ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Sunday, December 21, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Abin Da Ya Sa Ilimi Yake Da Muhimmanci Ga Rayuwar Al’umma (8)

by Idris Aliyu Daudawa
6 months ago
Ilimi

Rage fatara: Ilimi shi ne babban abinda za ayi amfani da shi wajen yin maganin fatara.Yayin da mutane suka samu ilimi, yana inganta aikinsu ta yadda za su ci gaba,su kara bunkasa,da kuma samun damar yadda za su bunkasa tattalin arzikin karkara ko inda suke.

Ci gaban ma’aikatan duniya

  • APC: Ko Sadaukarwar Ganduje Za Ta Dakile Barazanar Jam’iyyun Adawa A Zaben 2027?
  • Kayayyakin Sin Na Kara Samun Karbuwa A Kasuwar Duniya

Yayin da ake samun damar kara ilimi mutane daban daban a duniya suna iya samun dabaru wadanda ake bukata domin shiga tsara domin tattalin arzikin duniya. Alal misali,ilimin da ba kudi da yawa ake kashewa ba wanda ake yi ta kafar sadarwa ta zamani wato digiri, hakan yana taimakawa al’umma a kasashe masu tasowa su samu horo, daganan su samu damar shiga kasuwar aiki ta duniya ta dabarun da za su iya yin gogaiya.

ADVERTISEMENT

Rage rashin daidaituwar tattalin arziki:Ilimin da ake iya samun damar yin shi yana bada dama da kuma tabbatar da cewar harma wadanda basu da dama ta kowace hanya, za su iya samun damar ilimi mai zurfi,ta haka zasu samu damar shigar kudaden wadanda a shekarun baya, basu da damar yin hakan,da hakan ne saisu samu damar samun kudin shiga wadanda zasu taimaka masu wajen, samun damrmaki wadda daga karshe bunkasa iliminsu ta hanyoyi daban daban.

Ta hanyar bada dama yadda kowa zai samu damar kara ilimi,za ‘a iya samun al’umma wadanda ko zasu kasance cikin zaman lumana da juna,wannan kuma daga ko ina mutum ya kasance ya zo, a samu damar da a cimma burin da aka sa gaba na rayuwa.Idan aka zuba jari wurijn da ilim ta kafar sadarwa ta zamani,hakan zai iya kasance wani taki daya ne da zai iya taimakawa wajen samun daidaituwa a halin zamantewa.

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Tarayya Ta Haramta Karɓa Ko Sauyawa Ɗalibai Aji Kai Tsaye Zuwa SS3

Obi Ya Yi Alkawarin Biyan Kudin Jarrabawar NECO Na Fursunoni 148

Wacce irin gudunmwa kafofin samun ilimi suke badawa ta yadda za a samu hanyar kara ilimi

A kokarin da ake yi na yadda za a samar da dama wadda kowa zai iya samun ilimi mai kuma inganci,ta kuma kafofin sadarwa na zamani. Hanyoyin koyo da kafofin sadarwa na zamani,kamar digirin da ake yi saboda yin karatun digiri ta kafar sadarwa ta zamani,da kuma a kasnce kamar ana cikin aji ne,saboda a ba dalibai wata dama wadanda kuma suka kasance daga wuraren da suka bambanta, manufa anan itace yadda suka zo daga wurare daban daban.Rin wannan ci gaban wanda ya kan kasance ga mutane ko al’umma daban daban,wadanda zasu iya fuskantar bambanci saboda daga wurin da suka fito, lamarin kudi,ko kuma sauran wasu dalilai na dabaru ko salon ilimi.

Alal misali,yadda aka samu tafarkin tsarin ilimi ta kafar sadarwa ta zamani,musamman ma digiri,wanda hakan ya ba dalibai dama su kammala iliminsu ba tare da bata lokaci ba,ba tare da rasa ingancin abin ba.Su wadannan tsare tsaren karatun suna taimakawa manya wadanda suke yin aiki,Iyaye,da kuma sauran al’umma wadanda suke da zummar ganin sun samu shiga tafarkin samun aikiand.Ta bada dama ga wadanda suke son samun damar yin karatu,ta hakan ne za su iya samun damar mallakar takardun sheda na digiri,a cin lokaci ba mai tsawo ba,wato kamar shi irin zabin yaba da dama abin bay a tsaya kan lamarin kashe kudade masu yawa ba, ya samu damar inganta ko samun ilimi mai zurfi wanda hakan wani mataki ne na samun daidaituwar bambancin da ake da shi yadda ake samun bambance- bambance na ilimi a a kasashen duniya.

Bugu da kari ire-iren su nayoyin kara karatu na kafafen sadarwa na zamani,suna taimakawa masu koyo su samu taimakon kasashen waje ko samun damar yadda za su gana da tsararrakinsu a duniya,kai harma su samu damar wani lokaci da zasu damar tattaunawa wadda zata taimaka masu.Irin ita damar idan aka same ta,tana tabbatar da kamar yadda shi ilimi wanda bai da wata iya da za ace kar ya wuce ta,bunkasa ilimi wata dama ce wadda kowa yake son cimmawa. Idan har aka samu damar yin amfani da fasaha, hakan yana bada muhimmaiyar dama ta samun samar da daidaituwar ilimin da ake da shi tsakanin wannan kasa da waccan.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwamnatin Tarayya Ta Haramta Karɓa Ko Sauyawa Ɗalibai Aji Kai Tsaye Zuwa SS3
Ilimi

Gwamnatin Tarayya Ta Haramta Karɓa Ko Sauyawa Ɗalibai Aji Kai Tsaye Zuwa SS3

December 14, 2025
Obi Ya Yi Alkawarin Biyan Kudin Jarrabawar NECO Na Fursunoni 148
Ilimi

Obi Ya Yi Alkawarin Biyan Kudin Jarrabawar NECO Na Fursunoni 148

December 14, 2025
Fadar Shugaban Kasa Ta Karrama Daliban Da Suka Nuna Hazaka A 2025
Ilimi

Fadar Shugaban Kasa Ta Karrama Daliban Da Suka Nuna Hazaka A 2025

November 30, 2025
Next Post
Cututtukan Da Aka Fi Fama Da Su lokacin Damina Da Yadda Za A Kauce Musu

Cututtukan Da Aka Fi Fama Da Su lokacin Damina Da Yadda Za A Kauce Musu

LABARAI MASU NASABA

Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025
Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

Sarakuna Na Da Rawar Takawa Wajen Kare Muhalli A Nijeriya – Ministan Muhalli

December 21, 2025
Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

Me Ya Sa Ake Fifita Ilimin Boko A Kan Na Addini?

December 21, 2025
Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

Yadda Itacen Dorawa Ke Warkar Da Cututtuka Daban-daban

December 21, 2025
‘Yansanda Sun Kama Ɗan Bindiga Da Kuɗin Fansa Naira Miliyan 5 A Delta

An Cafke Wani Mutum Da Ya Lakada Wa Dansa Duka Har Lahira A Edo

December 21, 2025
Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

Bambance-bambancenmu Shine Ƙarfinmu — Uba Sani

December 21, 2025
Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

Kotu Ta Fara Sauraren Korafe-korafen Dalibai A Kan Jami’ar MAAUN

December 21, 2025
Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Tinubu Ya Sauya Sunan Jami’ar Azare Don Karrama Sheikh Dahiru Usman Bauchi

December 20, 2025
Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin

Wajibi Ne Tawagar MONUSCO Ta Wanzar Da Cin Gashin Kai In Ji Wakilin Kasar Sin

December 20, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.