ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Abin  Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (1)

by Idris Aliyu Daudawa
7 months ago
Muhimman

Mi yasa tafiya makaranta take da amfani? wannan lamarin ya fi komai muimmanci,saboda shi lamarin ilimi wani abu ne da doka ta amince a baka damar samun shi, musamman ma idan aka yi la’akari  da taron majalisar dinkin duniya lokacin ne aka amince da cewa shi ilimi wata dama ce wadda yaro yakamata ya samu.(UNICEF, n.d.)

Bayan ita nagartar ilimin tana taimakawa wajen irin nau’in ma’aikatan da za’a samu kamar yadda al’umma suke ilimantar da kansu,irin hakan nasa ita kasar ta yi gogaiya wajen irin nau’i na ma’aikatan da ake bukata a sassa daban- daban na duniya daganan sai maganar bunkasar tattalin arziki.

  • Ba Rabo Da Gwani Ba: Abdullahi Karkuzu 1931-2025
  • Ya Kamata A Kori Ministan Ilimi – Aisha Yesufu

(Sasen kasuwanci na Amurka.)Sai dai kuma kash! Fatara ita ce ke samar da matsala wajen samun bunkasar ilimi,yanzu kuma akwai yanayin da ta kan kasance aboki ya koyi abinda ba shi da kyau daga wurin aboki, wanda sau da yawa fatara tana kawo hakan.

ADVERTISEMENT

Ilimi wani abu ne da yake da muhimmanci ga yawancin mutane.A shekarar 2018,matasa wadanda  wasu da yawa basu samu damar kammala makaranta ba sun kai milyan 258.Wani abin bakinciki duk da yake akwai yaran da suka sa’ar tafiya makaranta,fiye da milyan 617 ba su samu damar iya karatu da rubutu ba,da kuma dabarun iya ganewa,amfani,da kuma gane nambobi,masu nasaba da lissafi da zasu yi maganin matsalolin duniya.

Abin ya  zarce lissafi mai sauki;domin kuwa abin harda yin fashin baki kan wasuwani ko wasu abubuwa, sai kuma yin amfani da tunani wanda wasu cewa na yi lissafi, wajen maganin lamarin kowace rana/duk rana,ta karshe kuma sai amfani da wasu darussan lissafi wajen daukar mataki wanda ya dace.Wannan bayanin kuma daga hukumar UNESCO yake wato hukumarnan  mai kula da lamurran ilimi,kimiyya,da kuma gargajiya.(UNESCO, 2019)Ana dai iya tunawa da makarantun da aka rufe a duniya baki daya saboda lamarin daya shafi annobar cutar Kobid 19,wani abinda ya faru sai abubuwa ma suka kara rincabewa,dalilin da yasa aka tafka babbar asara dangane darussan ilimin da suka kamata ayi sai ga annobar ta shigo.Ta haka ne aka samu fifiko koda kuwa,a tsakanin kasashen duniya masu arziki(Shmis,et al.,2020) Shi yasa da akwai bukatar da a kara bunkasa  ilimin kowa tare,da al’umma gaba daya.

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Ta Haramta Karɓa Ko Sauyawa Ɗalibai Aji Kai Tsaye Zuwa SS3

Obi Ya Yi Alkawarin Biyan Kudin Jarrabawar NECO Na Fursunoni 148

A nan gaba za ayi bayani kan ilimin da muhimmancin da yake da shi ga mutane daidaikai,da kuma al’umma.Kai har ma dalilin da yasa aka samu nau’ukan ilimi daban-daban da kuma gamsassun daliliai na lamurran ilimi.

 

Minene Ilimi?

World Vision a shekarar (2021)ya bayyana ilimi a matsayin wata hanya ce da mutane suka karuwa da ilimi ko kuma ya san wani labara wanda yana zama ilimi sannu a hankali. Bugu da kari wurin koyon ilimi ya zama shi ma wuri ne da mutum/ mutane za su bunkasa dabarunsu na rayuwa da sua kasance dole,su gane dokoin da suka kasance dole ne a sansu,su gane yadda za su gabatar da hukuncin da ya dace mai kuma amfani, su kuma gane bambanci tsakanin maikyau da marakyau.Mi yasa ilimi yake da amfani ga al’umma?Ilimi yana da amfani ga al’umma saboda shine hanya mafita ta taimakawa al’umma su gane yadda rayuwa take, da kuma yadda suma za su bada tasu gudunmawar gare su. (Abulencia, 2021).

Kowace kasa tana da nata irin tsarin iliminta.Sai dai kuma da akwai bambanci ba dan kadan ba, alal misali abubuwan da za ayi amfani dasu da kuma kudi da ake amfani da su domin taimakawa irin tsarin ilimi da ake amfani da shi,wanda hakan yake.Kamar dai yadda wani zai yi tsammani wani ci gaban kasa yana da alaka da irin tsarin ilimin da take da shi/ ko amfani da shi wato kasafin kudi irin yawan kidin da ake warewa bangaren.Kasashe su kan rasa abubuwan more rayuwa da suka zama dole kamar tsaftataccen ruwan sha,irin su ba za a sa ran za su taimakawa samar da ingantaccen ilimi ko irin ilimin da yake na bai daya da ya shafi makarantar da mutum ya fara. (Lumen, n.d.)

Duk da yake da akwai nau’oin ilimi da akwai makarantar gargajiya wadda ake amfan da ita domin a gane irin fahimta ko hazakar shi dalibin. 

(Abulencia, 2021)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwamnatin Tarayya Ta Haramta Karɓa Ko Sauyawa Ɗalibai Aji Kai Tsaye Zuwa SS3
Ilimi

Gwamnatin Tarayya Ta Haramta Karɓa Ko Sauyawa Ɗalibai Aji Kai Tsaye Zuwa SS3

December 14, 2025
Obi Ya Yi Alkawarin Biyan Kudin Jarrabawar NECO Na Fursunoni 148
Ilimi

Obi Ya Yi Alkawarin Biyan Kudin Jarrabawar NECO Na Fursunoni 148

December 14, 2025
Fadar Shugaban Kasa Ta Karrama Daliban Da Suka Nuna Hazaka A 2025
Ilimi

Fadar Shugaban Kasa Ta Karrama Daliban Da Suka Nuna Hazaka A 2025

November 30, 2025
Next Post
Tinubu Ya Kira Taron Manyan Kafafen Yada Labarai Kan Samar Da Wadataccen Abinci

Tinubu Ya Kira Taron Manyan Kafafen Yada Labarai Kan Samar Da Wadataccen Abinci

LABARAI MASU NASABA

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

December 21, 2025
Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

December 21, 2025
Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

December 21, 2025
Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

December 21, 2025
An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

December 21, 2025
Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.