Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership Hausa Newspapers
No Result
View All Result
Home LABARAI

Al’ummar Dogon Dawa Sun Koka Kan Rashin Wutar Lantarki

by Tayo Adelaja
September 27, 2017
in LABARAI
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram

Daga Balarabe Abdullahi, Zariya

A’ummar da suke garin Dogon dawa ta karamar hukumar Birnin Gwari a Jihar Kaduna sun shafe fiye da wata shida ba su  ga hasken wutar lantarki ba,wato suna zaune cikin duhu dundum ,na fiye da watannin da aka ambata.

samndaads

Binciken da wakilinmu ya gudanar ya gano cewa, rashin wannan hasken wutar lantarki ya sanya tattalin arzikin al’ummar yankin ya tsaya cik,musamman wadanda ke amfani da wasu na’urorin da ba sa tashi sai da hasken wutar lantarki.

A cewar wasu da wakilinmu ya zanta dasu sun ce a watannin baya sun yi karo-karon kudi,domin gyara na’urorin da suka lalace,da ya haifar masu da matsalolin da suke cik, amma tun da suka tara kudin ba wani ci gaba da suka samu.

Wani mai magana da yawun al’ummar Dogon Dawa mai suna Malam Uwaisu ya ce hatta wasu manyan mutane a garin sun yunkura domin warware matsalar amma sun kasa saboda tsadar rayuwar da ake ciki a halin yanzu.

SendShareTweetShare
Previous Post

Gidauniyar Sardauna Ta Ziyarci Gwamna Al-Makura

Next Post

Gwamnatin Almakura Ta Dauke Wa Nakasassu Dawainiyar Karatu

RelatedPosts

Katin Zama Dan Kasa

Nijeriya Ta Wajabta Wa Jami’an Diflomasiyya Mallakar NIN

by Sulaiman Ibrahim
6 hours ago
0

A jiya Lahadi Gwamnatin Tarayya ta shaida cewar, ya zama...

Kananan Hukumomin Jihar Kano

Kanawa Sun Bayyana Ra’ayoyinsu Game Da Zaben Kananan Hukumomin Kano 

by Sulaiman Ibrahim
6 hours ago
0

A ranar Asabar din da ta gabata, 16 ga Janairu,...

Borno

Borno Ta Ware Miliyan N624 Wajen Bai Wa Dalibai 23,776 Tallafin Karatu

by Sulaiman Ibrahim
6 hours ago
0

A kokarin gwamnatinsa na bunkasa ilimi, Gwamnan Jihar Borno, Farfesa...

Next Post

Gwamnatin Almakura Ta Dauke Wa Nakasassu Dawainiyar Karatu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Domin sanya talla ko karin bayani a tuntube wannan numbar +2348126152609.

Leadership Epaper
ADVERTISEMENT
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us

© 2020 Leadership Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2020 Leadership Group .

Go to mobile version