ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 15, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Amurka Na Cin Zarafin Wasu Kasashen Duniya

by CMG Hausa
3 years ago
Amurka

Duniya tamkar wani kauye ne da kunshi masu kudi da marasa shi. Mafi arziki kan ci zarafin matalauta har ma ya kwace dukiyoyin da suka mallaka. Wannan kauyen ita ce duniyarmu, kuma mafi arzikin ita ce kasar Amurka.

Wata rana a kwanaki 10 na tsakiyar watan Agustan bana, sojojin Amurka sun sake zuwa filin hakar mai a lardin Al Hasakah da ke arewa maso gabashin kasar Syria.

  • Sin Na Fatan Bangaren Amurka Zai Aiwatar Da Manufar Sin Daya Tak A Duniya

Sun yi jigilar man da suka sata cikin goman manyan motocin dakon mai zuwa sansaninsu dake kasar Iraki, bayan da suka ketare iyakar kasashen 2 ba bisa doka ba.

ADVERTISEMENT

Wannan shi ne karo na 6 a watan Agustan bana da sojojin Amurka suka saci mai a Syria. Alkaluman gwamnatin Syria sun nuna cewa, a shekarar 2021 da ta gabata, Amurka ta kwace sama da kaso 80 cikin 100 na man fetur din da Syria ta hako. Sakamakon yadda sojojin Amurka ke kara satar man, ya sa tun daga ranar 7 ga watan Agustan bana farashin mai ya karu da 127% a Syria.

Baya ga haka kuma, sojojin Amurka sun kwace alkaman da Syria ke dogaro da su. Da ma Syria tana sayar da hatsi zuwa ketare. Yawan alkaman da ake nomawa a Syria a ko wace shekara, ya kai kusan ton miliyan 5, kana a kan sayar da kimanin ton miliyan 2 zuwa ketare daga Syria. Amma sakamakon sa baki ta fuskar aikin soja da sojojin Amurka suka yi a Syria ba bisa doka ba, ya sa Amurka ta fara kwace albarkatun Syria, lamarin da ya sanya jama’ar Syria da yawansu ya kai 90% tsunduma cikin yanayi na kangin talauci.

LABARAI MASU NASABA

Bangaren Sauka Na Kumbon Shenzhou-21 Ya Iso Doron Duniya

Sin Za Ta Mayar Da Martani Idan Har Japan Ta Aiwatar Da Matakin Da Bai Dace Ba

An raba wasu fiye da miliyan 10 da muhallansu. Wani manomi a Al Hasakah ya ce, Amurka ta ce tana yaki da ta’addanci ne, amma abin da take yi, tamkar ta’addanci ne.

Munafuncin dodo ya kan ci mai shi. Amurka za ta kirbi abin da ta shuka. (Tasallah Yuan)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Bangaren Sauka Na Kumbon Shenzhou-21 Ya Iso Doron Duniya
Daga Birnin Sin

Bangaren Sauka Na Kumbon Shenzhou-21 Ya Iso Doron Duniya

November 14, 2025
Sin Za Ta Mayar Da Martani Idan Har Japan Ta Aiwatar Da Matakin Da Bai Dace Ba
Daga Birnin Sin

Sin Za Ta Mayar Da Martani Idan Har Japan Ta Aiwatar Da Matakin Da Bai Dace Ba

November 14, 2025
Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Saman Yaki Na Sichuan Ya Fara Gwajin Sufuri A Karon Farko
Daga Birnin Sin

Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Saman Yaki Na Sichuan Ya Fara Gwajin Sufuri A Karon Farko

November 14, 2025
Next Post
Da Dumi-Dumi: ‘Yan Bindiga Sun Saki Karin Mutane 4 Na Jirgin Kasan Abuja-Kaduna

Da Dumi-Dumi: 'Yan Bindiga Sun Saki Karin Mutane 4 Na Jirgin Kasan Abuja-Kaduna

LABARAI MASU NASABA

Bangaren Sauka Na Kumbon Shenzhou-21 Ya Iso Doron Duniya

Bangaren Sauka Na Kumbon Shenzhou-21 Ya Iso Doron Duniya

November 14, 2025
NAHCON Ta Ƙaddamar Da Kwamitin Da Zai Kula Da Shafin Nusuk Masar Na Hajjin 2026

NAHCON Ta Ƙaddamar Da Kwamitin Da Zai Kula Da Shafin Nusuk Masar Na Hajjin 2026

November 14, 2025
NSCDC Ta Cafke Mutum Biyu Bisa Zargin Satar NAPEP Da Safarar Miyagun Kwayoyi A Kano

NSCDC Ta Cafke Mutum Biyu Bisa Zargin Satar NAPEP Da Safarar Miyagun Kwayoyi A Kano

November 14, 2025
Gwamnan Gombe Ya Gabatar Da Naira Biliyan 535.69 A Matsayin Kasafin 2026

Gwamnan Gombe Ya Gabatar Da Naira Biliyan 535.69 A Matsayin Kasafin 2026

November 14, 2025
Sin Za Ta Mayar Da Martani Idan Har Japan Ta Aiwatar Da Matakin Da Bai Dace Ba

Sin Za Ta Mayar Da Martani Idan Har Japan Ta Aiwatar Da Matakin Da Bai Dace Ba

November 14, 2025
Tinubu Ya Zuba Naira Tiriliyan 1.5 Don Bunkasa Noma Da Kayan Aiki Na Zamani

Tinubu Ya Zuba Naira Tiriliyan 1.5 Don Bunkasa Noma Da Kayan Aiki Na Zamani

November 14, 2025
Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Saman Yaki Na Sichuan Ya Fara Gwajin Sufuri A Karon Farko

Jirgin Ruwan Dakon Jiragen Saman Yaki Na Sichuan Ya Fara Gwajin Sufuri A Karon Farko

November 14, 2025
Rashin Daukar Tsauraran Matakai Na Iya Durkusar Da Bangaren Noma – Shehu Galadima

Dalilin Asusun NADF Na Yin Hadaka Da Gwamnatin Jihar Jigawa

November 14, 2025
Xi Jinping Ya Gana Da Sarkin Thailand

Xi Jinping Ya Gana Da Sarkin Thailand

November 14, 2025
BUK Za Ta Kafa Cibiyar Horas da Aikin Jarida da Sabbin Kafofin Sadarwa Na Zamani

BUK Za Ta Kafa Cibiyar Horas da Aikin Jarida da Sabbin Kafofin Sadarwa Na Zamani

November 14, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.