Da N6.2m Da Suka Tsinta Bayan Aukuwar Hatsarin Mota A Katsina

October 16, 2025
An Kashe Mutum 13 A Wasu Sabbin Hare-Hare A Ƙauyukan Filato

An Kashe Mutum 13 A Wasu Sabbin Hare-Hare A Ƙauyukan Filato

October 16, 2025
Sauya Sheƙa: Diri Da Wasu Na Guje Wa Matsalolin Da Suka Ƙirƙiro – Dickson

Sauya Sheƙa: Diri Da Wasu Na Guje Wa Matsalolin Da Suka Ƙirƙiro – Dickson

October 16, 2025
Sashen Cinikayyar Kamfanonin Sarrafa Hajoji Na Sin Ya Bunkasa Da Kaso 4.7 Bisa Dari Cikin Watanni Tara Na Farkon Shekarar Nan

Sashen Cinikayyar Kamfanonin Sarrafa Hajoji Na Sin Ya Bunkasa Da Kaso 4.7 Bisa Dari Cikin Watanni Tara Na Farkon Shekarar Nan

October 15, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.