• Leadership Hausa
Thursday, June 1, 2023
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Sana’a Sa’a
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Sin Na Fatan Bangaren Amurka Zai Aiwatar Da Manufar Sin Daya Tak A Duniya

by CMG Hausa
10 months ago
in Daga Birnin Sin
0
Sin Na Fatan Bangaren Amurka Zai Aiwatar Da Manufar Sin Daya Tak A Duniya
Share on FacebookShare on TwitterShare on WhatsAppTelegram

Ranar 17 ga watan Agusta ne, aka cika shekaru 40 da kasashen Sin da Amurka suka ba da sanarwar hadin gwiwa dangane da sayar da makaman Amurka ga yankin Taiwan.

A wannan rana, mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Wang Wenbin ya bayyana cewa, yana fatan bangaren Amurka zai yi amfani da kwarewa da darussan da ya koya a tarihi, ya kuma aiwatar da manufar kasar Sin daya tak a duniya bil hakki da gaskiya, kana ya dakatar da ci gaba da bin hanyar da ba ta dace ba, ta jirkita, ko tada zaune tsaye, game da ka’idar Sin daya tak a duniya.

  • Wang Wenbin: Duk Irin Sauyin Yanayi Sin Za Ta Wanzar Da Fadada Bude Kofa

Wang Wenbin ya yi nuni da cewa, sanarwar da aka cimma a ranar 17 ga watan Agustan shekarar 1982, da sanarwar Shanghai, da sanarwar hadin gwiwar kulla huldar diflomasiya tsakanin Sin da Amurka, sun kasance tushen siyasa na dangantakar dake tsakanin kasashen biyu, kuma babban jigon su, shi ne manufar kasar Sin daya tak a duniya.

Sai dai kuma, Amurka tana karya alkawuran da ta dauka, tana kuma ci gaba da nisanta kanta daga wannan ka’ida, wanda hakan ka iya haifar da babbar illa ga amincewa da juna a tsakanin kasashen biyu.

Wang ya jaddada cewa, idan har Amurka ta kiyaye manufar kasar Sin daya tak a duniya, hakika dangantakar dake tsakanin kasashen biyu za ta bunkasa cikin lumana, kana za a iya tabbatar da zaman lafiya a mashigin tekun Taiwan yadda ya kamata.

Labarai Masu Nasaba

Ya Dace ‘Yan Siyasan Amurka Su Yi Tunani Kan Kalaman Elon Musk

Kasar Sin Ta Bukaci Amurka Ta Samar Da Yanayin Da Ya Dace Na Tattaunawa Tsakanin Rundunonin Sojin Kasashen 2

Idan kuma aka keta wannan manufa, babu shakka dangantakar Sin da Amurka za ta fuskanci koma-baya, kuma halin da ake ciki a mashigin Taiwan zai fuskanci mummunan kalubale. (Ibrahim)

ShareTweetSendShare
Previous Post

NDLEA Ta Yi Nasarar Cafke Shahararren Dan Kasuwar Miyagun Kwayoyi Ta Yanar Gizo A Abuja

Next Post

‘Yan Bijilanti Sun Kashe Wata Mace Mai Satar Mutane Da Cafke Barayin Mutane 12 A Kaduna

Related

Ya Dace ‘Yan Siyasan Amurka Su Yi Tunani Kan Kalaman Elon Musk
Daga Birnin Sin

4 hours ago
Kasar Sin Ta Bukaci Amurka Ta Samar Da Yanayin Da Ya Dace Na Tattaunawa Tsakanin Rundunonin Sojin Kasashen 2
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Bukaci Amurka Ta Samar Da Yanayin Da Ya Dace Na Tattaunawa Tsakanin Rundunonin Sojin Kasashen 2

4 hours ago
Sin Na Son Hadin Kai Da Sauran Sassan Kasa Da Kasa A Fannin Nazarin Sararin Samaniya
Daga Birnin Sin

Sin Na Son Hadin Kai Da Sauran Sassan Kasa Da Kasa A Fannin Nazarin Sararin Samaniya

5 hours ago
Gudummawar Kasar Sin Ga Aikin Tabbatar Da Zaman Lafiya A Duniya Abu Ne Da Ake Gani A Zahiri

Sin Na Goyon Bayan Gwamnatin Mali Wajen Yaki Da Ta’addanci Da Tabbatar Da Tsaron Kasa

6 hours ago
An Gudanar Da Taro Karo Na 12 Na Dandalin Masanan Sin Da Afirka

‘Yan Bindiga Sun Sace Yara 3, Sun Bukaci Kudin Fansa Naira Miliyan 100 A Jihar Kogi

‘Yan Bijilanti Sun Kashe Wata Mace Mai Satar Mutane Da Cafke Barayin Mutane 12 A Kaduna

LABARAI MASU NASABA

Ya Dace ‘Yan Siyasan Amurka Su Yi Tunani Kan Kalaman Elon Musk

Ya Dace ‘Yan Siyasan Amurka Su Yi Tunani Kan Kalaman Elon Musk

May 31, 2023
Kasar Sin Ta Bukaci Amurka Ta Samar Da Yanayin Da Ya Dace Na Tattaunawa Tsakanin Rundunonin Sojin Kasashen 2

Kasar Sin Ta Bukaci Amurka Ta Samar Da Yanayin Da Ya Dace Na Tattaunawa Tsakanin Rundunonin Sojin Kasashen 2

May 31, 2023
Sin Na Son Hadin Kai Da Sauran Sassan Kasa Da Kasa A Fannin Nazarin Sararin Samaniya

Sin Na Son Hadin Kai Da Sauran Sassan Kasa Da Kasa A Fannin Nazarin Sararin Samaniya

May 31, 2023
Gudummawar Kasar Sin Ga Aikin Tabbatar Da Zaman Lafiya A Duniya Abu Ne Da Ake Gani A Zahiri

Gudummawar Kasar Sin Ga Aikin Tabbatar Da Zaman Lafiya A Duniya Abu Ne Da Ake Gani A Zahiri

May 31, 2023
Tallafin Mai: Ba A Cimma Matsaya Tsakanin Gwamnatin Tarayya Da NLC Ba

Tallafin Mai: Ba A Cimma Matsaya Tsakanin Gwamnatin Tarayya Da NLC Ba

May 31, 2023
Sin Na Goyon Bayan Gwamnatin Mali Wajen Yaki Da Ta’addanci Da Tabbatar Da Tsaron Kasa

Sin Na Goyon Bayan Gwamnatin Mali Wajen Yaki Da Ta’addanci Da Tabbatar Da Tsaron Kasa

May 31, 2023
An Gudanar Da Taro Karo Na 12 Na Dandalin Masanan Sin Da Afirka

An Gudanar Da Taro Karo Na 12 Na Dandalin Masanan Sin Da Afirka

May 31, 2023
China Ta Yi Alkawarin Ci Gaba Da Kulla Alakar Tattalin Arziki Da Nijeriya

Za Mu Dauki Kwakkwaran Mataki Idan Gwamnati Ta Janye Tallafin Man Fetur —NLC

Akwai Wadataccen Mai Da Zai Ishi ‘Yan Kasa Nan Da Kwanaki 30 —NNPCL

Advertise with us

© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci