Daga cikin abubuwan tattaunawar da Atiku ya bukaci Jami’ar Chicago ta fayyace masa, sun hada da:
- Ta kaka Tinubu ya sami gurbin karatu a Jami’ar?
- Wadanne Jami’an makarantar ne suka baiwa Tinubu shaidar kammala karatu a jami’ar da ya mika wa INEC?
- Wanene ya sanya hannu kan takardar shaidar kammala karatun?
- Tinubu Mace ce ko Namiji ne?
- Wadanne takardu Tinubu ya mika wa Jami’ar suka ba shi gurbin karatu a Jami’ar?
Da dai sauran tambayoyi da suka shafi makarantar.
Rana: 03/10/2023. Lokacin Magana: 17:00 na yamma
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp