Hukumar kwallon kafar Afirika dake shirya gasar AFCON ta fitar da jadawalin wasannin zagaye na 16 na gasar bayan kammala wasannin rukuni.
Masu masaukin baki Cote de’Voire zasu hadu da masu rike da kambun kofin – Senegal a ranar 29 ga watan Janairu.
Ga jerin wasannin zagaye na 16:
- Nijeriya Vs Kamaru
- Angola Vs Namibia
- Cape Verde Vs Mauritania
- Moroko Vs Afirika Ta Kudu
- Mali Vs Burkina Faso
- Senegal Vs Ivory Coast
- Egypt Vs Congo
- Equatorial Guinea Vs Guinea
Za a fara wasannin zagaye na 16 a ranar 27 ga wata inda Nijeriya zata hadu da kasar Kamaru.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp