Leadership News Hausa
No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
No Result
View All Result
Leadership News Hausa
No Result
View All Result

An Kawo Karshen Tuhumar Da Ake Yiwa Wasu Yan Equatorial Guinea

by
3 years ago
in KASASHEN WAJE, Nahiyar Afirka
1 min read
WhatsAppShare on FacebookShare on TwitterShare on Telegram
ADVERTISEMENT

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Hukumomin Malabo na kasar Ekuitorial Guinea sun jingine ci gaba da tuhuman da ake yiwa wasu mutane fiye da 150 da ake zargin suna da hannu wajen kulle-kullen juyin mulki da bai yi nasara ba, a watan 12 na shekara ta 2017.
Ponciano Mbomio Nbo daya daga cikin lauyoyi 16 dake kare mutanen ya fadi cewa Hukumomin kasar basu ce upon ba dangane da ci gaba ko kuma dakatar da wannan tuhuma.
Tun watan Maris na bara mutanen ke tsare bisa zargin kulla kiffar da Gwamnatin shugaba Teodoro Obiang Nguema wanda hukuncin kisa ne kawai.
Shugaba Theodoro na daga cikin Shugabanin da suka fi jimawa a karagar mulkin kasa a Afrika,wanda ake kuma ake dangantawa da mai mulkin kama kariya,kasancewa yan adawa ba su da nafa a ji a fagen siyasa.

Like this:

Like Loading...
SendShareTweetShare
Previous Post

Ku Yi Maganin Wannan Yayin Da Ake Yi Na Kashe Kai

Next Post

Matasa Su guji Fada Wa Rikicin Siyasa Ko Kabilanci

Labarai Masu Nasaba

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

Jami’an Tsaro Sun Yi Ruwan Tiyagas Kan Musulmai A Sahun Sallar Idi A Ethiopia

by Khalid Idris Doya
2 weeks ago
0

...

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

Mutum 8 Sun Mutu, 43 Sun Jikkata A Wani Mummunan Hatsarin Mota A Saudiyya

by
3 weeks ago
0

...

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

Jirgin Ruwan Yakin Rasha Ya Dulmiye Cikin Tekun Black Sea

by
1 month ago
0

...

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

Isra’ilawa Sun Zargi Falasdinawa Da Kai Farmaki Kan Kabarin Annabi Yusuf

by Muhammad Bashir
1 month ago
0

...

Next Post

Matasa Su guji Fada Wa Rikicin Siyasa Ko Kabilanci

Leave Comment

Domin bayar da talla ko neman ƙarin bayani a tuntuɓe mu a: +2348039216372

  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU
Advertise with us | English Edition | Fashion Magazine | Business News

© 2022 Leadership Media Group .

No Result
View All Result
  • LABARAI
  • WASANNI
  • RAHOTANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • ADABI
  • RA’AYINMU
  • TATTAUNAWA
  • BIDIYO
  • MAKALAR YAU

© 2022 Leadership Media Group .

Go to mobile version
%d bloggers like this: