Abdullahi Muhammad Sheka">
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home RIGAR 'YANCI

Al’ummar Darmanawa Sun Koka Kan Zargin Kwace Filin Idinsu Da Masarautar Kano Ta Yi

by Abdullahi Muhammad Sheka
February 3, 2021
in RIGAR 'YANCI
2 min read
Al’ummar Darmanawa Sun Koka Kan Zargin Kwace Filin Idinsu Da Masarautar Kano Ta Yi
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Al’ummar dake zaune a Unguwar Darmanawa dake karamar Hukumar Tarauni a Jihar Kano karkashin inuwar kungiyar cigaban Darmanawa sun Koka Kan Abinda suka Kira da “Haramtacce Kwacen filing idinUnguwar ‘Yar Akwa Wanda Kwamitin amintattun Gidaje. Ado Bayero Royal City.

Da yake jawabi ga manema labarai ranar Talatar data gabata shugaban kungiyar Barista Tijjani Yahaya ya e,  marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero ne ya mallakawa al’ummar Darmanawa wannan filin idi, Wanda aka Samar bayan kafa sabuwar Unguwar Darmanawa tun farkon shekarar 1980s.
Yahaya ya ci gaba da cewa, kungiyar a shekara tan2019, ta karar Hukumar kasa da safiyo lokacin da akayi kokarin kutse acikin filin dake yankin Unguwar Darmanawa, Wanda a cewarsa, wannan shi nee kadai filling idi a fadin karamar Hukumar Tarauni.
Hakazalika, shugaban ya bayyana cewa kungiyar ta tunkari Mai Martaba sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero Kan Yunkurin kwace filin Wanda Kwamitin rukunin gidajen Ado Bayero City ke kokarin yi, domin Mayar dashi fulotai domin sayarwa.
Ya ci gaba da cewa, sarkin ya bukaci bangarorin biyu da su zauna lafiya tare kiyaye doka da Oda kasancewar ana ci gaba da bincike Kan al’amarin.
“Duk da haka kungiyar ta rubuta takardar korafi ga Hukumar sauraron korafe korafe dake yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano a watan octoban Shekara ta 2020. Ya yinda ake sauraron Matsayin korafin, sai kawai aka hanging wakilan Kwamitin amintattun Gidajen Ado Bayero City sun kokarin mamaye filin Idin Wanda muka Yi bakin kokarin dakile wannan yunkuri na ranar 30 ga watan disambar Shekara ta 2020.
“Saboda haka muke kalubalanta tare da bukatar Kwamitin amintattun Gidajen Ado Bayero City da su gabatar da shaidar mallaakar filin Idin, Wanda aka samar domin amfanin al’umma Wanda yake da lamba kamar haka TP/UDB/18 wanda hukumar tsara birane ta Jihar ta fitar a cikin jadawalin tsare tsaren Gwamnatin Kano.”
Yahaya ya ci gaba da cewa, a kokarin tabbatar da filin kungiyar ta rubuta a  masarautar Kano takardar tuni, Amma abin mamaki,  sai kawai muka ga an turo jami’an ‘Yan Sanda  domin bayar da kariya ga dandazon leburori da aka jibge suna ta sare bishiyun filin Idin.
“Tawagar ‘yan Sanda karkashin jagorancin wani Sufritandan ‘yan sabda dauke da makamai ne suka zagaye Unguwar tamu tun da yammacin jiya 1 ga watan  Feburairun Shekara ta 2021. Wadanda suke bayar da kariya ga laburorin dake CI gaba sassare bishiyun cikin filin Idin da aka shuka sama da shekara 15 Wanda ke Samar da inuwa alokacin Gudanar da salla a filin Idin.
“Da muka tunkari Sufuritandan’yan Sanda, said ya sanar da mu cewar umarni ne daga Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Kano. Mun Bukaci ganin Kwamishinan domin you Masa jawabi Kan takardar korafin da muka gabatar Kan lamarin,” inji shi.
Yahaya ya ci gaba da cewa, kungiyar zata ci gaba da yin duk Mai yiwuwa kamar yadda doka tatsara domin mu Kare yunkurin kwace filin Idin da ake Shirin you domin Mayar dashi filin gidaje.

SendShareTweetShare
Previous Post

An Kama ’Yan Bindiga 17 Da Suka Yi Garkuwa Da Mutane 23 A Taraba

Next Post

Buhari Ya Cancanci Yabo Daga Mata Da Matasan Nijeriya – Hajiya Ambaru

RelatedPosts

Ma’aikatar Yada Labaran Kano Na Hada Hannu Domin Tunkarar Kalubalen Abinci Marasa Gina Jiki

Ma’aikatar Yada Labaran Kano Na Hada Hannu Domin Tunkarar Kalubalen Abinci Marasa Gina Jiki

by Abdullahi Muhammad Sheka
2 days ago
0

Daga Abdullahi Muhammad Sheka, Kano   Ma’aikatar yada labaran Jihar...

Bilya Bawale

Bilya Bawale Ya Zamo Sardaunan Matasan Kabi Na Farko

by Abdullahi Muhammad Sheka
2 days ago
0

Daga Jamil Gulma, Birnin Kebbi   Masarautar Kabin Argungu da...

Garun Danga

Karamar Hukumar Gabasawa Gidan APC Ce – Garun Danga

by Abdullahi Muhammad Sheka
2 days ago
0

Daga Ibrahim Muhammad, Kano   Shugaban Karamar Hukumar Gabasawa, Hon....

Next Post
Buhari Ya Cancanci Yabo Daga Mata Da Matasan Nijeriya – Hajiya Ambaru

Buhari Ya Cancanci Yabo Daga Mata Da Matasan Nijeriya – Hajiya Ambaru

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version