ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Abubuwa 17 Da Suke Lalata Aure (1)

by Bilkisu Tijjani
7 months ago
Aure

LABARAI MASU NASABA

Karuwar Farin Jinin Gwamna Umaru Bago A Siyasar Jihar Neja

Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed

  1. Kishi Mai Tsanani: Idan kishi ya yi tsanani sai ya zama matsala ga mai shi da kuma wanda ake kishin a kansa.
  2. Sa Ido da bibiya: Sa’ido muguwar sana’a, duk wanda ya sa maka ido, yake bibiyar ka, yake neman aibinka ko kuskurenka ko kasawarka, ko laifinka, wannan ba masoyinka bane na gaskiya.
  • Matar Da Ta Haifi ‘Ya’ya Hudu Lokaci Guda Na Tsaka Mai Wuya A Kano
  • CMG Ya Kammala Bita Zagaye Na Uku Ta Shagalin Murnar Shiga Sabuwar Shekarar Gargajiya Ta Kasar Sin
  1. Nuna fifiko da isa kan juna: Nuna fifiko da isa, yana jawo raini, da wulaksanci, da rashin kimantawa, babu kuwa mai son a wulakanta shi, duk son da ma’aurata, miji ko mata ya raina abokin zamansa, to zama ba zai yiyu ba a wannan hali, dole a sami cikas.

5 Yawan zargi: Yawan zargi ba tare da dalili ba, yana rushe kauna, da aminci tsakanin ma’aurata, daga nan sai dangantaka ta yi tsami har ta kai ga rushewar aure.

  1. Cin Amanar aure: Cin amanar aure, daga miji ko mata, yana cikin manyan matsaloli da suke jawo mutuwar aure, da rashin yarda da juna ko da kuwa, mai aikata haka ya tuba.
  2. Sukurkucewar alaka da Allah: Yawan sabo da kin bin umarnin Allah, yi-na-yi bari-na-bari, yana tasiri wajen rashin jin dadin zamantakewa ta aure, domin sabon Allah yana cire albarkar aure, da jin dadinsa, akwai wani cikin ma gabata yana cewa idan muka saba wa Allah ta’alah, muna ganin sakamakon haka a cikin iyalanmu.
  3. Son duniya mai tsanani: Mugun son duniya da rashin daukar aure a matsayin kauna ta gaskiya da amana, ba don neman wani abu ba, yana lalata zaman aure, idan bukata ba ta biya ba.
  4. Bayyana sirrin aure ga kawaye ko abokai: Rashin boye sirrin juna tsakanin ma’aurata, yana kawo cikas da tabarbarewar aure da sakwarkwacewarsa.
  5. Bangaran Ibada: Rashin ilmin addini da rashin kula da ibada musamman Sallah.
  6. Munin hali: Munanan halaye da rashin zaman lafiya yana sawa kowa ya gaji da abokin zamansa har ya zama yana fatan a sami dalilin da zai raba ko mutuwar aure ko mutuwar abokin zaman dungurungun.

Za Mu Ci Gaba Mako Mai Zuwa Idan Allah Ya Kai Mu

Aure
Bilkisu Tijjani
+ postsBio
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Tuwon Alkama Da Miyar Taushe
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Chicken Teriyaki Rice
  • Bilkisu Tijjani
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-tijjani/
    Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa
ADVERTISEMENT

MASU ALAKA

Gwamnatin Neja Ta Bayar Da Umarnin Kawo Karshen Matsalar Tsaro
Rahotonni

Karuwar Farin Jinin Gwamna Umaru Bago A Siyasar Jihar Neja

September 5, 2026
Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed
Rahotonni

Kyakkyawan Tsarin Laken Asiri Zai Dakile Shirin Magudin Zabe A Nijeriya —Mohammed

September 5, 2026
Jihar Katsina Da UNICEF Sun Ceto Rayuwar Yara Ta Hanyar Samar Da Abinci Mai Gina Jiki
Rahotonni

Jihar Katsina Da UNICEF Sun Ceto Rayuwar Yara Ta Hanyar Samar Da Abinci Mai Gina Jiki

September 5, 2026
Next Post
‘Yan Ƙwadago Sun Tsunduma Yajin Aikin Sai-baba-ta-gani A Neja

'Yan Bindiga Sun Kona Ofishin 'Yansanda, Coci Tare Da Garkuwa Da Waus A Neja

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.